HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Anan sai da kirjin su duka ya buga da suka ji ance sun zo..sarahn na tunanin abunda zaije ya dawo haka shima mahfud.

wani bin sai taga kamr ma granny zata ce shabnm kawai mahfud zai aura ya barta

Anan kuma shabnam is really fighting to put up da sabon hukuncin da ta yanke makanta..

Duk dama bawai ta hakura da auren bane.

Kowa na nan falour harda mahfud ana gaisawa ana dan hira. .

Bayan nan anty warda tayi ma sarah ido akan ta kawo musu abun tabawa dakanta ba sai masu aiki ba…

Haka ta daure taje ta hado ta kawo
Anan ta zo ta samu ana tambayar shabnam meke damun ta tayi kamar marar lpya ko gidan ne bata so ta koma ita kuwa tayi shiru sai zare ido take acikin su..

Kirjin sarahn bugu yake ayayin da ta shigo cikin su cike da ladabi ta ajiye…

Dai dai zata fara serving take jin granny na maganan cewa akwai alfarman da take neman awajen iyayen shabnam din…

She cudnt move fast ta dan ja lokaci tana concentrating

Tace tana so abar shabnam anan, tare da mu na wani lokaci…

iyayen sun sha mamaki sai aka tambaye ta dalili boldly tace tana son shabnam ne ma jikan ta mahfud..

Wani irin fargaba ne ya taho ma sarahn da ajiyan zuciya mai nauyi sai tayi saurin ajiye abun hannun ta ta mike tsaye..

Anty warda tace but mumy shab and mahfud? How comes?
Aka bar mahaiifinsa a tsakiya shima yana binta da ido..

Shikam mahfud daure fuska yayi ya shiru yasan granny duk tana hakan ne don tana fushi da yaki ya amince da qudirin ta…

Ita kuwa sarahn sai ta kasa motswa don sosai kafafun ta suke rawa ta ma rasa wani irin sanyin ke ratsa jijiyoyin ta..

Granny tace yes,shabnam here is in love with mahfud sai nake ganin why not a barta su samu fahimtar juna kadan kafin ayi aure…
Inta nine ma da sai ayi auren suna tare da mu insha Allah zamu sa musu ido..

Mahaifiyar shabnam dake cike da mamakin maganan ta dube yarta tace is that true?wai kina so zaki aure mahfud

Ta dan gyada kai a hankali tace yes mamy

A sanyaye sarah ta sulale
Zata bar wajen anty warda ta katse maganan da tambayar mahfud ko yasan da maganan

Bata tsaya taji me zai ce ba ta haura sama abun ta…

Kuka ta fashe da shi da dukan zuciyan ta tare d kankame pillow tana yi har tana jan shesheka

Bata san meke faruwa anan kasa ba bayan kamar minti 20 sai ga anty warda ta shigo..

Ta tsorata da taga yanayin sarahn a hankali tashe ta.. ta rungumota jikin ta tana rarrashin ta…

Cikin zafin kishi da rudanin take tambayar anty ko tayi ma granny laifi ne yasa ta raba ta mahfud”

Anty sai taji ta damu Abun ya wuce tunanin ta yadda taga sarahn ta birkice” sai ta kasa gaya mata cewa granny tayi haka ne kawai don ta warware matsalan baki daya kowa yaji abunda ake ciki

Musamman iyayen shabnam don kar suga kamar an hana yar su abun data ke so.

.she knew that mahfud zai ce sarahn yake so agaban su

Amma ko da wasa bata so ita tayi taking side dinsa bare ace ba wanda ya tsaya ma shabnam akan abunda take so..

Plan din granny sosai yayi amfani don anan aka samu fahimtar juna tsakanin iyayen da yaran baki daya..

Ita shabnam ta dauka ko mahfud zaiji nauyin cewa baya son ta gaban iyayen ta da nashi amma sai taga ba hakan bane.

Abun ya bata mamaki sosai So sarah was right all long maybe mahfud bazai taba kaunar ta ba..

Anan itama ta yanke hukuncin hakura da shi akan zata bi iyayen ta kawai su tafi gida

besides mahaifin ta tun saukar maganan akunnen sa ya soma kawo kokuwnton anya yarsa ba tayi karama ma aure ba..
Amma wa zai ki ya hada family da su thy have evrytng in life

Ko da shabnam ta ce ta hakura anan aka tsayar da maganan auren mahfud da sarah…

sarahn bata san da hakan ba,sosai hankalin ta ya tashi a jikin anty warda kuka takeyi kamar zata cire ranta..

Har aka sallame su shabnam suka koma gidan su bata fito ba

Bayan anty warda tayi kokari wajen sata nitsuwa ta fice.

…Sai chan wajen 10pm lokacin tana kwance aka kwankwasa kofa granny ne ta shigo ta same ta.

 

 

*Am smelling The weeding from here????????????*

 

 

*official cat*
[2/15, 22:40] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

I might have received alots of gifts in my life, but i still cherished surprises bana mancewa da shi ko yaya yake..so i will humbly give you this page to thiss wonderful lady HASSANA HASSAN
cos im honestly happy at ur genorousity on me sakallah????.

_42_

A Bangaren yazeed kuwa duk dama kansa baiya daukan tunanin komai yanzu amma haka yayi kuru ya yanke hukuncin neman sarah ko ta halin kaka ne

Amma sai ya tambaye kansa ta yaya zan fara? Na tabbata da sannun ta ta bace a duniya, na cuce yarinyar nan,i just wasted her hard earn life..

A hankali ya sauke ajiyan zuciya dan wannan ba shi yafi damun sa ba mummunan kaunar ta dake yawo a jinin sa shike nakasa shi ko wani rana..

Gani yake kamar bazai iya cika alkwarin dayayi ma mahfud na dena shan giya ba,
Sabida hanya daya dayake dan kwatatnta saukaka masa zafin son ta dake damun sa kenan..

Acikin kwanakin nan ya lura abokan sa har sun fara dagosa amma sai yaji bai damu ba..
He just want to make a move..

Ranar da safe da ya tashi
Sai ya je har gida ya tara da iyayen nasa..

Sun sha mamaki don asanin su last few months yazeed is a brutal drunkard alwys on his bed wining and twinning in tots…

Ganin sa yasa Hjy billy ta furta alhamdullhi acikin ranta, tace “nasan dama mahfud dole zai sama min mafita

Bayan sun gaisa Cikin damuwa tace yazeed ko da bazaka fada mana abunda ke damun ka ka yi kokari kayi sharing da bro din ka kaji?

Yace no, am fine mum.
Nazo ne dama na muku sallama naji zaku tafi gobe.
U guys shud not worry anymore im ok..

Sunji dadin da ya fadi haka amma still alhj nafiu yaso da ace ya gaya musu musabbban sauyawar nasa sai yayi fayau kamar ba shi ba..

Haka dai suka hakura washe gari sukayi sallama suka bar kasan its a long distance sukan su sun san haduwan su zaiyi wuya..

Sai yasa aransa tunda yanzu babu iyayen sa ba abunda yake gavan sa illlah sarah..

Dole ne ya nemi duk wani mafitan da zai sada shi da ita sabida rayuwar sa ta dawo dai dai..

A haka yazeed ya yanke alakar sa da komai da kowa,

Time to time idan mahfud ya kira sa baifi suyi maganan minti 4 ba sai ya gwada masa yana aiki..

Sam sam baya son ya saurare kowa abunda ya sa agaban sa yake so yayi..

Ganin haka ya sa mahfud ya bashi space,atleast ya ji shi ba kamar da chan a buge cikin kunci ba. Sai yayi concluding hala mafita dan uwan sa yake nema.

Sai suyi sati basuyi magana ba,daganan shi kuma yazeed ya soma zafafa bincike akan rayuwar sarah fiye da yadda yayi da Wannan karon da kyar ake sada shi da anty sahura..

Ko da yaje mata da maganan Yasha bakar wuya da wulakanci da yayi confessing abun da yayi ma sarah da ummah gaban anty sahurahn

Tsaban takaici Sai da ta sa yan daban anguwa suka kulle sa na kwana biyu tana qasa masa maganganu.. Hasali ma sai da mijin ta ya sa baki kafin ta saurara ta saurare sa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button