SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

_38_
Haka rayuwan su ke tafiya anan gidan har na tsawon wata guda..
A wannan lokacin out of no choice yasa sarah ta dan sake da kowa amma tafi samun nitsuwa idan tana tare da anty warda.
Shes soft on her ba kamar yadda granny take dan sa mata ido akan abubuwa ba musamman akan mahfud..
Har yau abunda ke damun sarah kenan, abubuwa dayawa tana so ta gaya masa inda su biyun su
Amma hakan yaki samuwa..
Mostly dan time din da mahfud din zai samu hutu shi granny taje using tace ya rakata masallatai ko programes
Sometimes kuma basu dawowa sai late.
Anty warda na lura da hankalin sarah gaba daya na kansa ne amma she has no choice than to stay calm..
Bangaren yazeed kuwa yau ta kasance sati na karshe da safeenah ta bashi akan ya cika alkwarin engagement din dayayi mata wata guda daya wuce amma har yau baayajin yin hakan aransa..
Tun bayan sati guda da ganewa sarah bata garin yasa shi wani yanayi amma sam yaki ya bar kansa gane haka..
sai ya na kokarin dannewa da kawai yana so ne ya san ina take sannnan how ishe coping with the new miserable life da ya tsoma ta aciki…..Just like oder girls yayi demeaning din sarah bukar ya kaskantar da ita.
Hakan ne a zuciyan sa da tunanin sa
But abun da banbanci a fili…
Don kuwa tun bacewar sarahn ya dena samun bacci tun yana tuno da abunda yana mata dariyar har ya dena dariya yanzu saidai yayi shiru yayi ta dura makansa giya yana bacci..
Yau ma faisal ne ya daga sa da kira
Cikin maye Yace hello”
Dan karamin tsaki faisal din yayi yace “ohhh not again, yazeed na fada maka shaye shayen nan ya fara yawa i tot we agree on this no more too much alcohol
Yayi tsuka yace dalilin dayasa ka kira ni kenan faisal?
Look mehn am tired ni bacci nakeji..
Cikin mamaki faisal yace Tired? Yazeed da safiyar Allah kana ce min ka kaji bacci kake ji wahts wrong with you ko baka da lpya ne kam…
Ya dada jan tsaki yayi ma faisal din shiru, nan ya karaci maganan sa bai tanka ba har ya kashe..
Its about safeenah again he just hate telling them that he’s not in the mood anymore. duk dama ya kaita gida gaban iyayen sa da nata an anshaida suna tare amma sai take jin baya cikin mood din da zai yi soyayya da wata ya mace..but why…that, he still cant figure it out yet”.
Fannin su sarah kuwa yau granny ta fita tun safe zuwa foundation bata dawowa ba..
Da shike sun saba mata treatment kamar yar sarki bata taba komai haka ma bata cika fita ba..
Duk dama anty warda har cikin ranta ta si da ace sarah tana sa kanta rana zuwa wajeje atleast ko da lokaci lokaci tana bin grany amma sam hankalin sarah baya nan
She s busy looking for a way to have time with mahfud
Sosai ta sa abubuwa aranta dayawa wanda take so lallai ya sani..
Da misalin karfe 4 da rabi na yamma Tana dakin ta
Akayi knocking salma ce
Ta sanar mata da cewa anty warda na kiran ta..
Ba tantama ta yafa mayafin ta ta sauko, ganin mahfud zaune kusa da ita yasa ta jin dadi sai ta sake murmushi
Tana karasowa tace dada gaishe da anty warda tace mata gani, ..sai ta dan zauna kusa da dayan chair din tace hero ya naga ka dawo da wuri haka
Ya juya a gajiye yace im just offf nagaji dayawa..
Duka suka maida masa murmushi anty warda tace dama abu zan nuna miki,
Its a collection u need to pick so that we can complete the oder,ta dauko tap mai kyau matte black ta mika mata,tana cewa wata kawata ce a singapore ta ke show din su..
Its marvellous huh? A lokacin Sarah idon ta na kai tana kallon haduwan su,amma ai bata ce tana so ba but why her? Har zata kawo korafin a’a Sai ta tuno ashe ranar da ta tsaya zatayi flako a irin haka har granny sai datayi mata masifa…
Kawai sai ta basar Abun wuya ne da dan kunne na duka five precious stones din nan ajeri sai sheki sukeyi…
Rubies,emirald,gold,saphiire,and diamond..
Duka ba na yarwa
Sai data gama kallo tsaf ta mika ma anty cikin sanyin murya tace anty thy r oll beautiful da kin zaba min ma da kowanne yayi min
Tayi murnushi tace that is also a choice sarah, mahfud ko zaka taya ta tafada tare da mikewa ta basu waje..
Dadin hakan sarah taji sosai
Sai Ya dan matso yace na gani?
Ta dago ta nuna masa ya gama kallo sai ya dago ya kalle very cute face dinta yayi pointing emirald..
Is kind of black amma da dark green colourn sa ajiki…
Murmushi ne ya kufce mata ayayin da ta gyada kai alaman itama yayi mata…
Ganin tayi shiru ya sa yace hope dai banyi son kai ba…
I think it will look gorgeus on u ohhh no u wll look gorgeus on them..
Ta sake sake murmushi mai sauti…
Cikin nitsuwa tace mahfud yaushe zaka saurare ni..maganan tam sai ya tafo da marairacewa..
Yayi shiru ya dube sakalcin data dora wanda ya amshi angel face din nata yace sarah ba gani nan ba.
Whats so important zamu iya fadan sa yanzu?
Uncomfortbly ta motsa Tace no, anan kam bazan iya ba what if granny arrives kasan bata so muna zama mu biyu, kuma bana so na bata mata rai
Yace toh ya kenan nan wayar sa ta buga kara sai ya dauka…its seems like wani tsohon abokin aikinsa ne ya kira tun daga france,
Sai ya bingire da tadi
Sunayi suna dariya
Duk sai ta shiga motsa fuska gaban sa alaman ta gaji da jiran amsar sa
Chan da ya katse yace
Ok kinsan wani abu im going out now maybe anjima zamu san ya zaayi
Ina zaka je? Ta dan makalkale wuya..
Wanda ya sashi murmushin dole yace i want to meet him wai tun jiya ya zo tun daga france amma bai same ni ba sai yanzu..
Shiru tayi bata sake cewa komai ba ,har ya mike tsaye yana cewa sai na dawo ko?
Ta gyada kai batare da ta sake fuskan ta ba ..
Cikin kula da stern mood din nata yace ai nace zan dawo musan nayi ko?
Cikin muryan kukan shagwaba tace ai by then granny ta dawo kuma cemin zakayi sai wani lokaci…
Ya ja ya tsayee tare da sauke ya salammm..
To idan na zauna anan kince bazaki fada ba what do you want?
Tayi shiru chan ta dago tace zan bika …
Lets go an see your friend together ahanya zamu nayin magana..
Da dai baiso haka ba musamman da bawai ta saba fita a idan bane….daga bisani yace to ki shirya ina mota ina jiran ki.. Yana fita
Ba tantama ta ruga sama aguje ta shiga shiri yar shap shap..
Doguwar riga kawai ta sa na wengers mai shegen kyau
Sai dai design din yana nuna duk wani sirirn shape dinta sosai gashi. Cikin sauri bata tsaya neman mayafi ba ta daura turban cap din kawai ta sauko..
Ta nemi anty warda ta sanar da ita zasu fita amma bata ganta ba ga mahfud yana gwada mata yana sauri kar abokinsa ya wuce
Sai ta wuce kawai ta same sa suka bar gidan
She was very happy daya kasance su biyu ne,acikin motar sanyi ke ratsa zuciyar ta
Dinning and winning in luxury shikuwa sai bata kallon ta hadu yake yi… ita kuma tana sauke masa murmushi masu zafi..
Yanayin da zuciyan ta ya shiga na sabon salon fitinar kaunar sa ya sa ta kasa gaya masa tulin bayanan da take so tafada masa har sai da suka je suka gaisa da abdl majeed abokin sa
He was happy to see them toghetr
Sai dai abun daya dame sarah shine mahfud sai kaucewa yake bai ce ita girlfriend dinsa bane sai ya bari a matsayin ita friend ne kawai..
Hakan ya dagula mata tunani Allah Allah take su bar wajen, har ma bata jin gpod compliment din da abokin ke bayar wa akan dacewar su..
Bayan tafiyar sa ko nisa ba suyi ba tasa shi ya tsaya da tukin…
Sosai ta daure fuska ta hade rai
Aka barsa da tambayar ta meke faruwa?