Saran Boye

 • Saran boye hausa novel

  SARAN BOYE 77

  Ad _____ No. 77 …………Kai Jay ya jinjina masa zuciyarsa a matuƙar raunane ya dubi Yoohan da kansa ke a duƙe yana hawaye. Nu’aymah kanta kuka take hakama Umar. Cikin ɗacin murya da soyewar zuciya Jay yace, “Goshpower nama rasa abin faɗa a gareka. Dan kaine mutum na biyu da…

  Read More »
 • Saran boye hausa novel

  SARAN BOYE 76

  Ad _____ No. 76 ………….Gaba ɗaya gidan ya hargitse. Su Naser dai sunbi motar data ɗauki Yoohan a mota, sai dai babu tabbacin zasu iya cimmasu, musamman daya kasance dare ne.     Afrah da yake tazo wajen sunan ce tai azamar kiran Jay ta sanar masa, shima kansa hankalin nasa…

  Read More »
 • Saran boye hausa novel

  SARAN BOYE 75

  Ad _____ No. 75 ………….Su Jay dai sun wuce abuja, amma  duk da su Addah na a asibiti suna a ƙarƙashin kulawar hukuma ne. Bayan wucewar su Jay shi ma Omar da Yoohan suka wuce da yamma. Ya bar Nu’aymah anan kano saboda Umm bata da lafiya. Har yanzu ta…

  Read More »
 • Saran boye hausa novel

  SARAN BOYE 74

  Ad _____ No. 74 …………“Dabarata ta jingina ciki ga Nu’aymah, da kawo hotonta ita da Yoohan shine burina Sooraj yay fushi yace sai Yoohan ya auri Nu’aymah. Ta hakanne kawai aurenta da Abdallah ko Naseer zai gagara. Duk da bana zargin Nasir da komai, amma inhar shi Nu’aymah zata aura…

  Read More »
 • Saran boye hausa novel

  SARAN BOYE 73

  Ad _____ No. 73 ………….A yau kam su Nu’aymah da duk wanda yasan da wannan shirin sun tashi a shirye tsaf bisa yaƙinin tarkon da suka ɗana ya ɗanu. Kasancewar sanyi da akeyi duk sauran jama’ar gidan da ƴan biki suna can a sassan gidan a maƙale, duk da madai…

  Read More »
Back to top button