SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Chan data ga ya daga hankalin sa sosai sai ta shiga bashi hakuri
Tace mahfud pls am sorry,dan Allah ka dauka duk hukuncin da zan yanke mana yau a matsayin mukaddari ne daga Allah..
Mahfud tunda muke da kai a Sau daya nayi yunkurin maka karya a rayuwar mu
Nasan Ban gaya maka cewa zuciyata ta kamo da son wani bayan kai ba”
Kuma yanzu ita take hana ni gaya maka gaskiyan dake tsakanina da kai…
But i cant take it anymore..ta sake fashewa da kuka
Wani zufa ne ya keto masa take jikin sa yaje shock ,..gashi ta birkice tana maganganin idon ta a rufe tana bada hakuri
Sai ya rike hannun ta shikan sa baisan kanshi yake calming ko ita ba
Gaba daya ya rasa hankalin sa What is sarah saying? Kenan tana son wani bayan ni?
Toh me hakan yake nufi..
Cikin rawan murya yace pls calm down heroine make me understand?
Akwai wanda kike so ne?
To me ya faru da hakan
Tayi shiru ta sunkuyar da kai tana sheshheka,shikansa baisa sanda ya dan jijjjiga ta yace kifada min mana sarah..
Whats going on..
Anan ta daure ta kalle idanun sa da suke rine cikin azaban rauni..
Tace eh akwai, ina son shi shima yan so na
Maganan nata sai ya doke zuciyan sa amma haka ya daure yace
And?
Tayi hadiyen kukan da kyar ta furta inaga shi zan aura,.. amm sorry…
Take ya lunshe idanun sa tam cikin radadin zafi mai tsaga ziciya..
He just cant belive that sarah tace masa haka..
sai ya bude idon sa akanta ya dada cewa ” sarah bazaki auren ba kenan ko? Wani zaki aura baki so na?
Bata iya amsawa ba hawayen sa suka sauko
Yace but whay sarah?
Are you still scared ..i promise i wont hurt you
Dan Allah kar ki rabu dani sarah pls dont do this to me i cant live witout you..
Lokaci guda muryan sa ya sauya, tausayin sa da kuncin ganin sa ahaka ya sa karkawran da takeyi ya tsanan ta..
Bata da inda zatayi sai ta cigaba da bashi hakuri batare da ta amsa masa daya daga tambayoyin dayake mata game da yanke masa wannan hukuncin ba..
Ya tafi ya dawo ya akai sau uku ko zata tausaya ta duba hukuncin nata amma ina..
Ganin da gaske take ya sa ya koma motar sa ya kama hanyar gida..
Cike da jimamin heatbreak yake tuno maganan ta har yanzu so yake yaga kwakwaran dalilin ta na kin amincewa da auren sa..
Musamman cewa da tayi idan ta aure sa da son wancan azuciyar ta bazata basa farin cikin dayayi derseving ba”
Kenan har wani ya bada sarah kyakkywan alkwarin dayafi nashi?
Sai ya soma blaming kansa da ya barta duk da ma yasan ita tace kar ya zo kusa da ita..
More than any oder day yake jin zafi azuciyar sa..
Idan har sarah tayi aure yasan ba shi zai hana sa jin kaunarta aran sa ba
Kenan daga yau ya kamata yasan hanyar da zai rabu da ganin ta ko jin ta a rayuwar sa don ya samu sukuni makan sa da ita kanta sarahn..
But he’s weak now sosai zuciyar sa ta buga, duk dauriyar sa sai daya yi sanyi baiya jin dadi da a brain dinsa ..
Ya kasa zuwa gidan sai ya wuce apartment din yazeed kawai don ya samu ya nitsu..
It was to 11in the night yazeed na bayi yana wanka..ya shigo a sanyaye
Duk da ya share hawayen sa amma bashi zai hana ka gane yayi kuka ba ..
Anan bakin gado ya zauna ya dafe kansa yana jin azabbaben zaazabinn dake tohuwa ta cikin jinin sa.
Idan ya rufe ido ba abund ayake gani sai fuskan ta,wani bin sai yaji kamar karya ne sarah bata masa haka ba,
Wani bin sai yaji kamar ya sake koma wa ya roke ta ta aure sa ko zata amince…
Amma idan ya tunoo yayi hakan sai yaji zafin dake zuciyan sa ya dado..
Shin ko yaje ya same ummah ne ya roke ta alfarman haka? Amma gani yake idan yayi haka yayi son kai..ai sarahn ce dakan ta tace ta zabi wani ba shi ba..
Hakuri ne kawai option dinsa tunanin haka yasa ya sauke wasu zafafan tears
Wanda yasa yazeed dake tsaye tuntuni daga bakin bayi karasowa a daburce
Cikin damuwa da mamaki uace fredoom?
Meyasa me ka whay are you crying..hankali a tashe ya fada cikin dagon murya mai dauke da razana.
Dafe kai mahfud yayi don ji yake kamar zafin yake kara masa idan aka tanbaye sa dalilin hawayen sa..
Anan kuma Lokaci guda yazeed ya birkice yana so yaji dalillin kukan daya ke yi..
Tun kafin mahfud din yayi controling kansa yayi magana ran yazeed ya riga ya harba dokin zuciya sai karkwara yake yana surutu..
Yace kafa fada min abunda ke damun ka don ba barin shi zanyi ba..
Dad ne ko mum?
Wani abu ne ya same ka
Talk to me bro i cant take it anymore..
Gaba daya uneaseness din yazeed din ya sa ya samu karfin gwiwar dole
Nan ya kamo hannun sa a sanyaye yace masa ya zauna ..
Cikin zakuwa yaxeed ya zauna yace gaya min me ya faru?
I swear i will make them pay ko ma waye ne..
Shima Tuni idan sa suka sauya kala.
Anan mahfud y dan share tears din sa yake fada ma yazeed ai yarinyar nan Dayake so ne tace bazata aure sa ba wani zata aura a madadin sa..
Kuma shi ya son ta sosai..ya so ace rayuwar su tare zasu yi
Cikin shock da haushi da takaici yazeed ya dube sa…
So akan mace ce ma kake kuka ?
Mahfud ya juya kansa alaman bazaka gane bane..
Ba yadda ya iya ya jawo sa ya rungume sa…
Yana jin saukar wasu sabbin hawayen nasa
Cikin muryan tausayin yake cewa ”
Kar ka damu freedom koma wacece ita nasan yau ta tafka babban asara arayuwar ta
Kuma Allah ma yasan kafi karfin ta tane ,i wish i know her ugly face yau da sai na rama saka kukan da tayi
Who the hell did she think she is?
Yana rarashin bro din nasa Cikin bacin rai shima ya sauke hawaye.
Ganin yazeed din ya dmdada hawa dokin zuciya yana magangun kamar duk randa ya ganta sai ya mata wani abu itama taji ba dadi ya sa mahfud
Ya soma sasauta makan sa yana neman nitsuwa
Da kyar ya kwace jikin sa jikin yazeed din ya zauna ya dan dafe kansa..
Dada ganin damuwar mahfud din ya sa yazeed dauko kwalban giya da niyyar sha ko zaiji bakin cikin da yake ji ya sauko..
Yana matukar kaunar sa..
Shika dai ya san zafin dayake ji dayake ganin hawayen sa
He wished he know the girl da duk hanyar da zai bi sai ya dauki fansa ma bro dan sa.
Har ya zuba a cup zai sha mahfud yayo saurin kwacewa
Tare da ce masa wai meye haka ne yazeed for whaat?
Ba na hanaka shan giya ba? Wai meyasa baka ji ne
Did you even know that giyan nan shiya fara kawo matsala tsakani na da ita?
Pls dont take it bro bana son ko da wasa giya ya saka ka a mtsayin da nake ciki yanzu..
I cant bear to see you hurt in any way…
Tausayin sa sai dada shigar yazeed yake a zuciye yayi wargi da kwalban giya yana huci suka rungeme juna..
Sai ya zamto mahfud din ne ya dawo ya lallabn sa
Har yake fada masa cewa kawai don yana son ta ne ya sa yaga ya daga hankalin sa haka ,
Amma don bata zabi rayuwar aure da shi ba shi ya amince da zabin ta.
Sai dai yana so ya koma gida da wuri don bazai iya zama yaga auren nata ba gani yake kamar zuciyar sa zata sake karaya ta jefa sa cikin wani hali..
Tare da sa yazeed din ya masa alkwarin bazai fada ma iyayen nasu ba har sai abun ya lafa da haka sukayi bacci
Cike da tausayin juna
*who else want to see next 3 pages?? Coments and share*
*Offical cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*