Uncategorized

TAKUN SAAKA 38

          “Kaifa shashasha ne ka bani amsa kawai ina bukata da gaggawa”.

      Yana turawa ya sake ajiye wayar ya ɗago Hibbah da barcin wahala ya ɗauka. A firgice ta farka saboda barcin ya dauketa ne dama a tsorace. Taɗan zabura zata ƙwace jikinta ga azaba na cinta. “Dan ALLAH…..”

      “Shiiii!!” yau saurin katseta yana ɗaura yatsansa akan laɓɓanta. Badan ta gamsu ba tai shirun amma taƙi yarda ta buɗe idanunta sam. Dan ko kallon fuskarsa bata bukatar yi. Bakinta ya mutune gaba ɗaya dan anfi ƙarfinta. Dan tunda take da shi bata taɓa jin tsananin tsoronsa da shayinsa a cikin ranta ba kamar yau. Ko tashin hankalin jiya gani take ya ninka na yau jefata a matsanancin tsoron san. Babban burinta kawai taga Ummi, dan bata raba ɗayan biyu mutuwa zatai kawai. Ko a mafarki bata taɓa cin karo da kalar azabar da bawan ALLAHn nan ya shayar da ita ba a yau. Ya gama dasa mata ciwo da takaici da tsanarsa a ranta fiye da farko. Yayi amfani da face ɗin Yaya Isma’il domin yaudararta. Ya kuma jigata rayuwarta ta hanyar da bata taɓa kawowa a ranta ba. Ya rabata da mutuncinta (Ya ALLAH ka sakamin, idan ni yafi ƙarfina kai nasan bazaifi ƙarfinka ba)…………✍

       

*_Saura inji wani yace banyi posting ba jiya????????????????????_*

_______________________

Hi team no makeup

Ina kanawa mutanena????️

Shin Ina masoyan mg’s ina ma’abota ado da kwalliya kusaurara kuji dame nazomuku ????

Nasan dayawa kunsiya kayanmu Kuma kunshaida yadda suke gyaranjiki cikin lokaci kalilan Koda iyasabulun kikayi anfani dashi sekinyaba balle kankat wato beauty kit dinmu toh inamaitabbatar muku cewa ynx kayanmu ankaramasu kayayyaki Wanda zasu Kara gyara fata fiye da tsammanin Mai tunani within 2weeks zakicanza kiga duk inda kikayi se anbiki d???? domin ynd fatanki zaikoma Shar kamar madara bawanda zemiki kallo daya yadauke idanunshi????????

Hajiyata shin menene matsalanki, pimples ne?

Spot? sunburn,acne, stretch marks, knuckle, wrinkles, Black head,ko kinshafa Maine yabatamiki jiki

Inamai shaidamiki cewa ynx ne lokacin dayakamata kiyake dukkan wadannan kema kidinga fita sakayau abunki baruwanki da kunshe fuska ko kice sekinyi makeup hjy fita zar abunki kinuna ainihin natural beauty dinki????domin kayanmu gbdynsu organic ne babuna bleaching zssu sa ki haskaka fatarki tayi ta kyalli kamar madubi ze fiddomiki d ainihin natural beauty dinki ne????kunaji barin fadamuku wani Abu billah wannan prdcts damuke dashi ynx Koda kudinki seda rabanki domin duk sunzarce nabaya ankaramasu abubuwa dayawa masu matukar anfani agyaran fata????Ina Wanda basasan shafa Mai koda sabulun kawai kike anfani dashi inamai tabbatar Miki zkg ynd jikinki zekoma luwai luwai????

Soap:3k

Beauty kit:12k

Chat:08062991549

07066210195

Call :07046881166

08064532391

Instagram:glow_with_mgs

Facebook:mg’s skincare

amare inakara shaidamuku duk wacce tayi anfani d kayanmu Bata bukatar gyaranjiki sedai ra’ayi????

Masoya kunanan kauna yanda nakwashe aljihu domin nafarantamuku kuyi achieving goal dinku pls Nima kunanan kauna kufarantamin????????aljihuna yafarfado hilis karnakoma kauyenmu???? 

Yar shawarmannan duk nasaba???? hilis kugarzayo arabani da kaya????

Nd guest what????

Duk Wanda yy siya 10k zuwa sama zesamu Karin gift????

Pamper your skin????‍♀️

Shine like a bride????????

Glow????????‍♀️.

_________________________

TATATTUN FITATTUN LABARAN ZAFAFA BIYAR NA 2022*????????????????????????

*ALSHIRINKU MASU KARATU!!!*

*_NAJI DADI SHINE GARI……_*

*KINA DA BUQATAR TSAFTATATTUN LABARAI DAKE CIKE DA*

_ILIMI_

_NISHADI_

_TSUMAMMIYAR SOYAYYA KUMA MAI TSAFTA DA ZATA SAKI SHIGA SHAUQIN SOYAYYA DA DUKAR DARUSSA KALA KALA A FANNIN ITA SOYAYYAR DA RAYUWA?_

*MAZA GARZAYO KI NEMI LITATTAFAN ZAFAFAN MARUBUTA GUDA BIYAR*

     *NA SABUWAR SHEKARAR 2022*

*WADANDA SUKA ZAUNA,SUKA TACE LABARANSU,SUKA MUSU ADO DA SABUWAR FASAHA!!!*

*SABBIN LABARAI*

*SABUWAR SHEKARA*

*SABON NISHADI*

*_FARINCIKIN KASANCEWA DA MARUBUTAN CIKIN SASHEN DA AKE GWABZA RUWAN SHARHI DA MUSAYAR RA’AYI NA DABANNE_*

*MAZA ‘YAR UWA SIYA NAKI KI SHIGA SAHUN WANNAN TAFIYAR,TARE DA SAMUN DAMAR SHIGA SASHEN COMMENTS NA MUSAMMAN MALLAKIN MARUBUTAN*

*_TAKUN SAAƘA!!_* _Bilyn Abdull_.

*_SO DA ZUCIYA_* _Hafsat (miss xoxo)_

*_DEEN MANSHAL_* _Mamu gee_

*_ƊABI’AR ZUCIYA_* _Safiyya huguma_

*_HALIN GIRMA_* _Hafsat Rano_

*ta hanyar tura kudin littafinki zuwa ga wadan nan lambobi dake qasa*

6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYA

keystone bank

Saiku tura shaidar biyanku zuwa ga wannan number 

08184017082

*IDAN KATI NE KUMA KO VTU,SAI KU TURA ZUWA GA*

09134848107

Littafi daya

1____300

2____400

3____500

4____700

5____1,000 (1k).

*INGANCI DA NAGARTAR RUBUTU,BABU NADAMA KO DANA SANI*????????????????????????????????????????????????

#team ZAFAFA BIYAR????????????????????

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu????????????_*

 

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button