SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Tunanin grany ko tunda ya rasa sarah zai sa hankalin sa ta wani wajen..Har Allah ya kawo masa zabi
Amma da shike yar karama ce 17years sai yake daukan abun sun a wasa.
Yau da ya xo da maganan sarahn
Mahaifin sa dakan sa ya sa shi akan yaje ya kawo ta nan ta zauna da su…
So daga nan ya fice ba bata lokaci ya isa kasar america zuwa florida
Da daddare ya isa don haka da sasaafen Allah shi ya fara sauka a kofar asibiti..
Yana sa kafar sa anan sai wayar sa ya soma ringing..
Ya dago ya duba zai amsa cikin razana ya dakata ya ke ganin sunan dake kai a rubuce
sunan ummahn sarah ne..
Amma ba ance ummah ta rasu ba?wayake kiran sa da da number ummah?
Bai ji tsoro ba ya dauka
Tare da sallama yace ummah?
#@surayyahms
*share,Coments and vote me back???? ena daga gefe????*
*official cat????????*[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
*????SAMU YAFI IYAWA IS MY NOVEL* Banyi shi a whatsap bane sai da na gama nayi sharing MASU NEMA is best u go to my *WATTPAD HANDLE@SURAYYAHMSanan zaku sami complete*
_41_
bayan kwana biyu
Yau ake shirin amsar granny da mahaifin mahfud wato mr ahmad lingard.
Tun safe gidan ya gauraye da shirye shirye anata hidiman tarban su su biyun..
Mahfud is equally busy gashi kwana biyu da sarahn ta dauke wuta ta dauke idon akansa hakan ya sa baiya jin dadi sosai
Allah Allah yake ya samo time ya tambaye ta meke damun ta don jikin sa ya dade da basa shabnam na shiga harkanta..
A bangaren anty warda kuwa
Wani sabon so da kauna mai cike da girmamawa ta soma ba da new halayen sarahn.
Ta fahinci wani abu da ita sosai yarinyar akwai jajircewa,ilimi da baiwa mai tarin yawa..
Gashi ta rike addinin ta sosai yanzun karfin gwiwarta daga wajen Allah kawai take nema
And its working for her fast a duk lokacin da kishin mahfud din ya taso mata gadan gadan sai ta nitsu ta fara kawo sanyi ma ranta.
Mostly idan tana zaune shiru sai tana kawo azkr tana yi silently har sai ta mance da komai
Abun ya matukar burge anty warda har takan ma granny gulman abun a waya idan sunyi
Amma da shike sarahn ta gaya mata granny tayi ta teasing din ta akan dafa abinci sai ta ce ok let it be part of the surprise bazata taba gaya ma granny yanzu sarah ta iya girki ba
Suna yin abunsu aboye ne amma sosai sarahn take ruda ko ina da qamshi,.she’s very dertemined komai sai ta sa kanta ta kware iyawar sa..
A haka har ta iya abubuwa dayawa within some shot space,..infact wasu ma ta san numerius ways na juya su..
Yau dukan su wajen breakfast mahfud ne kawai baya nan anan shabnam dake cikin nishadin Granny zata dawo tace ma anty warda me dame za’a hada na tarban su itama tana so tayi ma granny special treath..
Sarah na shiru ko kallon ta bata san yi
Murmushi anty warda tayi tace no one is cooking anything
Ni na san wa zan sa yayi mana abinci yau kowa zai sha mamaki
Ke dai ki shirya da kyau mu jira su,duka sukayi murmushi..
Bata ko damu ba tasan dai anty warda bazatayi kuskuren saka sarah girki ba sai ta bari akan maybe ita dakanta zata dafa..
Suna shigewa site din su shabnam ta shiga kininibi tana zaban kayan da zata sa ka daga wardrobe
Masu aiki ne zagaye da ita tana musu iko cikin rigima kamar matar gida.
Shes alredy imagining herself as the dougtherr inlaw of the hause….bata damu ba ko da za’ace ta dakatar da karatun ta auri mahfud ne zata yi
Shikuwa na cahn wajen aikin sa san daga nan ya shirya zaije ya tarbo su daga aiport su dawo gidan tare..
Anan kuma site din anty warda da yamma cahn suka shirya amma sai taja gefe ta kyale sarah akan tayi musu girke girken da suka koya da shi da su tarbe su granny,.dukan su da fargaba aran su….
…amma don ta nuna mata ta yarda da ita yasa ta dan dauke ido ta barta anan ta nayi tana hadawa ita kadai abun ta
Lokaci lokaci take zuwa duba ta, amma da shike taga kamar komai na tafiya dai dai sai ta yi lazimin sarah bazata bata kunya yau ba..
Ita kuwa shabnam ta sa ranta daga yau zata fara acting kamar surkuwan su so dole ma wankanta yafi na sarah
Don gobe da safe ta shirya dan uban girkin da zatayi musu surprise na breakfast..
So take kowa yasan sarah ta kasa ita kuma tayi dai dai sai akawo magana soyyayar su da mahfud…tasan idan har aka fada officially gaban kowa da kowa bayadda ya iya saiya amince a aura masa ita..jin dadin wannan tunanin ya sa ta cikin yanayin shauki..
Saukowar ta ke da wuya
Saiga sarah har ta kammala girken girken nata aside din anty ta tsara su ta hade su yadda anty ta koya mata..
Cikin rigimar kishi suka wuce juna kamar zasu hadiye ransu
Main Kitchen taje kamar wata boss tana tambayar masu aiki har yanzu bata ga sun daura komai ba
Nan Suka sanar da ita madam ne ta bada odern haka
Shes suprise amma da shike tasan ba zata ja da anty wardan ba sai ta waske ta koma dakin ta ta cigaba da shirmen ta .
Its around 7.50pm har anyi sallahr ishai
Nan cars din su ya dire a cikin luxurious mansion din..
Anty warda dake sanye sa black stone lace riga da zani tayi matukar kyau,
Sai ta sauko tafito har waje dan tarban mijin ta da surkuwan ta..
Sosai suke cikin jin dadin kamar yadda suka saba suka shigo tare ana hirar mai ban dariya..
Lokacin sarah na nan tana shirya ma masu aiki abincin a trays sabida akai dinning
Riga da skirt ta dauko pitch na atampa baida tsada sosai amma ya matukar daukar kyaun surar ta bare yanzu da taji hutu sai ta haska kamar wata sarauniya.
Anyi masa dinkin zamani dai dai jikin ta amma bata fito haka ba sai ta ta dan makale mayafin shi sharara akan simple daurin ta dake nuna shatin sajen bakin suman kanta gwanin sha’awa….
Bayan ta jero musu abincin ne ta sake shiga daki ta kimtsa sannan ta sauko..
shabnam ta soma hangowa taci uwar designer dogon riga red tayi make up, sai kiriniya take musu musamman grannyn dake biye mata suna shirmen su
Anty warda kamar tasan question din dake ran mahfud tace ma masu kawo abincin ina sarah”?
Anan tayi bayanin ai tunda ta shirya musu abinci ta shige daki.
Suna cikin haka saiga ta nan tana karasowa a ladabce da tray na wani dan karamin cup cakes a hannu.
Yadda duka suka bata kallon passionte admiration yasa ta sake musu murmushi mai laushi..
Barin ogan da sai da ya kimtsa jikin sa yana neman saisaita tunanin sa his lady is beauty itself gani yake kamar shikadai yake ganin haduwar sarah..
Anan kuma shabnam is fighting to assimilate the fact that kar dai ace sarah ce tayi musu abinci ciki ranta tace tabbb no no no it cant be
Ashe zamu sha drama anan kenan, ohhh tank god kowa nan yau sai na sa kin bata wannan kwalliyar taki da hawaye nan ta sa murmushin karya akan fuskan ta
A ladabce cikin girmamawa sarahn ta gaishe da mahaifinsa wanda ya dade ya na mata kallon surkuwan sa na zahiri.
Haka ma ta koma tayi ma granny da ke kewar ta,kuma ta yi mugun yabawa da dressing din nata …azuciyan ta ta raya wannan ya nuna tarbiya da girmamawa,if sarah will continue like this to lallai komai ya cika dam dam “itama cike da kula ta ke tambayar ta lpyan ta.