HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Ko ita sarahn ma taji dadi sosai aranta da suka samu gaisuwan cikin lumana da kowa

Zata zauna anty warda tace no my dear pls ki karasa ladan ki kiyi serving din mu baki daya ko..

Dum dummmm kirjin shabnam ya buga..
Shikan sa mahfud sai da yaji wani iri

Kenan sarahn ne tayi girkin nan,
He’s scared baya son asake mata irin abunda shabnam ta mata ranar gaban kowa da kowa now that thyr complete

Granny cikin mamaki tace sarahn ne tayi mana girki yau ma?

Da murnushi anty ta gyada kai tace yes mum..

Masha Allah,thats very good of you.. mahaifin mahfud yafada cikin yabo daya sa ta ji kunya againts her confidence she’s strugling da bugun zuciyan mai zai biyo baya..

Shidai mahfud ya na cikin rudani din yasan sarahn sa bata iya girki ba

Granny Tayi dan dariya adai dai nan shabnam ta tabe baki tace, ni na ma koshi tayi yinkurin zata tashi

Granny tace akan me?
Da Allah dawo ki zauna..

Anty warda ma ta dan harare ta dad din mahfud yace shabnam me kikaci haka da ganin abinci zaki tashi

charaf ta amsaa masa da cewa ba koshi tayi ba amma idan sarah ne tayi girkin ita dai bazata ci ba

Kowa sao yayi shiru ana binta da ido sarah ko dagowa batayi ba ta cigaba da serving abinta

Curiosly dad din ya tanbaye ta meyasa,

Nan ta karkace ta shiga zuba masa labarin abubuwan da ya faru bayan tafiyar su

Sam mahfud baiji dadi ba amma da shike anty warda tana sa baki tana opposing sai aka bari akan cewa za ataba na yau aji..

Granny ne tace zata fara ci idan yayi kowa sai yaci

Don ta burge kowa Tace ma granny no ki bari zan taba kar kije ki bata cikin ki granny

Amma haka grannyn ta turje sam

Bata ji dadin haka ba amma sai ta zauna don tayi dariya.

Anan granny ne ce ta riga kowa sa albarka ma abincin,
Inda wani sanyin dadin ya tafi da ita sai gashi tayi spoon biyi masu kyau..tana dada kwaso na uku zata kara

Cike da abincin abaki tayi exclaiming wow…..
Tana gyada kai cikin jinjina..

Dad din mahfud yace ma maman san cikin tsokana yaya ne ?
Nifa yaunwa nake ji

Sai tayi masa hannu alaman this food is a killer yayi matukar dadi

Murmushi tare da sauke ajiyan zuciya sarahn tayi cikin ranta tace alhamdullhi har tana lumshe ido tsaban dadin da ranta yayi

Nan mahfud ya sa nashi ya soma tabawa anty warda kam ta dade da sauke mata murmushin tana godiya ma Allah itama aranta..

Ohh atleast sarah tayi abun da yakamata a dai dai lokacin daya dace.

Shabnam kam she cant bring her self to agree
Har sai da taga mahfud da sarahn suna soye soye da idanun su agaban iyayen nasu..

Cike da yabo yake bata hot glancess suna satan kallon juna suna murmushi..
Cin abincin yake yi har da style

Ayayin da anty warda ta sa shabnam dan dole ta sa makanta ta fara ci,..

Haushi kamar zai kashe ta musamman da mahaifin sa ya shiga hirar santi shida granny abun dariya

Sosai rayin mahfud yayi fari kamar ya maida ta cikin sa haka yake ji don murna..

Anan cikin tadin su sai da anty warda ta warware musu kwazo da jajircewan sarah wajen koyan abu cike da saukin kai da girmamawa..
Sai tasa Kowa sai da ya gamsu da basiran ta,..

Dadin haushi ma shabnam sai yau ya gane wato dama sarah koyan abinci take yi shine ta fita hanyar su?…abun ya cinna mata gobara arai

amma dik da haka bai kai bakin cikin da taji da yanzun granny ta cire gold bangle din ta guda daya mai shegen tsada ta makala ma sarah a hannun daman ta ba as tukuicin godiyan su.

Shima dad din Cewa yayi zai bata wani abu amma bai fada miye ba he was soo impressed with her humilityy

Ba tantama idan kaga yadda yake ma sarahn zaka san ya yaba da zaben da dansa yayi..

Ita kuwa kunya da jin dadi gaba daya ya hanata sakewa sai murmushi take yi tana nokewa tana binsu da godiya..

Sai aka bar shabnam a tsakiya xctly abunda take so ayi mata kenan yau ake yi ma sarah.

Chan da anun ya shakure ta sai ta dan sa muryan shagwaba tace ehhhhnnm Mum amma ni nace zanyi abincin nan kika ce min ah’a a shine kika bata ko?

She was serious amma sai aka maida abun wasa
Granny ke cewa aike kam kin dade kina min ….
Kar ki damu yau ranar sarah ce..

Ta dan sake nokewa cikin hatsala a dabanrance tace amma ai nadauka ba wanda zaiyi abinci sai mai aiki
Kawai mum ta yaudare ni ne.

Anan Sarah ne kawai ta fahinci har ranta take fadan abun ba wani sakarci

Sai anty warda tace sarah daban ke daban..

Kinga ita yar mu ce kuma special quest din mu amma ke kam ki nanan tare da mu always tun kafin tazo right?

Thats Why owe her alot of gratitude for this
Kinga ko ta tafi wata rana zamu so mahfud ya sake dawo mana da ita bare ma bazamu barta ta tafin ba..

Duka akayi dariya..

Basu san maganan ya dake kirjin shabnam ba
Haushi ne ya mamaye ta sosai
“So mahfud ne ma ya kawo sarahn gidan?…
kenan sarah da mahfud friends ne for real?
Take ta soma jin zufa na zirya acikin rigar ta

Mahfud ne yayi cuting tadin shirmen nasu da ce ma sarah weldone ..cikin salon dadin murya yace tayi kokari he”s looking foward to eat more of this..

Kowa yayi murmushin rashin ta idon sa

Sarah sai kauce ma direct looks dinsa take a hankali furta thanks

Granny ta kai hannun taui tpping dad dinsa cikin sigar wasa cikin rada tace u seee yanzu sam baya kallo na hankalin sa na wani waje
Yaudara mahfud ya koma yi..Ta dan sauya fuskan cike da tsokana

dariya ya sa mahfud ya zago ta wajen ta ya dan rungume ta yana bata fuskan tsokana shima.

Dad yayi dariya yace ma mum dinsa zanje na huta kuyi ta shirmen ku
Nan anty warda tabi bayan sa aka barsu anan.

Sai Sarah ta shiga parking plates tana hadawa masu aiki suna taya ta kaiwa kitchen.

Granny da mahfud ke dada hatsala shabnam sabida cikin wasan nasu ta fahimce wacece sarah a wajen sa sosai,so dama budurwan sa ne?
She wish she knew it clearly ealier da sai ta basu mamaki.

Haka kawai bakin ciki ya lume ta basu lura ba ma ta mike ta shige room dinta tana kulle kulle .

Tasan idan har mahaifin mahfud ya dawo akwai hutu mai tsayi agidan kenan mahfud bazai je ko ina ba sai na dan wani lokaci..

Gashi dama Kullum kudi na shiga musu a kowani sa’a hudu ribar trillion 7.3 ke zama act din gidan 24hrs rond the clock..

Haka shabnam tayi bacci da tunanin yadda zata fara torturing din sarah a gidan har ta samu cikar burin ta
she knew she had to act fast sabida iyayen ta suna dafff da dawowa su dauke ta.

Shikuwa mahfud sai yau yake fada ma iyayen sa cewa mahaifiyar sarah tana raye amma bata so ta daga mata hankali ya sa tace kar a fada mata

The same abunda ummahn tayi masa baya shi ya gaya musu .

Cewar ummah ana so ayi amfani da ita ana sa ma sarahn bakin painty da kunci…
Amma Idan har ba agansu tare ba na dan lokaci za’a mance da maganan sarahn kamar yadda ake mancewa da na kowa..abubuwa sun faruu amma sai bai gaya musu komai da komai ba

Ya karasa musu da cewa ummahn bata da lpya, amma tana cikin kulawa har ta soma takawa da kanta.

Haka kawai sukaji ma sarahn dadi, atleast she dint loose all.

Mahfud na komawa dakin sa cikin daren saiga kiran hajiya bilksu

Da murnan sa ya dauka suka gaisa cike da kewa da kauna..

Anan take sanar da shi halin da suke ciki anan

Gashi zasu yi shifting ita da mahaifin Yazeed suje chan yakin antactica inda babu dare sosai 19hrs babu comunication mai karfi sabida nisan sa da kwaryan sauran kasashen duniya..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button