SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Abun na burge sa yau sarah bata so ta hade ido da shi sai sunkuyar da kai ta ke..
Haka ta rabe jikin sa ta zauna kan chair dake wajen ta jawo qur’anin ta tana dubawa shiru amma ta kasa yi inda zai ji…haka kawai taji kunya ya kamata ..
Sai ya dawo ya zauna gaban ta cike da tsokana yace sarah bazaki kalle ni bane, nima karatun zanyi? Tace ah a, kaje ka huta baka da lpya..
Yana matukar son shwagabm nata sai ya marairace yace i har ana so na tafi to ayi karatun nan naji…
Bata so ba amma haka ta daure ta nuna masa zata iya ” ya dawo daf da chair din datake zaune…a hankali ta soma karanta suratul Qalam…aya daya zuwa biyu sai ya sa nashi qira’ar suna yi tare,tun tana jin nauyin sweet and melting voice din nasa har ta sake suka bada rthym daya suna yi…
bayan sun kai atop ya dube ta cike da shaukin so yace,i cant wait to live uptill the rest of my life with you… i love you very much sarah ure my life..
Nan suka tsaya kallon juna
Shab na daga nan bakin door kusa da sun lura da kyuw ma da zasu ganta amma gaba daya hankalin su na wajen juna..
Hawayen ta ta share ta juya tana tahowa tace babu amfanin na fada ma mahfud abunda ke raina..
Amma dole ne na fada inda za abi min hakki na.
I love him so much and is not my foult…cike da wannan zuciyar ta wuce part din granny.
Nan kuma sarah ta rako sa har shashen sa suna dan hirar soyayya kadan kafin tayi excusing dinsa ta fito..
granny na zaune tana shirya kayan qamshi sai ga shabnam..
Yadda ta zauna a sanyaye ya sanar ma granny ba lpya ba amma sai ta share ta da cewa my princess sai yanzu kiga dama zuwan waje na ko marmarin zaki tafi ki barni ne haka”
Tana shiru tunani suke cunkushe mata rai…tana jin granyn na teasing din mata akan tafiyar gobe
Chan kawai sai ta sa mata kuka cikin bori…tace ni ba inda zanje granny i wanna stay here forever….
Grnny ta juyo tace what?Duk abunda take yi ta bari ta zo ta zauna daf da ita tace shabnam?meke damun ki ne pls talk to me kwana biyu ina lura dake meke damun ki….
fargaba ya sa ta dago zatayo magana granny tace uhm uhmm dont tell me akan maganna tafiyar ki ne kike kuka, ba shi bane i want you to tell me whats bothering you..ko ance miki ban gane ki ba ne..
Jin haka ya sa ta yi tunanin fada kawai ta huta tinda grannyn ma ta dan sani,tace granny bana so na tafin ne.and theres is also somthing i want to tell you
grnny bata amsa ba amam tayi mata kallon go ahead
Tace Emmmm emm granny..kina ganin mahfud zai aure ni?ta marairaice gwanin tausayi
Waje granny ta zaro ido ta kalle ta Duk dama ta sani amma sai taji mamaki..how bad it is ?
Yanzu kam Tasan son mahfud ya rike zuciyan shabnam..
Sai tace ban fahimce ki ba? Dama kuna …
tayi saurin tsare granyn da cewa no babu wannan” he dint know anything yet sai dai idan ta reaction dina ya gane..
sai ta langwame wuya cike da yarinta tace ina son shi granny tun ba yanzu ba i swear i wanna be his wife…pls help me grannny
i really love mahfud ta riko hannun ta dam dam ta sakalce mata fuska ..
Cike da damuwa granny ta kalle ta hannun ta sa tana shafe gefen fuskan ta don ta danji sauki sauki…ta lura sam bata cikin right senses din ta..
Gaba daya ta sa damuwar abu aranta sosai
A nitse granny tace if i understand you,shine dama kina son mahfud amma shi mahfud bai sani ba And you want marriage now shabnam?
Ta dago tare da gyada kanta seriously..yace yess granny
Sauke ajiyan zuciya granny tayi tace”look child, is not a crime to love somone… amma ai da tun da kika fara da kin sanar da shi ko ni zan iya gaya masa….
but right now shab mahfud has brot somene to us and he loved her..tun kafin granny ta karashe ta fashe da kuka tana girgiza kai alaman bata so taji
Cikin shesheka take cewa granny shikenan bazaki taimaka min ba..pls help me granny wallhy ina son shi,i wanna be with him for life…pls granny….please..kunnen ta ta rufe da hannayen ta
She just dont wanna think about sarah,ita dai kanta kawai ta sani….
“A hankali granny ta jawo ta jikin ta ta shiga rarrashin ta cike da tausayi batare da tace komai ba…
Kuka ta shekewa ita kam ba ji tana rokin granny ta taimaka mata ta auri mahfud ita lallai shi take so
haka granny tayi calming din ta ta zaunar da ita anan din na dan wani lokaci kafin sai ta tashi ta fice don ta samu daman tunani akan lamarin don sosai tausayin shabnam ya kama ranta.
This girl thats alwys happy and giggling yau ita ce ta birkice gaba daya cikin radadin so…?
She knew she have to do something dole nema ta samu ganawa da mahfud akan shabnam..
#surayyahms
*#FARGABA*
#wapdsurayyahms
*Official cat*
[2/16, 19:24] SURAYYAHMS????: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_Shafin naku ne_
Siyama ibraheem
Swrht teemah tj
Ummu haidayr
Barister fatimah
Hauwa baba
And maman xarah.
I so much miss you tawajena malama maryama saeed maman areef Allah sa kina cikin koshin lpya ameen.
_49_
A hankali mahfud ke zare harshen sa anata sai ta bisa da wani irin kallo mai sace zuciya..baice komai ba ya jawo ta suka zauna kan chair kusa da shi ta dan jingin jikin sa ta lafe..
hannun sa ya sa yana dan shafa ta kadan
Yace babe kinki kibi mum kinsan bazata ji dadi ba ko?tace,em im sorry hubby na..nasan idan nabitan ma hankalin ta bazai kwanta ba
Yace sabida me? Ta dan sake langwemawa jikin sa tace”ka dade anan kana kulawa da marar lafiya kai waye ke kula min da kai?…yayi murmushi yace’ but im fine…shhhss ta dan katse sa da cewa’kamance? im ur quardian angel so no more excuses.. sai ya dan yi leaning ya sake mata light kisss ya jawo ta arms dinsa..
Hira suke mai shegen dadi tunanin sa duk a yazeed yana bacci ne amma na abunda baiyaji hatta duk wani motsin su yana sane..
Kuka yake yi azuciyan sa amma ko motsswa ya hana kansa yi..
Haka suka kare soyayyar su agaban sa yana ji har sarahn tayi bacci,
Nan Mahfud yayi mata addua sannan ya taso yayi ma yazeed din adduar bacci da ma samun sauki
Yana dawowa ya jawo ta ya gyara mata kwanciya a kirjinsa haka ta kannade sa lokaci guda shima dumin ta ya sa shi bacci…
Jin haka ya sa yazeed ya sake hawayem sa suka zubo masa tamkar an kunna fasasahen famfo
Sai da dare yayi nisa ya taso ya zauna gaban su yana kare musu kallo..
Kishi ne ke cinsa ji yake kamar ya kashe kowa duniyan nan ko zaiji sauki amma haka ya kasa
Haka ya sa shi son yaga ya tashi daga kan gadon nan sabida ya cimma burinsa na kwato sarah ma rayuwar sa,..
Tsaban damuwa haka yayi gadin su har sai da asubahi ya buga baccin bazata ya dauke sa.
Lokacin mahfud yayi ya tashi yay sallah amma bai tashi ba sai ya kyale sa ya fice ya barsa da sarahn…
Wacce tunda ta idar da nata sallah wayar sa kawai ta dauka tana game ko kallon inda yazeed din yake batayi ba.
Nan ma ya so suyi magana amma yana fargaban dawowar mahfud alokacin da bai shirya ba ..haka ya danne ya sake komawa lumui ya juya kansa.