HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Hakan na damun sarahn sosai amma itama sai tayi kykkywar shirin ta so take kawai komai ya kankama,don nan gaba kadan ta shirya bada shabnam mamakin da har ta mutu bazata mance ba.

 

*My comments*

Assalam alaikum sis and bros,.. ppl are almost forgeting that life is not about only you but others,Allah subhanahu wa wata ala ya sha fadama ana surori da ayoyinsa daban daban misali suratl baqarah when he said”wa la nabluwanna kum”meaning he will surely test us… mufti ismail menk explain that it means over and over again ,so don ka shiga wani kuncin ranyuwa ko jarabawan rayuwa ka fita pls don’t expect that wani bazai sake samun ka

Nd in another ayat suratul muhammad he azza wa jal said” “walanabluwannakum hatta na’aa lamal mujahidina minkum,was-sabirina wanabluwa akbarakum.”

You see its also talking about test on patience and jihad.

Here Allah is promising us,daring us that he wll continously test us not once but many times,is up to us to strive hard and past our tests witout giving up on him”

not only jihad as in battle field but jihad even with your heart and with your nafs “soul.

So be patience he knows you are, but he want to test your patience continously…jannah is a big deal friends, for us to get there isnt gonna be so rosy and easy.

Many hadith and ayat says he Allah test whom he loves most”

Ko kunsan idan har shekara tayi ta kare continously bakayi ciwo ko wani abun musiba ya same ka ba ure in trobl? Malamai sunce sign din fushin Allah ne
wa zai so ace Allah baya son shi?

So in your pain and grieve learn to thank him

shigan ka cikin damuwa da koma bayan al’amurah da kunci It oll depend on his love and mercy upon that you cant see or feel except with his blessings.

hala rayuwar ka babu yawan jaraba wa kamar na wani..but life is always a lesson we learn after failing we stand up high only after being knocked down hard..

dole ne mu koya daga junan mu da kuma rayuwar wasu sabida cigaban mu.

*I wish my fans all over a world a patients and striving heart.#surayyahms*

 

 

 

*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

 

_39_

 

Ko da ta shiga dakin granny Cikin ladabi ta sama makanta zama a kasa..

Anan Ta jira har saida ta gama lazimin ta suka gaisah..

Tasha mamakin ganin ta amma sai ta fuske…

Ita kuwa sarahan Kanta akasa sai wasa take da dan yatsun ta chan ta dago tace granny dan Allah kiyi hakuri insha Allah bazan kara fita da shi ban fada ba..

Granny tayi murmushin manya mai dauke da j8n dadin haka tace ai ya wuce..
Just take care ok …

Ta gyada kai a hankli tayi godiya..

Tun kafin ta tashi sai gashi ya shigo suna hade ido ta sauke nata kasa murya kasa kasa tace good mornin..
Ya amsa da morning babe..

Ganin yadda mood din su ya sauya da yadda grany take binsu da ido ya sa sukaji nauyin juna sai ita sarahn ta kasa tashi..

Har ya karaso ya zauna daf suka gaisa da grannyn sa mamakin ta kamar basu jiya suke masifa ba..

Sosai yake pampering dinta da kalamai masu dadi tana shagwabe masa shawagba irin na tsoffi..

A hankali abun nasu yake sata smiling,
Sai granny tace yauwa,yau fa zamuje cikin texas kuma kana nan gefe na..
You know Sheik asad suleiman shi zaiyi programe i wont miss it tafada da shauki..

Shima yana son malamin don ya koyar da su tun farkon dawowar sa hannun mahaifin sa so its a goal for him..
Ganin sun bingire da hira yasa sarahn ta mike a nitse tace granny zan koma

Granny Tayi murmushi tace get ready too my dear dukan mu zamuje fa..
Go,Warda wll xplain evrything..

A ladabce ta ce yes maaamm sai ta fice..

Kunnen sa taja tana cewa yau naga rashin m agaba na kake kallon kallon mahfud..

Dariya sosai take basa
Acting like evrything in his life..uwa uba abokiya kishiya har ma da rival din budurwan sa..
Haka suka zauna cikin shirmen su..

By 10am.kowa ya fito a shirye duka matan sun sa bakaken jallabiya marar sa kwalliya masu kyau da tsada sai dai kowa da design dinsa…

Tamkar larabawa haka suka fito barin ma sarah data danyi make up kadan a fuskan ta..

Shikam english wears ya sa jean and shirt dim colours mai strips..
Da shi da grannyn sa as always making noise ganin kallon da sukayi excahngin da sarahn sa yasa take dada ce ma sarah sai dai ta sa nikab.
Kowa na dariya
A haka suka isa texas wani anguwa ne mai tsari da kyau a babban hall na event center suka tare

Anan ake tarbe su cike da jin dadi, da shike ita kadai ce bakowar nan sai take jin ta daban..
She neva knew that all of them can speak arabic sai yau..

Musamman da suka hadu da wasu mata da miji,hjiya ayshe da mijin ta mousa..
Cike da girmamwa mahfud ya gaida su..

Anan anty ke nuna musu sarah tare da mata bayanin itama ai sune neigbors dinsu amma yanzu hutu suke yi anan shiyasa basu nan..

Sun yaba da kyaun tsarin ta da nitsuwan ta.
Cikin haka sai ga wata yarinya..
Itama bakin kaya ta saka amma mayafin ta na da girma.

Babu ko make up a fuskanta amma kallo daya zaka mata kace tana da kyau,..
Halfcast ce tsakanin larabawa da turawa..

Cikin rawan jiki ta zo ta rungeme granny tana cewa i misses you alot little granny,tana yi tana kallon mahfud zuciyart kamar zai fashe don farin ciki

Duk sai aka bisu da murmushi

Mum din yarinya ke cewa ai dama itakam so take ta koma gida amma hutu bai kare ba shiyasa bamu barta ba..

“yarinyar Tace ehmm ai yanzu tunda su granny sunzo binsu zanyi…
She just 17 shiyasa duka suke daukar ta yarinya..

So By 4.pm aka fara taron shirin lokacin duk sun samu gaisawa da juna

Shabnam tayi tayi mahfud ko grany su fada mata waye sarah amma sunki granny ke ce mata ai yarta ce ta zo kusu bakonta..

Ita gaba daya taji shakkan sarahn gani take kamar tafi ta tsari so zata dauke hankalin mahfud.

Anan kuma da shike sarahn ita kadai ta zauna gefe da antyy warda sai ta sa hankali sosai tana sauraran malaaman dake magana

Bayan yagama sai wani ma yazo turn by turn malamai shida ne kowa da topic dinsa

Sosai maganganun su ya sa ta wani yanayin tunanin da ya sa ta mance da kanta..

Dama haka addinin musulunci yake da sauki da dadi?
She was heartbroken da ta gaza wajen sanin addinin ta har haka.

Abu tun yana sauki har ya fara karfi a ranta
Musamman da malami na karshe yayi magana akan topic
Dua and destiny.
She wished she knew ealiear da duk wani abu daya faru da su da bai faru da su ba…..

Malamai ne wanda suke bada facts daga qur’ani da ingantatun hadisai da tarihin magabata masu ratsa zuciya da imani

She was feeling like a fool,..kuka ta dan fashe da shi a hankali wanda itama bata san dalilin sa ba

Mutane dayawa anan sukan yi hawayen sabida haka ba wanda ya lura da nata..

Sai taji shaukin dama ace kullum tana zuwa nan da tasan me take ciki a rayuwa..

Bayan angama shirin tare da anty warda suka nufi inda su granny suke ..

Anan ta tarar da su mahfud tare da malaman suna gaisawa cikin jin dadi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button