Sultaan Hausa Novel

SULTAAN 4

Amma takaici ya sa ta wanketa da mari sannan ta ce “don uwaki tun kafin a haifeki boka ya shaida mana da zuwanki da yanayinki, duk kalaminsa babu ƙarya don zahiri ga shi muna gani, ya tabbatar mana ke haske ce idan kika haɗu da duhu, duhu zai mamayemu gabaɗaya, mu je na duba ki sam ban yarda cikakkiyar budurwa kike ba, da alama yaron can ya lalataki shi ya sa har kike mana furucin ke kina son shi duk da kuwa mu da muka haifeki zamu faɗa halaka”

Kuka take yanzu sosai hannunta dafe da kuncinta don marin da ta akai mata bai saketa ba, idanunta raurau ta ce “Amma wallahi ban taɓa yin komai ba”

“Ƙarya kike munafuka, wuce ciki mu gani, idan na tabbatar da zargina kuwa ke da fita har gaban abada” Amma ta ce tana hankaɗata ƙeyarta zuwa cikin ɗaki…

????FITATTU HUƊU????

????SULTAAN # Nml grp ~N~ 300 vip ~N~ 500 via 1401611541 Access bank, shaidar biyanki ta wannan numbern 08167888934
Mss Flower????

TSINTACCIYA
Nimcyluv

Baƙar fata
Autar manya

DATTIJON ARZIƘI
Real ladingo

Gaba ɗaya 800
Via 6850917335 Na’ima Shu’aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuɓa. To show evidence of payment 08142105218

Mss Flower???? 08167888934 For more information????

Previous page 1 2

Leave a Reply

Back to top button