SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Wani irin bgun zuciyan sarahn yayi lokaci guda ta dada shigewa ta boya daga kofar tana kallon Tashin hankalin dake fuskan sa…
Dama abunda ke gudan kenan Ina chan ban sani ba? Toh meya sa granny zata sa mahfud ya aure shabnm when she knows that ni yake son aura…
Da wannan damuwar ta bar wajen..
Ko da ya sauko falor anty warda ke tambayar sa dukan su sai ya waske da cewa shi baisani ba..
Dakin grannyn sarah ta kama hanya zata je,duk da ta san shabnam na nan anan,
Daga bakin kofa take jin yadda granny take assuring din ta mahfud dole zai aure ta
Iyayen ta suna zuwa dole hakan zai faru…
Sai taji hankalin ta ya tashi sosai sai ta rasa ma meya kawo ta nan din…
Haka ta juya da sauri ta koma site din ta..
Shabnam kuwa duk ta sa rai granny ta sa wuta ana jiran zuwan iyeyn ta tasa mahfud yace zai aure ta….
Kishi da tsoro ya sa sarah ta kasa zama
Kenan idan iyayen ta suka zo granny zata forcing mahfud ya amsa auren shabnam to ita fah?….
Haka ta daure cikin tunani chan sai ga hawayen sun fara sauko mata, she cant even think of loosing him to another woman lokaci guda ta sa kanta cikin damuwa tayi tayi nan har waje yyi shiru…
Chan wajen karfe 11 saura ta sauko, ko zata leke grny she just wanted to beg her tooo
Kar tace zata raba ta da mahfud…wani bangaren zuciyan ta har ya yanke mata hukuncin ko da zai aure shabnam din ne ta amince amma kar a raba ta da shi
Gani take idan har yyi mata nisa a hannum wata ya mace shieknan duniyan nan gaba daya ya juya mata baya..hes the only one she has now…
Tana tahowa cikin tunani da rudanin sai suka ci karo dafff faloun da ya raba site din shabnam dana grannyn..
Wani irin Murdaden kallo suka bada juna daga bisani sarahn ta sauke ido zata wuce…
Cikin zafin rai shabnam tace” granny dont want to speak to you …ina dai kin juya masa tunani akan ki ne don yana bijire ma umarnin taa
Please let her be we dont want to see you..ta murkuda baki.
Kwantar da hankali sarah tayi ta dawo ta jawo hannun ta suka zauna cikin falour,
Daure fuska tayi sosai tana so ta dago meyasa sarahn bata nuna damuwa sosai ko fushi akan fuskan ta ba..
Cikin sanyin jiki tace shabnam can we pls talk out our diffences once and for all?
a hatsale tace nooo i dont want to talk to you u stole my love away…
Mahfud is mine not urs just go away…hawayen suka ciko idanun ta..
A hakan ma don ruwa biyu ne da shabnm amma zazzafn kishin larabawan nan na jinin ta sosai..
Cike da damuwa sarah ta taso ta dan zo daf da ita tace pls shabnam calm down..nasan me kike ji a ranki..
But pls na roke kar ki raba ni da shi kinji? i wll do anything you want just dont take away my life from me…
Kina da iyayen ki da grany thy wll fight for you akan koma miye .. but i dont have anyone xcpt him
Bana da kowa a duniya sai shi pls shab have mercy on me..
Maganan ya shige ta kadan sai ta ki ta juyo su hada ido da sarahn…
Tunda suke sarah bata taba saukar mata da kai kamar haka ba sai yanzu..
Amma gaskiya tana son mahfud bata son ta bar ma sarah,
Juyawa tayi abunta zata fice sarah ta dada riko ta..
tace u dint say anything shabnam pls ay something …
Look Mahfud and i….cikin takurarren kishi ta tare ta da cewa i know …nasan ke yake so so what? Ai nima shi nake so,ki kyale ni
a takaice sarahn ma ta tsare ta da cewa what about your self shab?ko baki so ya soki ne?
Tayi shiru …sarahn tace
Comn tell me, ko zaki aure sa ne dan dole ya so ki, who does that?emmmm
Anan shabnam ta sake dan kukan da ke neman shakura cike da taurin kai tace “i dont know.
u shud just watch yau idan aka bashi ni ya aura zai fara kaunata i promise..
Bugun zuciyan Sarahn ne ya dado ta dada riko ta tace really? Ki cire maganan ni mahfud yake so ..lets face reality now..Dazu ina jin abunda yake fada miki, he said he dint love you at oll shabnam.
Dont you know that hakan ma gata yayi maki daya sanar dake bai bari ya amsa soyayar ki don ya cutar da ke ba, kece yanzu kike cusa kanki wa yaudara?
“look i know we r not good but ive been in ur place once..nima na so wanda baiya so na shab…,idona sun rufe wajen son wanda bai taba Kaunata ,i was hoping and making blind decisions that pherhaps he’s better for me and what did i get afterwards? he only hurts me badly… i lost evrything,my dreams,my family and even my tru love,…..sounding seriiously hurt nan itama ta sauke hawaye…
Hannun shab din ta kamo cike da jimami ta ce pls dont hurt ur self that bad don mahfud baya kaunar ki…
Har yanzu fa ke karamar yarinya ce zaki iya gina wani rayuwar soyayya anan gaba With so much peace and happiness
So Why destroy it now
Ko ce muki akayi wanda baiso ka da safe ba zai zo ya so ka da daddare?
Shab sai Tayi shiru abun ta
tasan abunda sarah ta fada gaskiya ne amma kishi da damuwar abun aranta ya hanata sakat
Sai ta dan ture hannun sarah ta kure ta idanu tace” what if mahfud is my destiny?kema ai baki sani ba …i grew up here loving him nasan sabida ke yake cewa baya so na,whay dont you just leave…
kinga idan kika tafi zaki ga komai zai dawo dai dai..he wll love me..our love is destined not on favours
Cikin nitsuwa sarahn tace “shabnam, destiny is not attached to love but favour and grace..
Let help not come to you
In form of love it fade away..
Let help come to you in favour that way, grace keeps raining forever ..
Haka nima da na dauka shiyasa na rasa komai..
i attached my destiny to love so much that i totally cud not see mahfud’s offer for pure favour and grace..
Bawai ina fada miki hakan bane don ki bar min shi, belive me idan har kin nace kuma granny tana son sa da hakan,its ok we can share..ai addinin mu baice kar ya auri mata biyu ba infact he can add 2 odas right?..
Dukan su hawaye suke yi not knowing that granny na gefe tana kan kallon su..
Ta dube sarahn tare da sake dan sarcastic smile tace hmmm ,so ure williing to share hunnn?
A hankali sarah ta gyada mata kai
Shiru ne ya dan ratsa wajen ta share hawayen ta ta juya ta bar sarahn anan batace komai ba..
Sauke ajiyan zuciya sarah tayi zata fice itama suka hadu da granny,..
A ladabce ta iso wajen ta tace barka da fitowa granny i was about to come and cee you..
Kallo kawai grannyn ta bita da shi bata amsa ba…
Sai abun ya dan dame ta…
Ta dago zatayi magana again sai grannyn take cewa sarah, nasan mahfud ne ya kawo ki gidan nan then mu muka bashi goyon baya sabida yace yana son ki zai aure ki, but i neva did expect that hr zan zaba masa mace ya aura ya bijire min..
So are you happy now?
Sarahn ta dago a hankli tace kiyi hakuuri granny maybe he’s just tense…insha Allah zan masa magana
Tasha mamakin dauriya da hankalin sarahn amma”Cikin son ta girgiza ta tace ehm ehm bari kawai kuje kuyi duk abunda kuke so bazamu hana ba but nima zanyi nawa..ai bani na haife shi ba amma ni na haife uban sa so dole yayi abunda nake so
Kaiwa nan ta juya ta bar sarahn anan..
Haka kawai taji hankalin ta ya tashi “so granny is really angry at them..
Daki ta nufa ta zauna tare da zulumin mai zai faru anjiman
Gaba daya sai ta kasa sa ma zuciyan ta sanyi…
Around 7pm sai ga iyayen shabnam sun shigo
cike da girmamawa sda karamci aka tarbe su da shike ma dad na nan in 3days zai tafi shima.