SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Cikin bacin rai yace enough. ..whats your ….
Granny tayi saurin cewa mahfud its ok pls dont shout at her..
She is only beign concern
Tunda ita sarah bata iya ba let her do for us in peace
Dauke kai yayi cikin bacin rai
A hankali sarah ta mike jiki a sanyaye zata bar wajen
Granny tace sarah dear dawo nan ki tattara ki kai kitchen tunda baida amfani anan
And U can watch while she cook sabida ki gyara nan gaba ko ta dan mata smiles..
Sosai take jin ba dadi amma haka ta danne tayi murmushi cike da ladabi tace yess maam sai ta zo ta kwashe abincin..
Baice komai ya daga jacket dinsa ya bar wajen ya koma site dinsa..
Sauke ajiyan zuciya granny tayi ta koma kan cushion ta jingina..
#@surayyahms
coments coments and votes
*Official cat*
[2/15, 22:40] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
Ummunashraf92 this page is yours alone????
_43_
Anan basu motsa ba Sai cahn bayan ishai har kowa ya koma dakin sa granny bata fito ba haka ma shabnam
Da shike yau anty warda tayi baki trout sai ta janye hankalin sarah after dinner suka je site din ta don ta nuna mata abunda ta samo musu..
Nan granny ke faman lallamin shabnam da tuni ta daura ma kanta zazzabi..
Gaba daya ta tayar ma granny hankali ko abinci basu ci ba dukan su sai kuka take yi ..
Da ta samu ta dan runtsa ne grannyn ta fito zaune ta same sa yana aiki da tab dinsa ..
Tare da amsa sallamar ta ya dago yana karantar mood din ta yace my queendom lpya kuwa ? Ko na kira likita ne?
“Tayi ajiyan zuciyan irin na tsoffi da serious face ta nisa ta dube sa tace..
Mahfud dear…i want to talk to you ,ya juyi calmly yace i know granny meye ke faruwa….tayi shiru daga bisani tace yaushe ne kam auren naka ko kafasa ne?
Yayi ajiyan zuciya yace ban fasa ba,im thinking of that granny amma sai naje wajen ummahn sarah na dawo sai ayi maganan ko.
Staraiight in the eye ta dube sa ta tambaye sa toh shabnam fa?
What about her mahfud ?
Yace shabnam kuma granny,..shabnam for what? i mean we have no such conections with her …
Granny tace nooo, idan kai baka da shi ai ita tana da shi da kai.. taht girl has been in love with you mahfud Ya kamata ace ka fahinci hakan….ko wai bata maka bane?
Sai Yayi kamar abun bai dame sa but yaji mamaki sosai ..ya san dai a wasa take nuna hakan bai taba kawo wa har za’a kawo masa maganan ta ba..
Ganin granny ta sa fuskan gaske tana so ya amsa ya sa ya mike tsaye
Cikin so ta fahimce shi ya zauna kusa da ita suna fuskantar juna yace look granny a gaskiya zan fada miki shabnam a matsayin junior sis nake kallon ta, so babu wannan a tsakanin mu ok?…u know who i love kuma ita kawai zan aura gaskiya.
ta dan daure fuska tace kenan son da shabnam take maka kuma tayi yaya da shi?…
U need to see what this girkll is going tru now haba mahfud baka da tausayi ne, duk zamanta agidan nan sabida kai ne fam she practically worship evryone arnd here just so that u can understand her feelings amma zaka ce wai sister? Ahh no..ni gaskiya ina son ka da ita pls u have to do something think abot it
Ko nace iyayen ta subar ta anan kafin ku sami fahimtar juna?
Ya lumshe ido yanayin grannyn na son ya birkita sa like serioully? Yace no pls granny wannan maganan is baseless ni ban san da shi ba ok..
gaskiya kuma bana son shabnam not to even think of maryying her pls granny let me be..shes just infatuating karamar yarinya da ita me ta sani akan so?
Cikin bambami ya karashe yana cewa “Sai da na kawo wata kuma zakice na sake kula wata …no..ya fada adan dame..
Kallon sa granny take yi cikin kula tace “Ina dai damuwar ka kar a hana ka auren sarah ne..Ai zaka iya auren su duka biyu Ko? ,look Gaskiya bazan iya zama ina gani ayi ma yarinya karama rashin adalcii ba sam abun baiyi ba
Ai ko dan mutuncin iyayen ta zaka saukaka ka aure ta beside she loves you alot …
Enough granny ya isah haka ya dan daga murya ya mike tsaye..
Pls lets stop here ni bana son wannnan magana gaskiya i cant marry her..
Sabida bana son ta
Ta mike tsaye itama fuskan ta adaure ta ce toh shikenan do what you want tunda kai ne ka haifi kanka uwa ba kwaba…
Wato Don na haifi uban ka ban haife ka ba ko? ok good kayi duk abunda kayi niya auren shabnam kamar kayi.
Nan ta wuce ta bashi wuri
Gaba daya abun ya dame sa..whats sort of rubbish is this….grannu da kullum take side din sa akan sarah itace kuma zata jawo wata tace ya aura ?
Gaba daya ya kasa zama cahn
Fitowa yyi ya kama hanyar site din ta ko zasu samu fahintar juna amma haka ta ki ta kula sa..
Washe gari da safe,…ya same ta zaune bayan ta idar da sallah cikin nitsuwa ya ce granny im sorry, pls listen to me can we talk now?
Ta juya cike da fushin abun tace ka amince zaka aure yarinyar nan koko ?
Yayi shiru .mmzai yi magana tace tashi kabar min daki na kje ka auri wanda kake so nima zan yi abunda naga ya dace da kai….
Get out ta tsawatar masa….
Ransa adan bace ya tashi sum sum ya bar ta anan gaba daya idanun ta sun rife da yanayin da shabnam din take ciki kwana tayi tana zazzabi har tana mganganun akan sa
Sosai hankalin granny ya tashi tunnin ta kar son shi ya lalata zuciyan yarinya karama wanda bata ma san zafin kanta ba tukun..she desprtly want him to accept shabnam ko dan ya cire ta daga halin data shiga..
Shikuwa anan ya rasa meke masa dadi..
Har su sarah suka gama hade break fast ba wanda ya sauko cikin granny da shabnam da
Mahfud..
Anty warda ce tayi aika amma sai sarah ta ce zata je dakan ta..
Dakin granny ta soma zuwa inda sukayi gaisuwa normal…tace granny breakfst is ready…
Bata san sanda ta amsa da cewa na koshi ba…abun sai ya dan bada sarahn mamaki
Tace geanny are you alrigt jiya ma fa baki fito ba?
Ta dan daure fuska kadan ta kau da kai tace pls sarah just let me rest here kije kuci abincin ku…no more queastion oya go
Tace ok granny, nan ta fita a sanyaye..
Da shike site din shabnam din ne next sai ta shiga amma tun daga bakin corridor ta soma jin voice dinsa..
” farko kamar magana yake amma daga bisani sai ta fahimci kamar masifa ne…sosai ya sa a ransa yarinta shabnam take so ta kawo ta wargaza Masa maganan auren sa da sarah..
Baima lura da yadda jikin ta yay sanyi ba alaman bata jin dadi…sai ya sata agaba da cewa taje ta fada ma grannny shi baya son ta, idan har kuma dagaske she care about him ta bar shi ya auri wanda yake so..
He tried his best to let her know that idan ta sa granny ta aura masa shi bazata ji dadi ba..he even tell her that sarah jinin jikin sa ne theres no way he can make her equal with someone else..
Ita kam shab kuka take yi, tana surutai agaban s..she s so sad and angry at same time sai ta turje itama cewa sai ya aure ta
Kuma sai tafada ma granny abunda ya ke ce mata yanzun..wato akan sarah zaiki bin umarnin mahaifiyar dad din sa?
Ko sauraran sa batayi ba ta wuce da gudu ta wuce site din grannny tana rusa kuka .