HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Har sauran abokan sa da su hajiya asma da mr rutj sa sauran su suka dan matso kusa.

Anan ssa danjuma ke bayyana musu wacece ummah…

As a long time strip dancer in his club for money….

Sai ya dawo da abun kamar wasa yana tambayar abokan sa ko sun gane ta..?

Da haka da haka ake ta tono maganganun akan sana’ar da ummah tayi na rawan kan karfe..

Wanda ya balain birkita taron sai aka dawo kansu da gulma.

Wasu cike da mamakin jin haka..

Yanzu sarah ta fahimci komai dama chan bata taba ganin ssa danjuma a fuska ba sai a labarin anty sahura….

A ko da sarahn ta lura cin zarafin mahaifiyar ta ake yi anan din sai ta kamo hannun ta afusace zasu fice…

Bai kama hannun ta ba amma sai ya kamo na sarah, yace oh ohh ohhh kece kika girma haka?
Saratu ko?

Eow fadima congratulations gaskiya nayi miki murnan yarki ta girma..

mrs ruht da tuni abun ya mata dai dai tace ai itace ma current WHAR president how sweet..suka yi dariyan kwale

Anan aljh nafiu ya dakatar cewar sa conversation din ya isa haka

Don ya lura da cin fuskan da ake yi cikin zamba sannan asirin ummahn daya bayyana musu gaba daya yasa su cikin shock..sai ake maida shi wasa….

Shi yace kawai suyi abunda ya kawo su.. No personal talks and interviews

Hajiya billy kuwa tuni ta haura sama tace bazaiyu ba..
Dama da guntun tunanin yadda taga sarah ranar kwance kan kirjin danta take kwana

ashe uwarta ma karuwa ce?

Yar jarida da ssa danjuma kuwa sai hidiman su suke na zambar cikin aminci da rayuwar ummah..

Anan yake gaya musu cikin nishadi ai abunda yasa ya damu ya yi magana da ummah don sun rabu ba sallama ne.

Yace tinda ya barta a hannun ogan sa bai sake jin ta ko ganin ta ba sai yau shiyasa ya sha mamaki..

Ummah ta riga ta shiga wani hali…
Haka itama sarahn dake rike da hannun ta

Suna shirin fita sai ta hango yazeed da gwlban giyar hernnersy yana zubawa suna sha da abokan sa..

Takaicin da fushin abunda ya faru da su yasa bata ko damu da hakan ba Daga gefe ta ce ma ummmah tana zuwa

Sai ta wuce ta same sa….
Tun tana isowa yake maida mata murmushi
Mai cike da sarkakaiya..

Tana isowa tace yazeed can we talk for a second?…

Ya kalle abokan sa irin su sa ido su sha kallo this is the moment ”

Sai Ya mike yace sure why not…

Cikin rashin jin dadi tace masa she’s not happpy that her mom has to be embrassed….meya ke jira da bazasuyi abunda ya kawo su ba she want to leave this place as soon as possible..

Hankalin ta adan tashe ta fadi maganan..ranta yayi matukar baci

Ko ajikin sa sai ma kallon hirar ssa danjuma da yar jaridan yake..

Da Ya zage yana dada tuna asirin ummah
she became his topic of discussion

Out of annoyance sarah Tace am talking to you yazeed what are we waiting for?

Ba tare da ya kalle ta ya ce ,ahah sarah pls relax mana..yayi wata shu’umim murmushi yace oya lets go, nan ya kamo hannun ta da karfi ya jawo ta tsakiya gaban kowa da kowa violently

Sai da kirjin ta yayi dukan tara tara cikin mamaki ta dube sa..

Ummah ne da hapsy suka karaso gaba daya sai wajen ya dauki shiru aka tsaya kallon yazeed dake dada cewa kowa ya bashi hankalin sa anan za ayi maganan da ya kawo su..

Lokaci guda ummah ta matso kusa da yarta ta rike hannun ta aka barsu anan tsakiya..kowa yana kallon ikon Allah..

Meyey yazeed yake shirin yi,?

Sai ya je gaban iyayen sa ya dakata
Ya dubi hajia billy ya ce
Mum dad…
Da ni nace zan auro wannan yarinyar ko
Yayi nuni da sarah,

Amma har zaku amince ni danku kwalli daya a duniya zai ce shi zai auro yar karuwa,marar tarbiya a cheap strip dancer ?
Wait ba ma haka ba she’s a pretender and a lier

….i know im just a kid till now amma sai nake ganin my parent and the organisation reputation can not go low to this level”

My familymy parent are honoured and respected..kowa ya san da haka ko..

Ma gulmata tuni duk suka gydaa kai ana bashi vote

Wani dum dum kirjin sarah ya buga kanta ne ya fara sarawa yana ciwo,tana kallon sa cike da mamakin abunda ya fada yanzun..

A hatsale tace yazeed ? Are you insane
What are you saying?
lpyar ka kuwa? nan hawaye masu zafi suka sauko mata..

Ya juyo ya kalle ta yace im saying the truth sarah..
Ban taba kawo wa tarayya na dake zai kawo rashin mutunci da ma family na ba..

Meyasa kika boye mana asalin ki ?why dont you tell us that uwarki slut ce a mistresss for money..

Sai tassss ta wanka masa mari cikin bacin ran da sai da kowa ya razana …

Cikin kunan rai Tace enough.. dont dare talk about my mum that way..
How dare you.

Yayi murmushi ya daga kafadun ssa alaman bai damu ba yace And you what pain me most ?

Wannan Tsawon lokacin da kika dauka kina nuna wa mutane cewa ke wata kamammiya ce ..aftera all ganan ssa danjuma da ransa,shi da ya kwana da mum din naki don ya bada kudi a cire miki cikin shegen da kikayi…
Im i right sarah bukar?

Ya dube ssa danjuma dake shiru shima yana so ya gane asalin nufin yazeed din
Wajen ya yanke tsittt ana duban su

Wani irin turirin kuka da tashin hankali ne ya bayyana fuskan sarah
She wanna shout it out amma ta kasa

Wai shin meke faruwa ne?mafarki ne ko gaskiya Isnt this the yazeed that says he loves me to death,?

Meyasa ya yau yai saurin yanke min hukuncii akan rayuwata ta baya wanda baida masaniya akai?

Where is the love,where is the promises where is the trust?

Ummah na shiru rike da yarta kana kallon ta kasan ta shiga wani duniyar kunci..

Gaba daya wajen ya dauka da bayanan su anan kowa na mamaki ana cece kuce..

Musamman alhj nafiu daya kasa gane kan labarin amma tabbas maganan shima ya sha kansa

This kind of publicity stunts zai iya jawo masa asarar daraja da girma a’idon duniya

Sai ya juyo ya ce ma yazeed me amfanin yin haka da yayi shi sam baiga dalilin da zai sa kawo maganan nan ba…

Atleast duk sun girma kuma sun mallake hankalin kansu bai dace a kawo personal issure anan wajen ba

Kamar bai san me yake ba yace but dad,this is not about personal issure is all about sarah bukar the most respectable president of our organisation..

tarbiya da nagartan mutanen mu is very important

Mrs ruth da sauran officials suka ce yess haka ne..Yazeed is right
Thy all have right to know her hidden woes kar ta zama musu bakar ashana acikin organisation dinsu

She cant be a public figure at same time a traitor..

Hajiya billy kam dama jira take sai gashi taji abunda bata tsammani..

Abun yayi ma sarah zafi matuka..ta shiga halin bakin ciki da rudani,no one is talking sense duk basu fahimci komai ba daga rayuwan ta na baya

Mrs ruth da mrs asma ba magana sai banbami suke..ana dama nace dama nace.

Da abun ya ishe ta
Ta daure ta ce ma yazeed din what about them?
Me ya ke so ya bayyana mata yau din shin kenan baxai saurareta yaji kan maganan ba ya yanke hukunci akanta kenan?

Ya juya yace yes sarah bazan saurare ki ba”and ni dake ki sa aranki tun farko babu ni dake ke kadai ce,”,

ni bani zan aure ki ba dama.. ure not good for me or any one
I cant even embrass my family with u,ure a disgrace to the society
U are such a disgrace to Whar….

Look girl..im soo ashamed of you..
Nayi nadaman tarayya ta dake duk dama na karya ne, i just stay to see who really you are”

ranar da na fara ganin ki i wasnt sure and now dana san ke wacece i cant even stand you.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button