SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Worst part dik jikin ta a sukurkuce yake gashin ta dresing din ta duk sun bayyana hali wanda bai dace ba…
Sai ta sunkuyar da kai..
Anan hjiya billly ta dube su tace kun kyauta, dama abunda ka sa aka jira mu muzo mu gani kenan yazeed?
Yace mum pls….ni bam kira ku
Keep quiet aljh nafiu yafada a fusace….
Wamda ya sa yazeed din nitsar dakan sa kasa kamar marar gaskiya.
Yace ma sarah ita kuma ta kyauta makanta..
Ya juya ya ce ma matar sa su tafi..
Dan karamin kallon takaici tabiu da shi duka tace mata ki same ni a office….a daburce ta dago zata bada hakuri …,hajiya ta wuce ta bi bayan mijin ta.
Lokci guda fargabn dake tohu mata yasa ta zibda hawaye..tasan dai bata aikata komai da yazeed ba amma yadda aka zo aka same su zai sa kowa yayi tunanin sun aikata wani abun..
Cikin rudani ta tambaye zuciyar ta ya zatayi ta warware wannan zargin kar dai su mrs billy su dauke ta a hakn…
Shikam rigar sa ya jawo yana kokarin sawa ganin ta damu sosai ya sa bai tsaya rarashin ta ba ya bi bayn iyayen nasa..
A dame tace yazeed”amma bai tsaya ba saiji tayi nacewa kijira ni ina zuwa..
Daff zasu fita suka ji karar sa don da dan gudu yake tahowa duna jin sautin saurin nasa
Yana bayyana yashiga kiran mum pls wait..
Da har zata wuce alhj nafiu yace su dakata….
Ganin cake din yayi so? Its an engagement day
Ya furta yana nuna ma matar sa da take cike da fushi…
Kamar da gaske ya ce please listen to me dad mum,
Wallhy ba abunda kuke tunani bane babu abunda sarah tayi…
Enough, bazaka raina min hankali ba ya isa haka yazeed..
Whats all this me ka sani da zaka kawo mace har gidan ka and then ….sai ta kasa karasawa
Cikin fushi tace ni ba tarbiyan da na baka ba kenan sai dai kai kasan inda ka debo sa..
Zai sake budan baki ta hatsala tace”yau da zan maka uzuri inda rayuwata da na mahaifin ka kawai kake wasa da shi,
Amma bazan yi ba idan kasa naka ”
Have you tot that mune manyan masu buga kirji wajen tare tarbiyan wasu na daban da zantar da hukunci wajen wasu?
Sai kuma kai kazo kana aikata haka yanzu da ace ba mu muka shigo gidan nan ba shikenan sai afara tayyara mu agari ana kai mana sokan mun bar namu ya lalace mun kasa nitsar da shi
what has become over you yaxeed?
Shikam alhj nafiu na shiru sabida gaba daya ya fahimci dama yzeed dan son yan mata ne,
abunda ya fi damun sa shine sarahn daya gani a wannnan yanayin
Har cikin ransa he has so much respect for her bai taba tunanin zai ganta wannan yanayin ba..
Haka itama hajya billy tasha yin alfahari da cewa zai yi wuya a wannan zamanin a samu yar kimanin 24 25years kamar sarah bata lalata kanta ba
Yau sai gashi sun ga oder side din nata, shirin data dada yi a dakin da zu sai ya dada tabbatar musu da rashin gaskiyar ta
Masifa hajya billy tayi ta masa …har sarahn ta fito jiki ba sanyi ta tsaya daga gefen sa
Dai dai nan alhj nafiu ke cewa idan aure suke so da sai ya fada a musu ba wai du jawo musu abun kunya ko abun magana ba
Da shike yazeed din ya daure fuskan sa tamm alaman duk maganan da ake haushi yake bashi ya sa hjiya blyy
Cikin zafin rai tace Allah ya kiyaye aure fa kace alhj?
Da wannan yarinyar? Tayi nuni da sarah dake shiru kanta a sunkuye..
Yanzun iyayen ki sun san da hakan da kike yi?
What sort of a girl will stay up to this time a gidan wani namjin da ba muharramin ta ba all in the name of what?
Yazeed ne ya dago yace mum pls ,kar ki bari kuskuren da kika gani yau yasa ki mance da sarah ba haka take ba,ure just mistakiing
Tace my fooot….
Ni bA abunda na sani akan wanannn yarinyar illa itace green snake din da take so ta lalata min rayuwar da na da rashin tarbiyan ta..
Nan sarah ta dago alamun magaman bai mata dadii…
Dama haka rayuwa take
Kullum kana dai dai ranar da kayi daya marar kyau sai a take sauran a haukan sa..
Surutu mai cike da son kai da son zuciya hajiya billy take ,sai ya zamto sarahn ce a tsakiya
A cewar iyayen yazeed dan su ba dan iska bane sun bashi tarbiyan da ya dace…
Kuka take yi amma ta kasa sake sautin don kuwa acike yake da tsiro da fargaba da tashin hankali..
Ganin haka ya sa yazeed ya tima ya birkice ma iyayen sa akan lallai su gane sarahn bata da laifi.
Anan ya dada bayyana musu cewa ai don baida lpya ne ya sa ya kira ta ta zo, ita kuwa sarahn gani take kamar baya son ya sake sa musu cewa son ransu ya sa suka taho ya sa yake kawo reasons din karya da ciwo makan sa
Don ya goge tuhumar da ake mata yanzun
Cikin salon sa da iya maganan sa ya rikece musu da cewa yana son ta tana son shi,shi ya yarda idan har zasu bar maganan anan tsakanin su su hudun..
Shi zai aure sarah cikin a satin kowa ya huta…
Alhj nafiu kam barazanar yazeeed yayi tasiri aransa haka itama sarahn ji take tamkar ya sata a aljannah da ya shirya duk wani maganan don ya ceci mutuncin ta gaban iyayen sa…
Hajiya billy kam sam bata yarda ba gani take boyayyen banzan halayen sarah ne suke so su fito..
Ita sam bata so dan ta ya auri marar tarbiya.
Amma tunda ya ce haka shikenan..sai suka amince tare da basu dama cikin satin nan ayi maganan auren su.
Share only ur views
*Official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_For you three marubutan_
_Baqar rana_
_Yar karya balance_
_dA Baba mai kosai????_
_real Allah ya biya bukata_ ????
_Toh fa ,..ga game of love party har naga idanun su ena daga gefe????_
_35_
Bayan tafiyar mahfud da awa uku ya rage a fara partyn.
Don haka ya shiga bin diddigin duba tarin mutanen da ya gayyata
Kamar su SSa danjuma da mukarraban sa,then the most strugling and purplous jounalist team
Na yar matashiyar yar jaridan nan Amina dagani.
Yasan gulman ta da son jin kwaf kwaf dinta yayi yawa sabida haka yayi amfani da daman sa wajen gayyatar ta nan
Ita kuwa tunda taji yace mata mutanen da bata taba tsammani ba zasu zo yasa ta jajirce son shiga hidiman don taga suwaye…
wannan karon na daban ne sabida haka komai a tsare yake tafiya
Tsakanin sa da abokan sa kuwa kowa ya hallara sun sha bakaken suits acikin su shine kawai ya sa sabanin haka..
Yau ne game of love zaiyo bursting kowa a zaqe yake so yasan me yazeed ya shirya …
Daga nan bangaren sarah kuwa zazzabin tun tafiyar mahfud bawai ya sake ta bane
Amma haka take daurewa tana bada kanta karfin gwiwa beside komai zai wuce tunda yau da safen yazeed ya tabbatar mata da zai sa iyayen sa su roki ummah yau a hall ta daura musu aure gobe..
Tana zaune shiru tana shirin saka kayan da yazeed din ya aiko mata da shi akan tasa.
Sam ta kasa yin wani kwalliya sabida har yanzu ba adai dai take jin kanta ba
Nan sai ta sake dialing number catherine, jin yayi ringing biyu bata daga ba
Ya sa ta ji wani iri..
Tana ajiye wayar sai taji knock a kofar dakin tasan dai ummah bata haka sai ta mike tare da cewa shigo..
Hapsat ne ta turo kofar fuska ba yabo ba fallasa
Suka maida juna murmushi,…
Wani sanyi ta ji data gantan don sam bata yi tsammanin zata zo mata ba…
Anan suka gaisa take bayyana mata mamakin ganin ta..