HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Damuwarta shine sabon yanayin yazeed da halin da ya ke ciki na shaye shaye da damuwa.

Tace ma mahfud kwanan nan Har asibiti ta sa shi agaba an duba mata shi amma bata gane maiya ke ciki

Yayi breaking engagemet dinsa sannan ya sa shan giya agaba yaki sauraran kowa yaki kuma fada makowa abunda ke damun sa.

Fargaban ta baifi yanzi da zasi barshi shi kadai ba ko ya za”ayi ya kula da kansa..Sosai ta damu,

Anan mahfud ya shiga kwantar mata da hankali
Tare da bata assurance din zai sa shi agaba har sai yaji meke damun sa..

Haka suka rabu cike da so da kauna yayi baccin sa..

Da safe shabnam din
Ita tayi break fast kamar yadda take so ta nuna itama ta iya

Amma sai dai mahfud saii yayi zaman sa a daki bai sauko ba yana chan yana famar waya da yazeed a daki.

Har akaci aka watse shabnam bata ji dadin yadda aka karbe nata abincin ba,anci kam amma ba ayii wani special xclamationn kamar na sarah a jiya ba..

And then dad da kansa ya sa sarahn tayi masa dersert alaman na jiyan ya tafii da shi

Cike da murna taje ta hado masa,..
Su anty warda da grnny ba karamin dadin hakan ke musu ba.

Haka shabman ta sabule jiki ta koma site din ta ta shirya itama kamar yadda taga sarahn nayi
Yanzu idan ta sa kaya tana rufe jikin ta koda da karamin mayafi ne.

Anan kuma mhafud ke ma yazeed fada akan korafin da mum billy ta kawo masa.
Yayi yaui da shi ya fada masa matsalar sa amma sai ya rika sauke masa hawaye da kyar da bacin rai ya samu yana cewa..

ai yayi wani kuskure ne kuma yana so ya gyara amma baisan ta yaya zaiyi ba..

Da Allah mahfud ya roke sa ya fada masa kuskuren amma yaki sam

Sai cewa yake shi bazai rusuna ba sai ya nemo wanda ya musu ya basu hakuri kafin ya fada ma kowa abunda yayi

Ganin yazeed din ya turje ya sa mahfud ya shiga masa nasiha akan Ya hakura da wahalar da kansa sa iyayen sa dayake yi ya tashi ya shiga neman mafita makan sa..

Sosai yayi masa wa’azin shan giyan da ya debar ma kansa….

anan tuni mahfud yake fahimtar ciwon soyayyar wata ne yayi mummunan kama kanin sa amma baya so ya furta..

Shima ya taba yaji don haka yasan kalar abun
Amma since hes not ready to say it sai bai damu ba

Haka yasa yazeed ya masa akwariin zai dena damuwa da shan giya zai shiga neman mafitan goge kuskuren sa,
.

Suna kammala wayar sai ya fito falon sa kamar ance daga ido sai ga shabnam ta shigo

Yasan meya kawo ta amma sai ya sake tambayar ta

Tare da dan daure fuska tace tazo koyan karatu..

Ko amsa ta bai samu daman yi ba saiga sarah da granny suna tahowa tare tana dan mata hira suna dariya.

Anan ya mike tsaye yana duban su ta glass har suka iske su,….

Granny tace my princess har kinzo karatun ne kika barni..
Tayi murmushi duk dama tana shake da haushin ganin sarahn tare da granny..tace granny so nake na dauki daman wannan hutun sai ya rika min dayawa.

I wanna take most of his time sabida ya samu lada sosai..

Cikin fara’a sarahn tace good idea..
Sai ta dan marairace ma granny kadan tace granny,isit ok if i joined them nima ina so na iya..

Jin dadin hakan ya sa ya riga grannyn da amsawa yace of cous…

Sai granny tayi juyi da ido abun dariya irin wato wayo zasu min na baku fili kuyi ta soyayyr ku ko?

No,ta katse su da cewa,tace tunda ka amsa tanbayar daba naka ba nima anan zan na zama ana mana karatun tare

Duka suka kwashe da dariya banda shabnam da ranta yayi karshe wajen baci

Waht di hell is sarah
Tryng to prove?

Mahfud yace shes more than welcome amma zasu na biyan sa tunda sunyi yawa

Granny ta juyo ta dube shabnam data bace shiru suna hade ido ta sa murmushin yake kamar tana jin hirar nasu.

Granny ta gano ta sarai amma sai ta waske tace,
Toh lets start…

Yau da fara”ar sa da komai ya zauna ya shiga koya ma shabnam nata da shike yasan inda ta tsaya.

Bata so ta yarfa kanta agaban sarah tana da izu talatin,a makarantar da mahfud ya yi nasa da cahn anan itama take sheik asad suleiman shine malamin su duka..

sai dai shi mahfud da girman sa ya koyi karatun sa fanni da daban daban har ya kware.

Da son ta nuna ma sarah itama hafiza ce yasa ta ke karanta bitan ta babu mistake sai ma sa kalkaka da kalen rubutu take..

Cikin mintuna kadan tagama granny da sarah suka yaba mata da kokarin ta sosai
Sai jin kanta take..

Anan ya shiga tambayar sarah izun ta nawa ko ajikin ta ta sanar da shi komai suna ji..

Kwata kwata izun ta biyu ne amma da shike tana jin kira’ar a dakin ta sai ya zamto ta iya bitan su sosai yanzu abun mamaki..

Anan ya rarraba mata yadda zai na koya mata..

Cike da kulawa da nuna kaunar su a boye suke abubuwan su..

Tun Granny na kau da ido amma ta gane su sosai..

Haka ya dau ki dogon lokaci yana koya mata abubuwa har shabnam tagaji ta basu wajen shi bai gaji ba..

Sarahn kuma Tare da granny suka koma bayan an kira azahar kowa ya koma dakin sa..

Baccii yayi mai dadi da yamma ya fice abin sa

Haka rayuwan su ya kasance anan inbanda tsantsar competitoin ba abunda ke wakana tsakanin su

Sai dai sarahn ke da nasara sabida tun yana boyewa har ya soma fitowa fili a duk sanda take tare da shi yana tare da walwala da nishadi afuskan sa..

Har grannny ta soma kawo meyasa ba za’ayi auren su ba kawai kowa ma ya huta..

Bayan sun tashi a karatun dukan su uku Ranar da wannnan tunanin granny tayi bacci aranta

 

Favourite page in ages????

*Offiicial cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_40_

Ko da sarah ta shigo kitchen din wani irin kallon tsokana da raini shabnam ta bi ta da shi amma bata ko kalle ta..

She’s already feeling sad,ita sam bata iya irin wannan girkin ba wanda ummahn ta ta koya mata tun da dadewa akauye shine iya kwarewar ta a abinci..

Sun dai san bata ji dadi ba amma sai dai dikan su basu san bata karaya ba..
Haka kawai taji dole ta sa kanta ta koya irin wanda mahfud zai iya ci
Yaji dadi…

Tana kammmala ajiye tray din ta juya zata fice..

Hey stop..shabnam din tafada
Ina zakije bayan granny ta ce ki tsaya anan na koya miki..

Wani irin kallon mai razanarwa sarah ta bita da shi,bata firta komai ba amma yanayin yadda ta bada face exprssion yasa shabnam din ganewa ita ba sa’ar ta bace..

Minti 1 bata kara ba ta fice,dai dai bakin kitchn suka ci karo da shi…tana so ta kauce ya dan tsare ta da cewa
Sarah Are u ok?…..
Jin muryansa ya sa shabnma lekowa da sauri ta labe.

Gyada kai kawai sarahn tayi tana boye damuwar ta da murmushi,…

Yace”kar ki damu u did ur best i actually like it kinyi kokari sosai..

Nan ma murmushin ta sake yi a hankali ta furta i wont give up, zan koya da kyau nima..dan Allah kayi hakuri ta dan marairace

Yace its not your fault so wher are you going now ko kitchen din zaki koma?….ta girgiza kai tare da cewa ah a ni daki zanje..

Yace toh shikeman c u around ok? Suka maida ma juna murmushi yana kallon ta har ta lume ta haura site dinta..

Haushi ya sa shabnam ta dafa hot boiling pot dake kan gas wanda yasa ta sake dan kara a birkice..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button