SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Tsaban hapsy bata ji dadin abun ba ko jiran ta bata yi ta koma gida
Around 7pm na yammacin ranar yazeed ya gaji da jiran yan gidan nasu ya fito zai fice kenan sai ga horn din motar su mahfud..
Tsayawa yayi tunanin sa ma ko mum din sa ne..
Ana bude gate Yana kuwa juyi yaga ashe dukan su ne ke shigowa A jere
shi mahfud daga wajen sarah ya wuce offishin su hajiya billy ya dawo tare da su.
Ai ko iya jira su gama parking bai yi ba ya sa ido yana duban waye third person din?
Su kuwa sai murnushi suke masa daga ciki dama tun bayan wayan su kafin zuwan mahfud basu sake mgana ba
Mahfud ne ya fara fitowa suna hada ido yazeed din ya wanii sake kara mai dauke da murna yana cewa “brother”
Freedom is back…. ya taho cikin azaban farin ciki yana dariya yana bude idanun sa
Duk sai da aka fashe Masa da dariya.
Shikan sa mahfud sai da ya kasa cewa komai
Wani irin runguma suka bada juna mai cike da so da shakuwa
Yaxeed Ko iyayen sa baiya yi Saurin musu hawaye amma idanun sa sun cika tam da hawayen murnan ganin mahfud
“Freedom”yake ce masa sabida abubuwan da ya masa sosai a lokacin da suke kananun..shi ya koya masa karban yancin kansa a da chan da suke schll.
Kowa sai murmushi yake ganin yadda mahfud ya ke tambayar yazeed din ya yake kamar karamin yaro..
Shikuwa dadi yake ji
Ya riko hannun sa tam yana ce ma mum din sa meyasa bata fada masa mahfud ya dawo ba da tuntuni ya dawo gida wajen brothern sa..
Cike da farin ciki suka shige ciki
Kamar zuciyan iyayen zai fashe da farin cikin ganin su haka suke ji.
Ranar basu yi bacci ba sai wajen 3 Hira kawai da tadin su suke a dakin mahfud din yazeed ya kwana..
Washe gari hajiya billy ke tsokanan sa cewa rabon sa da ya kwana anan gidan tun ranar da ya dawo daga asibiti
Mahfud cikin kula yake tambayar sa dama yayi kwanciyar asibiti ne?
Meyasa baka fada min ba…
Yace freedom ai layin ka baiya shiga ne,
Dont mind mumy its just a minor accident
Mahfud din dake kallon sa Ya dan sauke ajiyan zuciya…
Alhj nafiu anan ya sa baki, yace son did u know that day i was soo proud
Of ur bro,?
He made a very historical move
Sai naga kamar kaine da a lokacin da kake karamin a wannan case din ku daya faru a makaranta…
Dariya yazeed yayi duk dama ya dago case din amma he snot sure ko mahfud zai tuna, shikan sa ya san mahfud ya sha shiga trouble wajen bayyana gaskiyar mutane kala kala.
Amma shi abunda ya taba yi kenan mai wahala a rayuwar sa ma mace
Kuma gani yake kamar yayi na karshe kenan
Hajiya kuwa sai murmushi take musamman data ga duka biyu sun bada hankalin su suna jin baban yana magana
Mahfud cikin damuwa yace Yazeed din yayi duk wannan dad?
Ya dube sa ya kuma cewa ina fatan dai ba abunda kake ji ajikin ka ko?.
He was serios amma sai dukan su suka fara mashi dariya
Musamman yazeed dake yi har yana kulewa ” abun watanni nawa ? Almost getting to 9months habawa na warke mana ba abunda ya same ni ka gani ? Ya dan dage hannun sa jockingly yana dubawa
Mum din sun ne ta dan ja kumatun mahfud din ta sa shi murmushin dole da cewa ai nace minor accident ba wani ciwon dayaji, dad din ku ne ya so ya fada ma labarin forget him hes just exagerating..
Nan ma dariya sukayi duka,suna shan mamakin yadda mahfud ya ke damuwa akan abu kalilan.
He’s so kind and unease wani lokaci..
Haka suka sake shirin su, shikansa yazeed ya ji dadin kasancewar sa a gida tare da iyayen sa yasan inba ciwo ko wani abu ba basu samun wannan time din…
Alhji nafiu da zai fita shida matar sa yake cewa yazeed ya kamata ya leka office dinsa thats inda suke da sarah,
Cewar hajiya billy ma yau zata shigo ta duba su
Amma sai ya turje sam akan cewa zai tafi da
Bro dan sa gidan sa.
Ai don su sun ganshi ne sun gaji shi bai gansa ba
So so yave yau ya zamto ranar sa alone with his bro
Dan dole suka masa wannan uzuri
Bayan tafiyar su da one hour suka fice suka je gidan yazeed din.
Sarah ta damu sosai da taga jiya mahfud bai kira ba gashi har anyi sallahr azahar bata ga call din sa ba.
Ko dai yayi fushi ne? Ta raya aranta cikin damuwa.
Su kuwa anan gidan yazeed sam ya hana sa taba komai sai shirmenn su suke..
Mahfud Ya bashi labarin new famlyn sa.
Da duk abunda ya faru a shekarun n nan
Ciki har da haduwan sa da sarah
Sai dai bai fada masa sunan ta ya refering din ta as heroine
Kamar yadda suke fada ma juna.
More than anyone Yazeed was so excited daya ji mahfud ya kawo maganan mace..
She must be very speciall tunda har ya furta..
Sai ya shiga damun sa akan sai ya fada masa labarin ta..
Like haduwan su salon soyayyr su an co..
Shikuwa mahfud sai ya kasa sa maganan a kalma guda
Sai yana ta juya maganan kamar yana jin kunya
Sosai yazeed ke dariya aranar ji yake kamar cikin sa zai yi ciwo..” a kyaun tsari da dik wani abun duniya dayake ji da shi ya san mahfud ya fisa har gaban kowa”
Amma sai yana shan mamaki har yau mahfud is being faithfull wai kunyar mace yake ji,?
Hes very sure mahfud bai taba kwana da mace ba..”
Da shike mahfud din ya gaya masa cewa soyayyar nasu da heroine din bai tsaya ba
Amma yana hoping zata amsa masa.
Yasa yazeed Cikin tsokana yace kuma wai a hakan tana son ka?
Tabb kace hala anty nan ma virgin ce kamar saurayin nata virginia?
Dariya mahfud ya danyi
Yana bin sa da ido irin wato don ba ta amsa ni ba shi ne na dawo virgin din?
Yazeed ya cigaba eh mana freedoom… ai dan baka chilling da ladies ne,da ta ganka da mata kala kala da tuni zata amsa maka.
Mr shy for mrs shyness
Wato Wal muuminina wal muuminaty ko,
Mahfud yayi murmushi baice komai ba
Yaxeed yyi mika Yace cmon jare i cant fit..
Gaskiya bazan iya saurarar ma mace ba,kina bani rigiman wani najira amsa? kawai zaki ganni da wata gobe
Dube ka freedom ai ka wuce ajin da wata zata ajiye ka msww .”
Murmushi kawai mahfud yayi irin bazaka gane vane, yace to enouht about me
Wacece mrs right dinna mu?
: Ya dan sosa kai yace emmm”kaima kasan suna da yawa amma akwai wacce nake dan so cikin su sunan ta safeenah
Murmushi mahfud yayi yace wow what a lovely name, i know she must be all that”
Yayi dariya yace off cous she is
Haka suka ci gaba da hirar su, har ya nuna ma mahfud hotunan sa da safeenah,..
Washe garin ranar ma ya kasa zama sai da ya bisa suka kwana achan gidan su
Da asubahin fari ya dawo ya shirya
Bai je offish ba sai ya wuce wani gida chan inda ba wanda ya sani sai shi sai iyayen sa,..
Sabo ne wanda ya gida da kudin sa cewa idan ya yayo aure zai sa matar sa anan
Anan Zaman diris yayi yagama shirye shiryen sa tsaff gashi wajen shiru ne babu structures dayawa a palor chiness carpet ne kawai mai laushi da wallscreeen
Sai a chan upstairs bedroom din ma gado ne kawai babu komi bayan shi..
Ya isa wannan gidan tun karfe 10 na safe sai ya samu waje ya zauna shikadai kan kujera yana tunanin yadda ya shirya faruwan komai…
Murmushi kawai yayi chan ya shiga rubuta sako mai dauke da abubuwa da dama..
Sai da ya sake sauke wani murmushi da yaga delivered to sarah
Ita kuwa sarahn hankalin ta baki daya na kan aikin dake gaban ta..
Duk dama Yanzu ta gama amsa kirar mahfud..
Tunanin sa take yi a hankali tana aikin..sai wayarta yayi karar shigan sako…
Ta kai minti 20 bata daga ba sabida ta dauko ko mahfud din ne…