HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Cikin nitsuwa ta dafa ta tare da cewa sarah, are you alright?

A dan razane ta dago kai tana so ta boye swollen face dinta amma ta kasa

Sai jan kukan take tana kaucewa zama anty warda tayi ta kamo hannun ta sigar lallashi,tun tana kaucewa har ta hakura da sauri tafada jikin ta shiga rero kukan a hankali..

Cikin tausayi ta rungume ta sosai tana tapping bayanta in such away thats telling to let it out
Sai da ta yi mai isar ta ta nitsu kafin anty ta dago ta suka fuskanci juna

Dago fuskanta tayi ta shiga share mata hawaye,cikin sanyin murya tace sarah pls share it with me kar ki bar komai acikin ki..ure not doing urself good idan kika rufe kanki anan kina kuka akan damuwar ki ”

Tell me meke damunki yanzu?

A hankali ta dago tare da jan ajiyan zuciya” tace anty,bana jin dadi ne i always feel and think like i lost evrything,kuma kamar bazan sake samu ba.
“My mum….sai ta dan sake hawaye ta kasa sake furta komai ya sunkuyar da kai..

“Sauke karamin nunfashi antyn tayi tace sarah,pls calm down
Nasan ba ki jin dadi,and is hard for you dukan mu mun fahimce ki,

But ki duba fa ke ba karamar yarinya bace is high time ki zama macen ki tashi makan ki,this is part of your life now amma ya kasance a baya,its ur past now pls let it be..
Crying wont help you
Anymore,
sai ta dan nisa ta tambaye ta “Did you still want to achieve your dreams?

Da ta danyi shiru ne daga bisani ta gyada kai A hankali..
Sai kuma tace to be honest aunt ,i wanted to get married and start a new life first..

Nan Anty watda ta bata kallo in a quick flash tace kuma shiyasa kike saka hankalin ki gaba daya akan sa ko?

Ta yi saurin sunkuyar da kanta kasa…antyn bata barta ba ta tare nunfashin ta da cewa…
Nasan kin gaji u just want peace baki son wani abu ya kufce miki and then still baki kaunar ki rasa wanda suka rage miki a kusa..

Hakan yana da kyau sarah, amma fa kisani babu inda zakije da tsoron nan a zuciyan ki..

Sarah ure only scared of ur future but ure not ready for anything yet..

Ta dago a hankali ta kalle anty ..
Cikin kula anty ta gyada mata kai,tace shawaran da zan baki daya ne.

Forget about ur fears now..sarah try, har da mahfud din ma ki ajiye sa for now mm” just focus on ur self, be the woman that you were not before evrything happen..ki dawo mace zinariya Ta yadda kinsan mahaifiyar ki a duk inda take zatayi alfahari da ke

Cikin gamsuwa da maganan ta kalle anty amma bata yanke hukunci ba tukun…

Da haka anty ta rika kawo mata reasons wanda yake tabbatar mata da cewa bata ma san kanta ba tukuna..

Kuma tayi mata fada akan abunda ya faru da zu”misalin halayen da take so tayi working out akai kenan

Tace dazu da kuka bata ma granny rai ai bama shi kawai take fadan ba har dake,da kika dawo daki na dauka zaki je ki bata hakuri but you just let it? Haka akeyi?

No sarah,ni fa tamkar uwa ce a gare ki,so next time ko ba laifin ki bane idan babba ya nuna kin yi kuskure ki bashi hakuri
Hakan zai sa ki samu daraja da nagarta a idanun sa,is that clear

Cikin sanyin jiki tace yess maam Sosai maganan yake shigan ta
Tayi godiya ma aunty tare da mata alkwarin zata gyara
Da haka suka rabu kowa ya koma dakin sa.

Amma sam baccin yaki zuwa haka ta rika juya maganan anty gaba daya har sai da ta samo mafita .

She want to watch her self tana so ta san asalin meye kuskuren ta a rayuwa..

Don haka Washe gari da safe kamar yadda antyn ta gaya mata sai ta fito
Zuwa site din grany don bata hakuri..
#@surayyahms

Share share share

*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_For you Maman mubeenah ta surayyahms novels_

_37_

Dan karamin murmushin ta ne ya bayyana masa wanda ya sa shi dan fidda hawaye bazata ya sake cewa ummah ashe kina raye baki mutu ba?

Cikin sanyin jikii yace Kina ina ne ummah ?sarah bata da lpya”

He can tell that itama kukan take yi amma sai ta daure tace masa ya nitsu ya saurare ta..

Magana mai tsayi sukayi yadda ba wanda ya san me suka ce
Har sukayi sallama yana dan share kwallan shi….

Da haka ya kimtsa ya shiga asibitin
Ya samu kenan sarahn ta tashi babu kowa tare da ita tayi shiru tana kallon window daga sama..

Tausayin ta sosai ya kame zuciyan sa,he can imagine how she feel
Ga zafin betrayal ga karyan da akaa mata akan mutuwar mahaifiyar ta
Sai dai yanzun ya kasa gane dalilin ummahn na cewa ya mata alkwarin bazai fada ma saratu tana raye ba..

Yau yasan ta nuna masa karshen yarda data bar masa ita a hannun sa..

Yayi minti 5 anan kafin ta soma fahintar mutum ya shigo.

Tana jiyowa suka hade ido bakin ta na so yace mahfud” amma ya kasa furtawa

Bata jira ba ta rugo aguje ta fada jikin sa ta fashe da kuka a hankali..

Hannun sa ya sa yana rarrashin ta ta dago a dan razane cikin firgici ta shiga gaya masa abunda ke damun ta wanda a yanzu Ummahn ta ne da rayuwan ta

komin ta sai da ta fada masa ta rasa har da mutuncin ta..
Kuma duk laifin akan ta ta daura..
Shes so depressed bata ma san meyasa take ta surutun ba,but she alwys feel safe wen she talk to him

Shikuwa Yana shiru yana jin ta
batare da wani yunkuri komai ba ya shiga share mata hawayen ta..
gaba daya ta rame ta dawo wani iri kamar wacce babu jini ajikin ta

Tana kan jan shessheka Yace kiyi shiru sarah pls listen to me”
Zamu tafi tare kinji?

Just Promise me u wll stop cryng kinga likita yace idan kina kukan nan zaki rika yin ciwo..

Ta dube sa cikin mamaki irin kai wani irin mutum ne?After all i did to you kana tunanin tafiya dani cikin hidiman wani rayuwar ka? Gani take bai cancan ceta a wannan yanayin ba.

Sai tayi tunanin Hala ma Allah ne ya saka ma zuciyar sa da wahalar da take basa.

Haka kawai take jin kunyar ta sake bashi dama ya taimake rayuwar ta…

Sai ya daure dai tace ina zamu je mahfud?..ni bana so naje wani waje dan Allah ka barni anan zan huta

Nan cath ta shigo ta same su tace enough sarah,..
Mahfud is taking you with him ke kanki kinsan idan babu wank na kusa dake bazaki iya warkewa da wuri ba

Cikin rudewa da firgici tace what? wato ke kika yanke min wannnan hukuncin ko cath, ai bance miki bazan iya zama anan Din ba,if i needed him in the first place da wajen sa zanje ba nan ba
I can’t bother him anymore
Mahfud pls kar kace zaka sake daura makan ka nauyi na..i can do this..am so tired

Sai yayi murmushi ya riko shaking hands din nata ,witou saying a word ya zaunar da ita yace

Toh naji sarah”but you have to try kinji ..did u know what?gidan gaba daya suna jiran ki a yau

Ni Zan barki kiyi abunda kike so but promise me idan mukaje chan gidan mu idan ki kaga bazaki iya zama ba ni da kaina zan dawo dake nan wajen cath..
Kin yarda?

Ta yi shoru chan ta sauke tears tare da cewa ah’a”

Ran cath ne ya soma baci,sai ta dan daure fuska zata yi mata masifa..
Ya mata ido akan kartayi..
Shi ya fahimci me take ji aranta..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button