BidiyoLabaraiMalam Aminu Daurawa

Ban Yi Kalaman Batsa Ba: Sheikh Aminu Daurawa Ya Mayar Da Martani Tare DA Yafewa Yarinyar Da Ta Zage Shi

Idan kwanakin baya malam aminu daurawa yayi wani wa azi wanda dalilin wa azin aka samu wata ta fito tayi martani akan abunda malam daurawa ya fada a wa azin nasa.

Hakan yasa abun ya yada shafukan sada zumunta na zamani jama a sunta cece kuce akan lamarin wanda takai ga wassu malamai ma da dama sun fito sun nuna rashin jin dadin du ga kalaman da wannan yarinyar tayi.

Sai kuma shekaran jiya gwamnatin kano tayi zama akan lamarin inda ja kunnen mutanen gari dasu daina magana akan abun gaba daya duk wanda akaji ya sake tada maganar za a hukun ta shi.

Ta sake da cewa malamai idan zasuyi wa azi suyi wa azi akan abunda ya shafi QUR’ANI da HADISI banda kalaman batsa a cikin wa azi, ita kuma yarinyar itama an yafe mata kada ta sake abunda tayi.

Yau kuma malam aminu daurawa yayi magama game da lamari inda malam yake cewa a cikin kararun da yayi babu inda akayi batsa kuma babu inda akaci zarafin kowa.

Kuma yace wannan data zage sa tunkan ta nemi yafiya ya yafe mata.

Ga bidiyon nan ku kalla:,

https://www.youtube.com/watch?v=NYl-7LZZrss

 

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button