SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

*Official cat.*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_33_
Bayan tafiyar su tana kan kuka bata dago ba sai ya riko hannun ta sigar lallami yana ce mata komai yazo karshe insha Allah ba abunda zai faru da ita..
Da haka suka rabu
anan kuma duk hankalin ummah ya tashi ,tabi ta damu ta kira mahfud suna kan neman ta
.
Sai da ta iso daf take tuna ashe dazun yazeed ya kashe wayarta…
Shikuwa mahfud ransa me ya dan baci ganin halin da ummah ta shiga na damuwa
Don a duk sanda ta tuno da bacewar ta ranar sai taga kamar hakan zai sake faruwa ne..
Tana ganin su cirko cirko tasan akan ta ne, tun kafin tayi parking ya karaso cikin damuwa yace” lpya kuwa kika kashe wayar ki?
Ina kika fito haka naje office din ku baki nan..
Tayi shiru tana kallon disturbe face dinsa amma bata amsa ba…
Sai da ummah tace ina kika je haka saratu?
Anan ta farga Cikin i i na tace na dan fita ne ummah…kiyi hakuri ban san wayata ta mutu sai da na kama hanyar gida….
duk sai suka tsaya kallon ta alama ya nuna a face din ta na wani abin daban amma duka basu dago ba..
Ganin zasu iya fahimtar wani abu ya sa ta dan ja jiki tare da cewa ta gaji ya shige ciki ta barsu anan….
Mahfud haka kawai Abun ya dame sa ,sai ya juya cike da ladabi yace ma ummahn toh shi zai tafi tunda sarahn ta dawo…
Ummah ne ta ce masa ah a..ya dan tsaya suci abinci ko zai tayata ma saratu magana akan ta rika sanar da ita in har zata dade haka awaje ita tayi har tagaji
Kuma shikan sa yaga yadda hankalin ta ya tashi sosai….
Data fadi hakan sai ta bashi tausayi sosai ummah take kaunar saratu…
Idan ya yaga tana hakan sai yana tuno wahalhalun data sha a da chan baya duk akan yarta…
Take sai yaji ya bata Wani sabon girmamawa a zuciyar sa shikan sa ya san samun mahaifiya kamar ummah yana da matukar wahala.
Haka ya amince suka shigo tare ,ita kuwa sarah quilty consience da tunanin abubuwan da suka faru yau sai ya hanata saukowa
Ummah ta jere abincin ta kira ta ta kira amma shiru sai aikin cewa bata jin yunwa take ,
Ita kuwa ummahn ta so su hadu waje daya dan mahfud yayi maganan amma karshe haka tayi fushi ta koma dakin ta
Ko mahfud din bata saurara ba..
Abun ya bata masa rai sosai…ya rasabya zaiyi da wannan lamarin wai shin meya same sarah take ma ummah cold treatments yau..
Tunanin sa ma a lokcin da ta zo ta same ta cikin tashin hankali zata yi yunkuri saisaita amma sai gashi ita take binta tana borewa..
Har ya sa kai zai fita sai ya tura mata tex yana jiran ta waje
.
Kamar bazata zo ba don ita kadai tasan yadda zuciyan ta ke harbawa da abubuwa da yawa..
Haka ta iso Ta daure fuskan ta shima hakan,bai tsaya wata wata ba ya shiga mata fada,
Mafi akasarin fadan nasa na tuno mata ne akan labarin da ta bashi na wahalar da ummahn ta sha da duk abunda ummahm ta fuskan ta akan ta..
Shi aganin sa ummah bata cancanci ko da miskala zarratin na bacin rai daga gare ta ba
Tun da take da shi bai taba mata masifa mai zafi haka ba, she can tell that yau ransa ya baci da ita sosai…
Amma sai tayi saurin kawowa aranta cewar don ya san sirrin ta yake iya budan baki ya gaya mata magana son ransa..
Shikuma gani yake kamar sarah ta mance da kanta ne dole ya zamto ya mata tuni ko zata shiga hankalin ta akan ummah..
Sai ta sa abun aranta sosai,she just stated regreting again, yanzu da mahfud bai san labari na ba da bazai haura min har haka ba
Ai ga yazeed nan har karya yake hadawa gaban iyayen sa yana sa’insa da su akanta
She just tot that inda shi ne a matsayin mahfud yanzu da bazai tsoma bakin sa akan lamarin ta da ummah ba
Har mahfud yagama masifan sa batace komai ba illah sai da safen da ta amsa ya kama hanya ya wuce gida…
Ya isa kowa na bacci sabida ransu ba adai dai yake ba da faruwan abun da yazeed yayi…
Da shike yayi baci lattti da sassafe ma basu samu damar haduwa kamar yadda suka saba ba suka watse agidan
…..
Ita kuwa sarah har sai da tayi bacci sannan ta soma gane ma kanta sosai
Ba laifi kafin ta fita office din sai ta bada ummahn hakuri akan jiya
Tare da mata alkwarin daga yanzu zata fada mata gaskiya akan komai bazata sake bata mata rai ba..
Gefen yazeed kuwa yau saura kwana uku ne lokacin daya bayar na game of love dinsu ta cika
Ya tara invitations card dinsa masu zafi ya kuma aikawa ma wanda ya shirya su zo masa akan lokaci dai dai da plan din da ya shirya..
Yau ko da sarah take office bata jin dadi sabida sanda taje wajen hajya billy bata hakuri personally kafin ta zo branch din su
Anan take gayawa hapsy komai da yafaru ajiyan don sun mata nauyi sosai..
Musamman da har yanzu ta lura hjiya billy ta sa abun arai
Yanzu ba shakka tana kokuntur tarbiyar ta
Damuwar dake kan fuskan sarahn ya hana hapsy mata fadan data ke shirin yi,don ita sai yanzu ma ta san da dawowar yazeed
Cikin sauke ajiyan zuciya da nema makai nitsuwa ta ce sarah? Kinsan me kike yi kuwa?banyi tsammanin yazeed zai sa
Kina ma ummah karya ba,
And then what?… Na dauka idan kika hadu da shi zaki aikata abun da kika ce zakiyi ne na tambayar sa abun da ke ransa game da ke..me ya kaiki wani kwanciya akan gadon sa ?
Romantics dates ai a gidan sa ya fi dacewa yayi dake idan ya aure ki ba anan ba ..gashi ai ya sake kulla miki wani damuwar..
Ta dago a dan sanyaye ta kalle hapsyn “wato ke baki ganin laifin kowa sai na yazeed ko?yes nasan duka munyi ba dai dai ba da muka kebe har haka
But he defended me,atleast yayi yunkurin nuna ma iyayen sa gaskiyar lamarin..
Cikin kula Hpsy tace and so?
Toh yanzu ya zakiyi kenan,yazeed din ne yanzu ko mahfud..?
kin ga sarah da wannan abun da ya faru jiya
i still think mahfud is a better option for you..
atklleast bazaki aure sa wani a dangin sa ko iyayen sa suna miki kallon marar tarbiya ba
Ke da kanki kin ce hajiy billy is on it….Allah kadai yasan ko baban nashi ma hakan ya kulla aransa amma yayi shiru
Tayi shiru tana jin hapsy..
Mikewa tsaye tayi zuwa jikin window ta dauki mintuna 30 tana kallon waje
Har hapsyn ta ja kujera ta yi shiru tana binta da ido..
Chan data gaji ta tashi ta dafa ta cikin sanyin murya tace lpya kuwa sarah? Nayi magana baki ce komai ba.
Hawayen da ta ke boye wa ne suka sauko”
Da kyar hapsyn ta jawo ta suka zauna cikin lallami ta shiga bata shawaran ta nitsu akan abu daya lokaci yazo da zata san asalin wanda ya dace da ita..
Anan sarahn ta daure ta share hawayen ta da cewa”
Na riga na yanke hukun cin haka hapsy..
Amma na tambaye ki mana?
Hapsyn tace ina jinki..
tace dan karamin labari zan baki sai ki bani amsa sa acikin sa
Hapsyn tace uhum”
Cikin nitsuwa tace” a mazan zamanin nan namu wani saurayi ne wabda da wuya kikaga kuskuren sa tsaban nagartar sa,
Sai ya hadu da yar wata barauniyar mafa marar tarbiya,har maita tayi,..
Amma ba wanda ya san ba da son ransu suke haka ba,uwar tayi ma yarta ne don ta rayu..