SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Da haka ta rabe jiki a sanyaye tayi musu sai da safe ta wice
Tabe baki granny tayi tace masa ai ta tafi ko? you cant say something now mr shyness
Sai yayi dariya baice komai ba, saman goshin sa ta daura masa light peg tare da masa adua,
Sukayi ban kwana
#@surayyahms
Votes votes votes
*Official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_my whatpadians cidnt match a word for u this page is all urs sakallahu khairan????_
*Sis mrs sadnaf Jazakkalhu khairahn for those heartfelt inspirations i wont 4get.*
_36_
Bayan wasu lokuta aka watse wajen taron,
Hajiya billy da yazeed gaba daya suka haura sama domin jin ta bakin alhj nafiu wanda ya dade anan yana jimamin rashin adalcin da akayi ma ummah…
Sai yake ganin haka bai dace ba for evryone has his own hidden story that he will neva tell..
Hajiya kam tuni ta goyi bayan danta dama soyayyr sa da sarahn bai taba nuna musu ba so dukan su basu san ya suke ba sai ranar da suka same su akan gado..
Sai take ganin dama sarah ne take bin sa zata lalata shi
Suna shigowa yazeeed din yace dad lpya kuwa ar u alright?
alhj nafiu ya juyo cikin damuwa yace,yazeed u shudnt have done this…
Did you not care how this woman will feel?
Ni banga amfanin haka ba atleast ko mutuncin organisation din nan zai sa ku duba sarah is atill one of us fa
Dole idan za azage ta a hada da sunan nan organisation mi..me akayi kenan..
Cikin masifa hjiy billy tace akan me?
Nikam Sarah is not one of us neva..
Dan dole ma ta fuskanci dc a gaskiya bqazamu lamunce ta anan ba..not anymore.
Yazeed yace yes mum..
Idan baayi yanzu ba nan gaba bamu san me za’ace akanta ba.
She is so shameless…ni dama duk gwada ta nake yi danake biye mata
Alhj yace kayi min shiru da Allah just shut uo malam,..i just dont understand you yazeed.
“nk bawai zan bi bayan sarah ba ne ,Amma ku sani babu wanda zai kore ta anan organisation din sabida bata aikata laifin komai ba.
Hjiya billy cikin fusata tace bazai yuwa ba
wannan a hurumi na ne
Alhj nafiu Yace and im the head so my words are final
Nan ya fice ya basu waje..
Tabe baki tayi yazeed din na gefen ta,yana zugata…duk ta dauka baida laifin komai ai tasan danta yana da hanyoyi da yawa wajen fito da marar gaskiya
Anan ta sa shi ya kira mata su hjya asma da mrs ruth da sauran su akan su yi meeting su ya sun su a bada hukunci mai murya daya wanda alhaj nafiu baida wani zabi face ya amince musu..
Thy all agree that sarah bata cancanci ta zauna anan organisation din ba kwata kwata..
Haka kuwa aka dauke ranar gaba daya ana meeting akan ta,
Ko da aka zo ma alhj nafiu da magana shima haka sam ya turje da wannnan ba laifi bane..
Sabida haka ba zai sa a hannu a kore sarah ba
Finally dan dolen su suka hakura aka tsaya akan za’a karbe girman nata na wucen gadi a bada safeenah sannan a bata suspension till futher notice..
Da haka suke sa rai sun yi masa wayo ne don har abada bazasu bada damar asake dawo wa da sarah bakin aikin ta ba.
Mrs ruth da hjy asma ranar kamar su sa ruwa akasa su sha,gashi dama safeenah ta fada musu cewar yazeed din ne zai zo paris ya dawo da ita next week.
Tsaban nishadi ranar karamar party suka yi a gidan su ana hirar abun ana dariya
Tare da kulla sabon shirin yadda zasu farfado suyi mulkin su yadda suke so .
Hapsy da kyar ta koma gida don har yanzu sarah bata farka a bacci ba
Bangaren ummah kuwa a daren raya shi tayi tana salloli tana rokon ubangijin ta da sauyin al’amarin
Ta roke sa ya shiga rayuwar sarahn ta ya sausakaka mata shi ko da ba ta raye ..
Washe gari da safe news din sarah da mahaifiyar ta aka fara
Wani local channels din ma a breaking news ya fito..
Sarah tayi suna da farin jini sosai din haka wannan labarin ya samu zagawa da sauri cikin al’ummah
Wasu sun yarda wasu kuma sam basuga abun dubawa anan ba,aganin su tayi taimakon rayuka sosai sai dai idan za’a butulce mata.
Amma da shike akwai munafukan ta kamar su hjya asma idan aka tanbaye su sai su kara hambada wuta ma maganganu…suyi ta kAwo karya suna hadawa don abun yayi muni sosai
A haka suka biya kudi a boye na musammman ma women leaders na youth community akan suyi rally akan suce basu son sarah mai fuska biyu..
Labarin baixo ma mutane akan past din ta bane
Yawanci sai ana rufewa ana danganta shi da cewa yanzu ne ya faru..
Tun Ummah na gidan tana zaune gefe da sarah aka aiko da wasika daga offishin hjiya billy akn taje with immidiete effect..
Ummah Ajiyewa tayi agefe tana kallon yarta da ta sauya lokaci guda tayi fayau tsaban kunci dake gudana aranta.
Shafo fuskan ta ke cike da nitsuwa da kulawa
Cikin ranta tace”abubuwan da muke tsoron fuskanta wata rana dole su zasu fito dakan su su tsorata mu ..
Ni mahaifiyar kice Bazan taba kyaleki ba sarah Allah shi zai baki lpya yata,
An zalunce mu a farko ya bi mana hakkin mu yanzu ma bazai fasa bi miki naki hakkin ba….
Yau Ko da bana raye nasan ke mai amfani ce saratu
Na yarda Dan adam da kuskure aka gina zuciyar sa fatana idan kin tashi anan gadon ki gyara kuskuren ki..
Sai yanzu ta sauke hawaye ta riko hannun ta”cikin jimami tace ya Allah ka mantar da saratu ciwon son da ta dasa aranta mai rauni mai cutarwa,..kasa ta fuskanci gaskiyan rayuwan ta tare da daukar darasin cikin duk lamuran ta da suka gaba ta ajiya….
In har ka bata wannan daman nasan ko yau na mutu saratu dole ta fahimci cewa duk inda dadin rayuwa zata kaika ba dai dai bane ka mance da kanka”
kana naka ne mutum na nashi Allah kadai shi yafi sani yake kuma ganin komai da kowa..
Tana suke hannun sarahn ..sai wayar ta yayi kara
Lokacin karfe 11 ne na safe sai ta dauka tare da sallama
Anan ake sanar da ita cewa wuta ya kama wani a maaikacin ta agidan gonan ta…
Ba tantama ta mike tsaye tana salati gashi bata san waye ya kira ta ba
A rude take tunanin abun gashi ba kowa tare da ita sai saratu dake kwance bata motsi
Nan basirah ya zo mata ta kira hapsy kusan ringin 5 ba adauka ba
Chan da ta sake kira sai mijin ta ya dauka…
Daga nan tana jin yadda suke sa’insa
Cewar sa bazai amince ta sake haduwa da sarah ba sarah bata da asali mai kyau ba yar mutunci bane
Ya gani a tv kafff abubuwan da suka faru dan haka ya yanke muamalar ta da sarah..
Lumshe idanu ummah tayi tana jin su,
Its seems like dagangan mijin hapsyn ya amsa kiran don koma waye ke kiran ya ji me yace..
Jiki a sanyaye ummah ta kashe wayar,ta fice.
Fitar ta ke da wuya sarahn ta bude ido mai tafe da hawayen sa mai zafi..
Don dama tana jin ummahn amma bazata iya amsawa bane kawai…
A hankali ta zare oxygen pipe din ta zauna tare da tuno abubuwan da suka faru, tsanan yazeed ke tsasatsfo mata ta ko ina amma ko da wasa bata kawo tunanin yi masa wani abu ba sabida maganan da ummahn tayi mata yanzu duk ta san laifin ta..
Yanzu haka tafi damuwa da halin da ta sa ummahn ta aciki abunda tun tuni take gudu kenan
Gashi ya faru…