HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

hapsyn sai take cewa ai dole na nazo miki sarah….u have just taken a big step in life aure ai ba wasa bane…muku ma bamu da zabi sai adduar Allah ya sa hakan shiyafi miki..

Sai tayi murmushi da har zata kawo korafin cewa cath taki ta kula ta sai ga kiran catherrine din ya biyo baya amma kuma video call ne..

Hapsy tace danna mana ita,dama ina son naganta…

Da sauri ta danna tare da cewa ai har na yi fushi i tot u wont eva call me

Murmushi cath tayi tace akan me? Don ba mahfud zaki aura ba..?

Sai tyi shiru Duka sai suka dan yi takaitaccen murmushi
cath tacee kar kisa haakan aranki sarah ni ban damu da shi ba yanzu dake na damu,so are you really happy now?

U can still back down you know..
Life is not a race sarah.

Shiru hapsy tayi tana kallon yanayin su duka..

Chan Sarahn ta dago tace “yes im sure , kar ki damu komai zai wuce im just a bit nervous..
Haka kowa yake ji idan auren sa ya gaba to ko?

Hapsy ta dan riko hannun ta ta gyada mata kai tayi yake.

Ok… cath ta fada a hankali..ta juya tace ma hapsy pls take care of her..

you r really not coming ko cath? Hapsyn ta tambaye ta..

Murmushi ta dada yi tace i wish i can amma idan komai ya lafa i wll come ova..
Dan hira kadan sukayi
Daganan suka katse wayar don kirar yazeed ya shiga kusan sau biyu..

Duk sai taji bata jin dadi sabida ta lura da kawauen nata su biyun kamar ba hakan suka so mata amma thy have no choice but to support her decision…

It was 11.30noon Yace mata ta taho yanzu kowa ya hallara

Yana dada jadadda mata akan tayi kyau sosai sabida she wll be introduced and get married as a first doughter inlaw of whra

Haka suka karasa shirin su a daddafe tare da ummah..

Wanda tasa normal arabian gown baka kirin wanda babu ko kwalliya a jiki..

Ummah kyakkwar macece sosai don haka glowing face din ta bai taba needing kwalliya ba
Musamman idan ta tuno da rayuwan ta a da chan
In tayi kwalliya to strip club zata je haka kawai sai abun ya fice aranta

Tare suka isa hall din su uku..

Babban abun mamakin da suka tarar shine media da yan jaridan nan..

Ga shi sai wani binta ake yi ana daukan hotunan ta da na ummah kamar wasu celbrities ne aka gani..

Hankalin ta duk bai jikin ta, sai dube dube take
Gefe da hajiya billy da alhj nafiu akwai su hajiya asma da mrs ruth da sauran officials din whar.

Dayan gefe kuma akwai political beaurocrats,industiralist and finally sai taron team din ssa danjuma wanda tun shigowar ummah ya sa ya mike tsaye cikin mamakin ganin yadda ta dawo..

Ummah Bata gansa ba sabida ita bawai hidiman
Karya da kudi ya dame ta bane..

Kanta akasa take tafiya tare da yarta agefe sai hapsy dake biye da su..

Tare suka isa wajen su hjya billy baki dayan su, inda suka gaisa cike da girmama juna..

Don ko ba komai gwarjinin ummahn yana sa kowa ya daraja ta..

Suna cikin haka shikuwa ssa danjuma in suprise yake fada ma sauran abokan sa su duba su gani da kyau wannnan ai fadima ce

Kenan yazeed ya san ta shiyasa ranar ya zo yana neman information akanta?

Ya kasa hakuri shi da dayan abokin sa sai suka taso gaban su inda anan kuma alhj nafiu ke ma ummah magana

Kowa ya sa hankali yana jin su musamman su hjya asma da basu gama dago abunda zai faru anan din ba..

Dai dai isowar su sai ga yazeed ya shigo..

Sai ya waske kamar bai san su Ssa danjuma ba suka gaisa da su ummahn da sarah..

Anan ita kuma ummah ta gansu sai taji kirjin ta ya buga cikin mamaki amma ko kadan bata nuna ta gane sun ba

ssa danjuma ya dube alhj nafiu yace sir kamar na so na gane wannnan matar fa ko ido nane?
Yayi magana refering to both of them.

Dayan abokin sa da sai da ya iso kusa ya dada gane fuskan nata sai yace wallhy kuwa fadima? Ko ba ke bace..

Hjya billy tayi murmushin mamakin jin haka tare da cewa eh off cous itace.

Sarahn kallon yadda ummah ta sauke kai tana dan kaucar da damuwa da murumsuhi takeyi

To a’ina ummmah tasan wayannan mutanen..

Cikin irin bewildered suprise ya juyo yace kece haka fadima wai shin ko baki gane ni ba what a surprise,

Ummah sai ta dago da murmushin karfin hali tace kayi hakuri hankalina ne baiya wajen ..

Kwana biyu?fatan lpya

Yayi kwafa jockingly irin look at her, banyi tsammanim zaki mance da ni ba

Anan kuma sai bin su da ido ake..

Yazeed ne ya soma cewa
xcuse me ma dukan su ya wuce ya je serving drink makan sa.

Anan ma sai ga sauran mutanen sun zo
Sukam ba su wani dago fuskan ummah ba so sai suka shiga gaisawa da alhj nafiu da dauran officials

Hakan ya bada ummahn dama na jan jikin ta gefe tare da su ssa

Gashi Sai neman shige mata yake da annoying mamakin sa yana gwada mata ya sha mamakin ganin ta matuka..

Ana cikin haka taro ya kusa farawa..

AmMa hira da dauke dauken bayanan yar jarida amina ya hana su samun sukuni don a duk inda taga an dan tsaya takan so tazo taji me ake cewa don tayi tambayoyin ta..

Cike da nishadi take samun abun da take so sabida mutane ne wanda duniya ta dama dasu a da chan baya so yanzu sun zama kamar iyayen gidan masu mulki da kudin zamanin..

Uhmmah sam bata hankalin ta she is very uncomfortable a ranta badon sabida sarah ba da ta fice anan wajen tuntuni

don Ssa danjuma sai tambayar ta yake abubuwan da bata son tuno su bare jin su..

Sai ya zamto in banda um emm uhm uhm ba abunda take amsa masa da shi..

Yazeed na daga gefe yana lura da komai tare da abokan sa .

Ita kuma sarah da hapsy suna tsaye daf amma ba su da nisa da inda su ummah suka tsaya da ssa danjuma.

Har yar jaridan nan ta zo wajen su aljh nafiu tana shige musu muryan hjiya asma ake ji don itama tana son harkan politics sosai…

Its a mere friendly interview don haka abun sounds normal to them beside suna jin kansu manya yan jarida suna binsu haka yana dada daga musu egon su

Sai suji kawunan su yayi katoto..kowa yana nuna shi wane ne ana dariya..

Anan kuma tambayar ssa danjuma ya dame ummah sai ta juyo tace masa ita zata wuce alaman zata koma wani waje ta zauna…

Yagane bata son magana da shi ne shikuma so yake yasan me take ciki arayuwan ta,meyasa ta bace bata neme sa ba” don haka tana juyawa yayi saurin kamo hannun ta dam tare da sake wani annoying laugh yana cewa habawa fadima ina kuma zakije ai bamu gama maganan ba ko?

Cikin dan dagon murya ummah ta fincike hannun ta tace pls stop it..ka dena sa hannun ka akai na haka..bana so.

Hakan ya sa kowa juyawa sai aka maida kallo akansu…
She was nervous hankalin ta ya dan tashi

Kanta ta sunkuyar da sauri zata bar wajen sai yar jarida amina tayi saurin tsare ta
Da tambayar ko lpy?

Anan sarah ta taso tace ma yar jarida ta kyale ummahn babu komai…

Ta kama hannun ta zasu bar wajen sai ji tayi ssa danjuma ya rike hannun ta again..

Yace ma ummaj wai meyasa kike yi kamar baki sanni bane fadima?

Sai ya kalli yar jarida yace Toh idan ita bazata amsa miki ba ni zan amsa,lokacin hankalin kowa ya dawo kansu

Yace “wannnan da kike ganin ma’aikaciya ta ce
Mun dade da sanin juna
Sai ya fadi akalla tsawon lokacin da suke tare..

Yar jarida tace”interesting
Ta kalli ummah tace amma madam meyasa kike boye sanin ku bayan an dade ba a hadu ba..

Tun kafin ta amsa
Yayi dariya ya ce halan ma kunya take ji don a da da nasan ta ma haka take bata sauya ba..

Evryone got intrested

Sarahh kuwa ta sha mamakin hakan tana so ta gane me ake nufi amma shirun ummah yasa ta a zulumi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button