HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

She still dont want to get carried away with him
Zata iya daure komai daga wajen kowa amma mahfud dole ta kare zuciyar ta in most casess sai take ganin son data ke masa ita kanta bata san wani iri ba ne

Bayan ta sa hannu ta dauki wayar
Abunda idon ta ya soma numa mata shine suna yazeedd

Kamar kirjin ta zai fita sabida bugun dayayi
A hujajan ta sa hannu ta bude ta shiga karancewa..

Suprise Package for you at… sai aka rubuto adreshin

Tasha mamaki matuka gashi babu hapsy anan ta gaya mata

Ga yazeeed yau ya turo mata sako amma adreshin da ta gani ba nashi bane.

Kamar zata tashi sama da rudani da murna amma sai ta kasa

Tayi nan tayi nan sai kawai ta bar aikin gaba daya ta wuce inda addreshin yake

 

Waje ne mai dan nisa is very quiet lonely and freshh
Ginin yayi kyau na fitar hankali.
Daga bakin gate in banda mai gadi babu wanda ta gani

Shiru take tafiya tana dube dube har ta kai matakalan da zai kaita ciki

Daga windown saman yana kallon ta sai ya tabe baki yayi murmushi..

She really wanna see me
Huh?

Sama chan ya haura ya kame kan wani relaxing chair dama ya shirya tsaf cikin wata sexy plain sky blue shirt..

Very tnsparent don ana ganin surar jikin sa sosai

Sai farin wando daya sa ya bude button akalla hudu ya bar kirjin sa abude

Kan wannan relaxing chair din ya kwanta lufff luff ya kau da kai kamar mai cikin wani yanayim tsumayi..

Tahowa take tana kare ma empty house din kallo

Riga da wando ne jikin ta na dark royal blue suite sai white shirt dan karami ta ciki da half hijabin ta shima…

Jin shiru yayi yawa yasa ta ce hello?cikin sanyin murya tana dada dubawa.

Haka yana ji tana zaga ko ina tama neman sa

Sai da ga bisani ta sake jin karar shigar sakon sa
Ta duna da kyau ta gane onda yayi mata kwatancen ta zo

Shirun wajen baki daya sai da ya sa ta tsorata

Amma haka ta daure har ta kai kan balcony

Lord and behold yazeed ne dakansa na kwance kamar baisan da shigowar ta ba.

Taji farin cikin ganin sa amma kuma tana ji haushin sa kadan a ranta..

Bai motsa ba har ta karaso kusa da shi, ta tsaya tana kallon fuskan sa…

Jin ta dan rusuna gaban sa yasa yayi wani yunkuro ya dago suka hade ido da juna…..

Hawayen ne suka ciko idanun ta ayayin da ta tabbatar da shi din en yau agaban ta,
Sai taji tavhaura dokin zuciya har zata mike ta tafi da saurri ya jawo ta tafada jikin sa.

Bai bari tayi magana ba ya wani irin cukuiyieta cikin wani salon shaukin so da tinda uwarta ta haifeta bata taba ji ba

Riko ne mai dauke da salon maganganun lallamin zuciya da kauna..
A hankali take hawayen shi kuma nishi ya sauke wa kadan a kunnen ta don so yake yayi controling zuciyarta

Lokaci ya riga ya kure karfe 3 ne na yamma

Cikin masifa ta tashi ta daure fuska ta harde hannu tace meyasa ka kira nan yazeed?
Wht did u want to tell me say it i want to go..

Ya dan dau lokaci yana duban ta daga bisani ya taso
Bata ma sani ba sai ji tayi ya sauke kansa agefen kafadun ta ya kuma rungemata cikin wani yanayi ya soma
Ce mata ya dawo ne daga yawon fahimtar kansa shin bazata yafe masa bane?

 

Ta dago ta kalle sa cikin masifa da bacin rai mai dauke da kallon rashin fahimta tace yawon fahimtar kanka?
Was that some kind of a joke to you, u left me witout saying a wod yau kusan wata kenan ban san ina ka shiga ba yazeed,
Sai yanzu ne za kazo ka bani wani silly reason din ka tafi yawon neman kanka?
Who does that?baka damu da yadda zanji ba ko….
A dan dame ya riko shaking hands din nata.

Ya jiyo da ita suna fuskan tar juna, yasan tana so ta gaya masa tayi kewar sa sosai amma don dole ta nuna fushin ta duk ya sammace wayannan so bai damu ba

He just wanted to know how to control her bai yason abun da ya shirya mata ya wuce yau din..

Ita kuwa sai huruwa take tana fushi amma Ta kasa
Dagowa su hade idanun sa

Da ya ga tabbas tayi fushin dagaske ne ya sa ya dago fuskan ta dakansa yace”
Sarah, ban damu ba idan zaki ce nayi wasa da feelings din ki…but i want you to know that tafiyan nan ya zamto min dole ne nayi sa..
Don ke nayi sa sarah…
I lOVE YOU sarah and i wanted to be sure of that

Tuni ya kwaroro dan siririin hawaye ya dada rike ta cikin damuwa da son tasan dagaske yake, yace na tafi ne sabida na san ni wani irin mutum ne a zuciyar ki,sannan na bada kaina daman daukar alkwarin da zan miki na har abada..

I dont wanna play anymore..will you please give me just one chance to correct my mistakes?

Naso ace zaki gane ni mutum ne da bai iya son abu ba, a gaskiyar maganan shine i feel like i love you to death sai dai tsoro da fargaba ya sa dole na tabbtar zan iya da duk wani comitmet din da zai zo min akan ki..sarah i wanna make you my world the final queen in my whole kingdom

A rayuwata kece ke kadai bazan taba bada wataya mace matsayin ki ba..ki amince da ni zuciyata ta gama yakar kanta aknki ta kuma bani cikakken daman na zo na karasa abun da na fara….

Don Allah kar ki hana ni nunfashi u have no idea how im suffering just to make sure that i wll give you the best of happiness in life

Daga yanzu ina so na tabbata ma zuciyan ki cewa shikansa nawa ne, bazan bar shi ma wani ba….sarah pls let me love you ….zaki iya kallo na kice kinsan ni amma inaga inda zan fada miki ni waye a yau zaki ce karya nayi miki

Na tafi na barki amma ki sani na dawo me a siffar yazeed din da bai iya komai ba sai son sarahn sa….

Kanta har wani budu yake ayayin da take suraran sa, sai ta rude gaba daya gashi ya zage yana sauke mata fake tears dinsa har yana dan fitar da sirirn majina…

Shiru tayi na dan wani lokaci sabida ta kasa sanin me zata furta masa baki daya sai ta shiga damuwa..

Hawayen sa ya goge bai damu da shirun nata ba, yace mata tazo suje zai nuna mata wani abu a dakin sa

*Coments are neccesry*

 

*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_32_:

Sum sum take binsa ayayin da ya jawo hannun ta suka sauko cikin gidan tare

Upstairs suka sake hawa yakai ta bedroom din sa

Tana tsaye ya dago wani carton mai kyau har gida biyu daya babba daya dan dai dai yace mata ta shirya yana jiran ta akasa
Sai ya sauka ya barta anan

Sauke ajiyan zuciya tayi bata daga kayan ba sai dataje toilet ta wanke face din ta taji sanyi sannan ta dawo

Nan ta dauki box din ta bude wasu irin sexy weding dress ne royal red masu shegen kyale kyale gold,
Rigar fitted ce amma ta matse ta sosai har idan ta daga hannun ta cikin ta zai bayyana

Then sai skirt din dogo da mayafin sa sharara

Me yazeed yake nufi da hakan?
Bata samu amsar haka ba amma sai ta daure ta saka kayan inda suka bala’in amsar surar jikin ta

Anan ma ta ga jewerries din saphire ce red precious stone ta makel shi a kunne ta da wuyar ta

Duk da ta wanke make up din amma sosai ta fito zak zak amarya..

Yana daga zauna akan carpet din palour ta shiga tahowa a hankali kan step don ta same sa…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button