HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Yafada cikin idanun ta da suka dade da rinewa jikin ta sai bari yake..

Zatayi magana ummah ta riko ta ta girgiza mata kai alaman ah’ a ta kyale sa..

Ummahn dama tayi shiru ne don taji asalin abunda ke ran yaxeed din tun farko game da yarta sarah

Sarahn sai ta fashe da kuka mai sauti mai kuma cin rai..

Gaba daya hankalin aljh nafiu ya tashi amma an masa yawa sosai akan lamarin

Shi sam baiga amfanin abunda dake faruwa ba

So what idan an tonu asirin mutum and why must it be in public

Hajiya asma ne ta riko sa
Tana cewa u have made the right decison son
Dama chan mun ce duk wata mai fuska biyu a organisation din mu bazamu mu kyale ta sai asirin ta ya tonu..

Tirrr da irin wannn zuriar
It shall neva be ur portion..

Hajiya billy nan ta amsa ta soma fade faden yadda ta tsane tarayyarar nasu a cewar ta ai ita kanta ta soma gane wacece sarah

Ashe dama abun daga tushe yake..

Haka wajen ya kwabe kowa na fade fade ana zunde..

An sa su a tsakiya
Ummah na sassaita yarta a hankali,

Sauran da basu san komai ba Duk sun sha mamaki amma sai aka kasa samun wanda zai bi kadin mutuncin su..

Yan jarida kuwa sai aikin su suke Ana dada fito da maganan ssa danjuma
Da mukarraban sa suna amsawa da shike ma ummahn bata yi yunkuri karyata ko ta amince ba

Sai kowa ya sa hankalin sa kan abunda yake ji a bakin yazeed da ssa danjuma..

Abokan sa sai yanzu suke gane game din, so yazeed was with sarah duk wannan lokacin just to put her down and disgrace her da sirrin da ba wanda ya sani game da ita….

What a pity….wasu sun kara yaba masa wasun kowa sun ji takicin abun

Thank god ma babu wasu kananan maiakata manyan ne amma presence din yan jarida da media tamkar kowa yaji ne..

Cike da dauriya ummah ta zo gaban alhj nafiu don ko hawaye bataa saukee ba

Tace alhj ayi hakuri…
Mu zamu tafi….tayi murmushi mai ciwo ta juya ta kama yarta suka fice batare da ta jira amsar sa ba

Hapsy ne ta bi bayan su hankali tashe sarah sai numfashi take saukewa kamar wanda zata cire ranta tsaban kuka

Fitan su ke da wuya jounalist din na sukayi kan su .

Tashin hankali ya sa alhaj nafiu ya haura sama chan office din sa cikin tunani da nazari
Sam baiji dadi ba

Ko ma ba don sarah ba shi kam ya tsane abun da zai taba martaba da mutincin organiisation din sa

Anan daga bakin kofa amina dagani Suke tambayar ummah ko dagaske ne maganan da aka fada ana so aji ta amsa eh ko ta kare kanta..

Wasu sun kuma sun fi bada hankali akan cewa da gaske sarah ta taba yin cikin shege?

Thy know it wll be a great news update idan duniya tasan the most respected and the youngest whar presidnt kamar sarah ta taba wanannan rayuwar..

Zai zama wani babban abun mamaki da darasi ma jam’aan ta..

Shin har mutane zaau sake neman taimako da mafita wajen yar karuwa,kuma itama marar kamun kai?
Har cikin shage fa tayi hmmm

Ummah tana shiru tana jin komai ita dai damuwar ta yatta ce,
Don ana im banda hapsy ba wanda ke tare da su..

Gashi an tsare su da bakaken tambayoyi masu taba zuciya personally wa sarahn

Kamar cewa da ake wani irin tarbiya karuwa zata ba da yarta da har za ta yi ikirarin kare hakkin dan adam da shi..

Wasu ma cewa sukayi da alaman sarah ma tayi karuwan cin ne ta samu ciki…sabida yazeed bai fada part din ba
Sai akace So duk layin su daya da uwarta..

Ko wani dan jarida da yadda yake fassarah silent din ummahn da shi

Gashi ko alaman damuwa da su batayi ba bare kuma tayi musu hawaye
A duk hayaniyan dake wajen idanun ta da hankalin ta yana kan yarta ce tana sassaita ta

Hapsy tayi kuka har ta gaji don ita ke sa security su taimaka a basu waje su fice
A yan jaridan na bazasu hakura ba

Hakan yasa sarah ta kasa control numfshin ta a hannun a hannu suka shigar da ita mota kamar mai ciwon asthma

Hapsy na kuka sarahh na kan tsanan ta nimfashin da alaman bata da lpya
Abubuwa daya sun shake mata hanuar numfashin ta.
Ummah kuwa tayi dauriya iya dauriya bata ko motsa ba

Tin kafin su isa gida ummah ta ce ma hapsy ta taimake ta ta kira mata doctors

Bazata so ta sake barin sarah ta fita ba gidan ba har sai ta samu lpya gudun kar yan jarida su sake takura mata..

Hapsyn ta juyo daganan tayi asibiiti ummah ne ta shigo gida da sarah a daddafe.

Ko kafin ta ajiye ta akan gado idanun ta sun juya sai nishi take tana kuka amma sam baiya fitowa

So take ta bada ummahm hakuri duk dama ba a hankalin ta take ba

Yanzu ne ta fahimci waye yazeed yanzu nee take sanin wacece ita”

Ganii take kamar ba kanta kawai ta cuta yau ba ta cuci ummahn ta cuta marar misaltuwa..

Anan ummah take shafo kanta cikin rarrashi da tausayi tare da hanata firta komai har likitan ya iso

Anan sai da aka daura mata oxygen da ledan ruwa sannan aka mata Alluran bacci

 

 

*Yoh ai ga irin ta nan…ai dama nafada miki????ke asali ma bakiji ne sarah..to ni baruwa na ????????sai kiyi soyayyar ai nagani ga mahfud???? ya tafi ohon miki????????.*

*Drop ur favourite coments and votes my people*

 

*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_Who shud i give this page to?_

_Ohh yawwwah????_ _members TASKAR SURAYYAHMS,SURAYYAHMs NOVELs And surayyahms fans page i heart ur spirits not today but many times.. ur comments are strong enouhg to set a nuclear bomb alert alwys????,im proud of you guys honestly????_

 

_34_

 

Washe gari da safe da zazzabi dukan su suka tashi
Sai dai nashi ya fi nuna wa ba kamar na sarahn ba..

Wanda Tsinke mahfud a rayuwar ta ta ya jeifa ta cikin sabin shafin duhu da kunci..

Amma kuma gani take komai zai wuce..

Ummah ko da ta lura da safen ta san abunda take gudun har ya faru, amma
Ya ta iya?
Sai ta cigaba da lazimin Allah bazai share addu o in ta ba har i yanzu mahfud take so aranta ba yazeed ba..

Da kyar sarahn ta lallaba ta fita..
Yau hapsy bata zo da wuri ba ita kadai ne amma ta kasa taba komai sai tunanin mahfud daya cike mata kirji

Lokacin shikuwa yana kwance kan gadon yazeed ya sa ana masa allura har ya gaya ma iyayen nasu ai suna tare da mahfud amma
Komai lpya ya gaji ne yana bacci.

A Haka ma da kyar sukai rabuwa ya wuce office ya barshi anan

Anan yazeed din ya samu sarah tana zaune cikin damuwa sai daa ya gama karantar ta kaf sannnan ya zo da da maganan cewa ai yayi magana da iyayen sa

Yau ma suka yanke Zasu je wajen ummahn ta ko da tace zata kira ummahn ta sanar da ita sai ya hanata da cewa ai idan tayi haka zasu dauka sa wani abun ne gwara a barsu suyi abunsu bazata kamar yadda suka tsara….

Da kyar dai ta amince da hakan..
Dan ita kanta tasan ummahn ta na cikin wani halin da bazata iya fassaara shi

Shikuwa yana nan yana studyn mood din ta yasan A karya ne bai fada ma iyeyn sa komai ba tukun..

Ya riga ya hada gagarumin partyn sa na “game of love”
A babban luxurious multipurpose hall na WHAR inda shi da sarahn suke aiki batare da ta sani ba..

Yanzu haka yana shiri ne don riga ya gama tsara ma iyayen sa yadda zasu sa ummahn da kanta ta zo wajen gobe inda ya karar da wasan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button