SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Tana zama anty warda ta dan soma mata fadan ta saki jikin ta idan ba haka ba bazata warware ciwon ta ba..
Cikin kula suke mata nasiha,batare da sun fito fili sun fada mata sun san komai game da abun da take ji aranta ba
Anan tsakiyar su take zaune suna dan sa ta magana time to time
Tun tana jin nauyin su har ta sa hankali tana bin gidan da kallo don haryan zu gani take bata kusan rabin ganin komai ba
Ga well uniformed dressed maids and maiden na yawo
Anan uniform din kowa ke banbance shi da irin aikin dayake yi…
She was kind of bored musamman da taga basu kallon wani abun nishadi
Amma kuma sun nitsu matuka daga news sai islamic chanells..
Daga haka ta soma sa hankali amma kuma hankalin nata baiya jikin ta…
She just want to be around her man..
Ana cikin haka sai gashi ya dawo,
Kallon data bishi mai dauke da ajiyan zuciya
Bata san duk suna fakaice da ita ba..
Bayan ya bada aikan
Sai granny tace masa ai yanzu dad dinsa ya turo da sakon zai tarbe baki a office yaje ya lura dasu tunda shi baiya nan..
Ya so ya dan ja amma granny ta nace,
Hakan ya sa zuciyan sarah ya dada karyewa…
Hakan kuwa ya shirya ya fice basu ko samu daman cewa bye ba..
Hanu ta rafka akan fuska tayi tagumi tayi shiri alaman rashin jin dadi
hakan ya sa su anty da granny suka kalle juna cikin mamaki…
Granny Tayi gyarn murya tace sarah?
Are you alright?
Adan firgice ta juyo tace im fine grnny…
Ta kwakwalo smiles
Grannyn ne ta mayar mata cikin nitsuwa tace u need to rest my dear….
Malika? ….ta kira wata mata
Sanye da dark blue uniform ta shigo a ladabce
Tace please take her to her rooom ki tabbata bata bukatar komai…
Saranh sai ta tsinci kanta da kasa cewa komi sai ta mike zata fita wayar granny yayi ringing sai ta basu waje ta koma gefe tana maganan ta…
Har ta dan fara takawa sai ta dawo tace anty?
Uhmmmm yaushe mah…mahfud zai dawo?
Maganan ya sa ta dan jin kunya amma bata damu ba
Fuska ba yabo ba fallasa anty wardan tace kar ki damu da wannan kinji?
Mahfud zai dawo soon,
Aikin sa anan is kind of tought inba ma yau ba da bazaki gansa ba sai dare mmm U wll get use to it..go on jeki huta…
Cikin gamsuwa Ta dan gyada kai ta kama hanya granny ke bin ta da kallo har ta lume
Sauke ajiyan zuciya anty warda tayi tace”mum i think shes very disturbed,shes still feeling lonely with us..
Ko zamu basu lokaci ne da mahfud maybe he can make her understand
Granny tace Ahhhh mance da wannann warda,zata ma dena sa komai aranta ta sake damu.
Look dear,.. mahfud bazai sake samu time dinta anan gidan ba..
He has done enough,yanzu turn din mu ne dole mu zamu bata karfi gwiwa shikuma ya kula da kansa..
Anty warda tace but mum
Sai ta dakatar da ita dacewa “habawa warda U can imagine how much he love her…
Idan muka zuba musu ido wai lallai sai shi zata saurara she wont get any better..sabida na tabbata duk abunda take so shi kawai zai mata..
Ni ina tausayin yarinyar nan shyasa na yanke hukuncin daga yanzu mu zamu dauki ragamar tarbiyan zuciya..
As women, we must put our hands together to help her learn many important things in life,kar mu bari son yayan mu ya rufe mana ido..
Sarah zata saba da mu i wont give them any chance togheter sai na gamsu
Anty warda ta gyAda kai
Grnny tace yawwa but Kiyi min alkwari ke zaki na bata karfin gwiwa a gidan nan but As for me i wont tell yet but its gonna be weird between us….
Anty ta kalle granny cikin gamsuwa tace im with you mum..Allah ya sa hakan shi yafi mana alkhair dukan mu
Granny tace ameeen.
Satin sarah guda kenan Anan gidan su mahfud amma bata gane kansa ba
A kullum sai granny tayi sanadiyar rashin haduwar su,
The only time she sees him was in the night idan ya ce mata gudnite
Sai morning idan suka hadu wajen cin abinci..
Anty warda kadai ke zama da ita full term agidan sabida granny ma tana da wajejen da take zuwa
Kamar charity foundations da islamic instition da sauran su datake shirin budewa..
Haka sarahn ke zama agidan Along side ma’aikatan gida anty warda take gwada mata abubuwan dayawa din ta debe mata kewa.
Yanzu har ta dan fara gane fuskokin wasu daga ma’aikatan gidan
Musamman masu gyara mata site dinta da kulawa da duk wani abun da take bukata.
..salma da malaikah.. Basu barin ta ta taba ko da tsinke ne komai mata ake yi kamar sarauniya
Har an kaita garage sun gwada mata cars daga cikin wanda zata iya dauka ako wani lokaci
Ga horses a range da sauran abubuwan da zai sa ka nishadi duk wani abun jin dadi dake kewaye da ita…duk dama bata fita ko ina
Amma duk wannan bai dame ta kamar yadda bata samun time din mahfud ba .
Ga granny ta sa ido sosai akanta game da shi din which is making her very uncomfortable
Abun sai ya ishe ta Ranar da daddare bayan an dawo daga cin abinci kowa yayi sallama an shiga daki..
Kirjin ta na bugu amma haka ta daure ta taho site dinsa
Knock biyu zuwa uku ya bude kofar cikin mamaki yace sarah?Lpya kuwa did you need anything
Tace i want to see you? Wai baka da lokaci na ne?
Yace sarah amma ai dare yayi c”mn u shud rest gobe zamuyi maganan
Ta dan make kafada alaman taki
Lokaci guda ta dan marairace ta dan ture sa ta shigo room din wanda yayi dai dai da wulgawar granny
She stared at his room for while in parfect admiration kafin ta zauna abakin gadon sa ..
Yace ya ya so tell me
Meye matsalar?
Ta dago adan shagwabe tace ohhh haka ma zaka ce ko?meye matsalar?
Tunda na zo gidan nan u neva have my time ta dan daure fuska ta juya masa baya..
Abun ya bashi dariya amma sai Yayi murmushi yace is not my wish herione.
Abubuwan haka suke min yawa anan i also want to see.. you are you ok here? ya dan saukake murya..
Tayi masa shiru ta shagwabe fuska chan Tace but i want us to talk about something..
Bata karasa ba sukaji knock…
Ya tashi babu tantama ya bude door din ya sha mamakin ganin granny
Ta shigo kamar bata san meke faruwa ba, da suka hada ido da sarah irin kallon data mata yasa ta mike tsaye daga zaunen datayi kan gadon sa..
Tace saratuh bakiyi bacci ba?
And what ishe doing heree mahfud? Tafada da cool low tune alaman ba tarbiyan su ba ne wannan..amma sai tayi inda sarahn bazata ji wani iri ba
Kansa ya dan shiga sosawa yana i i na…
Sarahn ta sunkuyar da kai cike dajin jin kunya .
Duka sukayi mata shiru
Nan granny tayi masa hiss cikin wasan su da suka saba na da da jika tazo ta gaban sarahn a nitse tace my dear ai
Ya kamata kije ki kwanta haka, if u have somthing to discusss with him not here ok’….
ta dago ta kalle ta ita kuma
Ta dan riko hannun ta cikin sauke muryan kamar bata so mahfud yaji su tace”ba dai dai bane ki shigo nan sarah dakin namiji ne fah pls next time dont do it ok…
Cikin wani jin kunya sosai ta amsa da cewa ok granny ayi hakuri bazan sake ba…daga nan tayi shiru sabida ta gane nufin granny a hankali ta dan gyada kai
Bata so ma su hade ido
Don Ba abunda ya tuno mata sai ranar da hjiy billy da alhj nafiu suka zo suka same ta a room din yazeed kwnce akan chest dinsa duk dama tasan basuyi komai ba amma daga abun da ya faru da ita sai ta sa arai cewa..
Kuskure ne babba mace baliga tarika kebewa da namiji baligi musamman idan da alaka irin na so a tsakanin su.
Ko da bazasu kuji rudin shaidan ba akwai zargin dan adam.