HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Anan haka wata rana sai granny ta karance su gaba daya ta yanke hukuncin zuba musu gasa a boye…

Saukowar shabnam daga sama,anty warda ce da sarah a bayan ta ana biyo su da trolly

Kusa da granny shabnam ta zo ta zauna tana satan kallon dresing din sarah

Har ranta a duk randa sukayi ido hudu sai ta yaba kyaun ta,ta lura kowani kaya ta sa yana amsar ta ko batayi kwalliya ba tana haskawa amma yanzu haushin abun take ji sosai

Bayan amsa gaisuwar sarahn granny tace har kin fito kenan warda,.anty wardan tace eh mumy…
Nayi latti ma pls ki kula da kanki ta mata light peg..

Ta juyo tace muje sarah..

Charaf shabnam tace anty zakiyi tafiya ne?
Tace eh shab, am going for a week …

.ta dan tabe baki alaman rashin jin dadi..amma sai ta bi da murmushi ta mike bari nima zan raka ki waje

Tana mikewa ta karbe trolley a hannun mai aiki,granny tace no dear da kinbar sa wont u gett tired..?

Cikin son ta dada zafafa game din ta tace no granny,
I ni nafi dacewa na dauka ma mum kaya ba mai aiki ba right mum?

anty tayi murmushi ta juyo cikin kula ta ce mata to nagode shabnam…
Cike da jin dadi ta shiga ja…

Sarah na shiru tana lura da duk rawan jikin da take yi amma bata ce komai ba

Har suka raka antyn suka dawo,…

Ita ta soma shigowa ta zauna kusa da granny nan inda take ce mata ai warda ta tafi yanzu kam bara mu na ganin ki ba ko sarah?

Tace ahhhh grannny zaki ganni mana im always here for you..

Cahraf shabnam tace ohhh granny why even worry abt that? ko anty warda tana nan ko bata nan ai nikam ina tare dake ko?

Duka suka danyi murmushi

Granny ta shafi kanta tace i trust you my dear…..
Yau ma me zaki dafa mana..

Anan ta mike daga zaune tace”
Yau ina so na dafa matched chicken jollof
Irin na ranar granny baki ga yadda kowa yake so ba…i know mahfud will fall in love with this toooo

Tafada cikin shaukinda jin dadi…

Wanda ya sa granny sake murmushii..

Haka kawai sarahn ta dan daure fuska amma bata tsananta ba ta kau da kai..

Tace Toh Allah ya sa kowa ya zauna aci tare ai yafi dadi ga warda bata nan

Cikin jin dadin Ta kuma cewa ai mum zatayi missing,
Amma anan i will feed you myself grnny. Shima idan yaki saukowa ni dakaina zan jawo sa
Im making this specially for him kinsan fa yana mugun so..cikin rawa jiki ta ke karsawa wanda yake bayyana musu niyyar ta dukan su

Aka bar granny da murmushi ita kuwa sarah sai ta bata shiru abun ta..

Tunanin ta shine wai wannan yarinyar bata da wani magana sai na mahfud? Shes always giggling about him
Ta dan tabe baki a boye ta mike

Tace granny zan koma ciki..

Ita kuwa granny da shike ta shirya plan din ta sai ta dage tana cewa
Ke kenan kinfi son zama ke kadai bazaki zauna da mu ba sarah”
Ga nan sister ki is busy in the kitchen yaushe zaki mana naki muci ne..

That way it wll be lively for all of us ko ya kika ce
Ta karashe da dan karamin dariya mai dauke da optimism

maganan sai ya zo mata wani iri amma da shike grannyn ta kure ta da kallo sai ta daure ta ce
Nima zanyi mana wata rana granny….
I just need to work on somethings now.

Grnny Tace what?work? Babbu masu kula dake ne,why wud thy allow you..
Cikin serious turne ta soma kiran malaika..

“No grannny sunayi ni ce ban tashi da wuri ba dazun shiyasa nace zanje yanzu na kimtsa kan gado na..

Granny tace ohh ok

Tabe baki shabnam tayi cike da burstness” tace hmm nam taKe ta shiga gwada yadda take kula da nata dakin akan lokaci ba sai ta jira mai aiki ba.

Granny sai ta biye mata don tayi teasing din sarahn

sai take ce ma shabnam ai yana da kyau ka rika kula da kanka haka ko da kana da masu tayaka.

Ta haka ne kake dawo mace mai discpline
Im sooo pround of you my princess ..

Dadi ya sa ta dan kwantar da kanta kafan granny tana hararar sarahn kasa ksa

Sarahn na shiru wato yarinyar nan so take ta gwada ta fini discpine ko me?
Ta raya aranta sannan tace ma grannny can i go now…

Tace off cous.

Tun daga wannan rana shabnam ta soma ma sarah shishhgi

A duk maganan da sarah ta fada sai ta nuna opposite dinsa gaban granny

Don kawai ta gwada mata tafi dacewa da familyn mahfud

Granny kuwa da sannun ta take comparing dinsu bororo boro sometimes a cikin wasa

Wani bin sai ta fada dagaske don ta bata ma sarahn rai..

Har sarah ta soma jin haushin abun aranta..

She feel lesss ….kenan duk wannan gatan da granny ta sa aka tara mata tayi ne don taga ko ita wata irin macece?

Wani zuciyan yace mata ai dagaskiyan ta ,u shudnt get carried away
Show them that ure a woman too..

Daga haka itama sai ta soma yin wasu abubuwan da kanta..

Amma still shes having a hard time da shike ba a motivating nata sosai shabnam kuma har granny bata bari ba..

Don Ko an kimtsa mata side din ta sai taje tayi nata…

Daga tasa wannan turaren ta saka wannann haka zata yi tana yaba kanta don granny ta ji dadi…

Ranar da safe sarahn itama ta fito kitchen for the first time kamar yadda shabnam take yi akan zata gwada musu abinci

Gashi mahfud na nan bai fice ba,
…..ko da masu aiki suka sanar ma shabnam yau sarah na musu breakfast..taji kishin hakan amma sai ta yi ta riritawa don kowa ya tsaya yaci sai tayi comparing da nata.

Shikuwa mahfud da yaji sarahn sa ne a kitchen he was happy..

Don tun kafin ta gama yaje yana teasing din ta cewa yau ita zatayi feeding dinsa cikin wasa ..

Tare da guntun kishin fara’ar sa shabnam ta zauna kusa da granny ta yi shiru..

Nan sarah ta soma kawo wa sai dai kana gani idanun ta kasan da fargaba sosai aciki..

Its already 6days da tafiyar anty warda amma ba karamin gori da zamban aminci tasha a hannun granny da shabnam ba..
musamman wanda ake mata shi afili

Hakan ya sa yau ta so tayi irin matched chikn jollof din da shabnam ke ikirarin cewa mahfud yana so sosai..
Duk bata san burga bane..

Anan ta ajiye abinci gwanin sha’awa a idanu..

Da aka bude baiji kunyar cewa wow” da muryan zumudi agaban su ba..

Granny tace i cant wait to taste this..
Shabnam sai murmushin yake take..

Cikin nitsuwa sarah ta soma serving abinci a plate din su duka..

Kafin nan ta zo ta zago dan ta zauna.

Ko saka duwawun ta akan tebur bata yi shabnam ta tofar da na bakin ta cikin wani irin kakarin amai mai zafi..wanda ya dakatar da su duka suka kalle ta

Da dagon murya Tace ohhhhh ya Allahh..
Wannnan wani irin abinci ne
Goddam Its horrible,

Duka suka hade baki wajen cewa what?

lokacii guda mahFud ya dan daure fuska yace meye hakan shabnam wahts oll dis..

Cikin dan hatsala tace i dont know eida.. granny pls dont eat this cikin ki zai baci is soo awfull..

A hankali sarah ta sunkuyar da kai tana zare ido dama da kyar ta hada don bata taba yi ba..

Mahfud da granny duka sai suka sa spoon suka taba abincin suma..

Granny ta juyo Sai da ta hadiye ta dauko ruwa ta kora batare da ta dube sarahn ba tace ,my child inaga tayi masa sauri ne but the food is not worst

A sanyaye cikin rashin jin dadi sarah ta dago tace am sorry granny, i dint know..

Tsaki ne ya kufce ma shabnam cikin zafin nama ta ce ,crab,.. granny pls yanzu zan yi mana wani.
We just wasted our time here.

Out of annnoyannce Mahfud yace kar ki sa dani im ok with this ni shi zanci..ya daure fuska

Shabnam Tayi masa kallon irin what Like sriously ?

Tana zuwa sai ta dan ture abincin daga gaban sa tace granny pls dont let him eat this…
Kwata kwata abincin baiyi ba he will suffer stomach ache..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button