HAUSA NOVELTAURA BIYU Complete Hausa Novel

TAURA BIYU Complete Hausa Novel

Mummunar fa’duwa gabanta yayi tai saurin sunkuyar da Kai cikin tsananin fargaba..

Kallonta ya abbakar yayi cikin ‘daga murya yace,

Meyasa kikai yamma sosai yau?

A sanyaye tace,

Bansamu bus bane yau da wuri.

Shikenan maza wuce gida.

Wucewa tayi a hankali gabanta na tsananta fa’duwa,,
kaman daga sama saitaji ya Umar cikin zafi Yana cewa,,

Duk inda yake Yana guraren Nan sbd da idona nagansa Yana tambayar yara Kuma na tabbatarda akwai abinda yake qullawa.

Cak ta tsaya sbd qafuwanta dasuka ‘dau rawa..

Taji ya sani yace,

Wlh Nima yau nayi ido hu’du da shegen kafirin Nan saina karairaya Masa qafafuwa Dan ya koyi tsaya matsayinsa.

Yawu ta ha’diye da qarfi jikinta na rawa sbd fahimtar datayi kenan Nik nacikin layin,,Kuma ta tabbatarda ita yake nema….

Juyowa tayi takalli mugayen gororin dake hannunsu taji hankalinta yayi mummunan tashi Dan tasan duka ‘daya za’ayiwa Nik da wannan bazai qara sanin inda kansa yakeba.

‘daga kai tayi cikin bugawar zuciya Sai gasa ta hangosa kusada wata qaramar matsatsiyar kwana Yana tahowa..

Wani mumman yawun tashin hankali ta ha’diye tareda juyowa takalli su ya Umar taga ba 6angaren suke kallo ba Amma gaf sukeda juyowa..

Cikin wani irin zafin naman dabatasan tanadashiba tayi saurin Isa gabansa daidai ya Umar ya juyo kawai saita janyosa cikin kwanar da qarfi Saida ya fa’do jikinta.

Wani irin kallo yake Mata cikin Jin da’din ganinta qayataccen murmushi na fita a fuskarsa..

Ahankali takallesa qwayar idanuwansu ta ha’du tai qasa dakanta gabanta na fa’duwa cikin sanyi da laushin muryar tace,

Why are you doing this?

Yana kallon cikin idonta yace,

Because I love you..

Kalmar ta daketa matuqa ta rintse idanuwanta cikin sanyi tace,

It’s impossible…so please stop following me…yo don’t know wat trouble you’re getting your self into..

Cikeda sonta daya rufe Masa ido yace,

I’m ready to face anything for your love..

Girgixa Masa Kai tayi idonta na gangaro da hawaye tace,

We can never be together can’t you get it,,,,we are from a different rel….

Shihhhh yafa’da tareda matsota sosai Yana kallon idanuwanta da lazy eyes ‘dinsa murya qasa yace,

I’m ready to be like you if that’s will b the only way for me to get you..,to be with you…
I love you ayeeshah..

Stop please”””tafada da ‘dan qarfi kuka na qwace Mata..

Kaman zaiyi kuka shima murya na rawa yace,

I love you ayeeshah,,, even if I wanted to get it out of my head I can’t…

Muryoyinsu ya abbakar taji suna kusanto gurin tayi saurin ‘dagowa ta kallesa cikin kuka tace,

Please go from here,, leave please…

Gyara tsayuwa yayi Yana kallon hawayenta dake ta6a zuciyarsa yace,

I’m not leaving until you tell me why you are so worried like this…
and this tears???”’yafada Yana kallon yanda hawayen ke gangarowa..

Karkace Kai yayi cikin son tabbatarda abinda yake zargi murya na rawa yace,

Ayeeshah,,,do you have any feelings for me too???

Rintse ido tayi cikin qaguwa tace,,

No please go…

Jada baya yayi yace,

No I won’t go anywhere…

Matsowa tayi cikin magiya da kuka tace,

They will beat you black and blue… please pls leave.

Kusantota yayi sosai har numfashinsu na ha’duwa Yana kallon cikin idanuwanta da lazy eyes ‘dinsa dasuka cikada hawaye yace,

Idan har dukan dazasumin zaisa natabbatarda you love me too then so be it..

Zan jira suzo.

Kuka tasaki ahankali hartana ciccika Nan take jikinsa ya ‘dau rawa cikin hawaye yace,

Am sorry my love,,,I know I’m being stubborn but I can’t help it because *i love you*……

Kalmar data shiga kunnensu ya Umar kenan daidai lokacinda suka kawo gurin.

 

Mamuh????

 

_dont forget to follow, vote and comment_
*_MAMUH GEEE_*

 

_*TAURA BIYU….*_????
_Mi amor-mi vida…._

 

_Viawattpad@mamuhgee_

 

*19&20*

 

Zafin zuciya da bugawar zuciya ne suka mugun tasowa ya Umar ya rintse idanuwansa Dan Daman tuni ya fara zargin ayi hakan tun kallonda yaga Nik ‘din yayi Mata a station lokacin….

Rufewa idanuwansa sukayi ya qarasa gurin zuciyarsa na tafasa bai tsaya komaiba ya ‘daga qaqqarfan hannunsa ya shararawa Nik wani gigitaccen Mari saiga jini ya 6alle ta hancinsa…

Saukar wani mugun zafi taji a zuciyarta tayi saurin rintse ido ta bu’de hawaye suka gangaro Mata ta ‘dago a cikin karaya ta kallesa saitaga ko motsi yaqi yi ita ya qurawa lazy eyes ‘dinsa dasukai ja sbd azabar Mari ko qyaftawa bayayi…

Fixgota taji anyi da qarfi ta ‘dago jajayen you takalli ya Umar ‘din ta bu’de baki zatayi magana a zuciye ya mare bakin da qarfi…
Durqushewa tayi qasa cikin azaba Amma tabbas azabar da zuciyarta ke ciki taci wannan ‘dan Marin..

‘dagowa tayi idanuwan Nik suka sauka kan ‘dan jinin daya fito gefen bakinta sbd Marin yayi saurin zubewa gabanta jikinsa na rawa hawaye na taruwa idonsa murya na rawa yace,

You’re hurt ayeeshah….
Ya ‘daga hannu ya nufi inda jinin yake…..

Cikin zafi ya Umar ya riqe hannun tareda mur’dewa su ya abbakar kuwa Nan suka rufesa da duka.

Rintse idanuwa tayi hawaye na tsiyaya akaro na farko dataji wata mummunar qiyayyar ya Umar tana shiga tareda Huda duk wasu jijiyoyin dake aiki acikin jinin ajikinta.

Miqewa tayi batareda tajuyoba takalli irin dukan dasuke Masa ta fara tafiya cikin damuwa tabar gurin.

‘dakinsu ta nufa direct batareda ta leqa ko inaba ta gaida iyayensu kaman yanda tasaba.

Kodata shiga su husna basa ‘dakin suna 6angaren mama sakina Dan can sukafi Zama a irin wannan time ‘din..

Zubewa tayi bayan qofa tareda sakin wani irin kuka ahankali tana dafe zuciyarta datakejin kaman xata tarwatse…

Hayaniyace ta kaure cikin gidan Nan take tani kowa na fitowa sbd hayaniyarsu ya Umar hardai shi da muryarsa tafi tashi cikin 6acin Rai…

Tanajin an ambaci kafiri ta lumshe idanuwa hawayenta na tsananta zuciyarta na da’da karyewa sbd batasan mummunan halinda suka sako Nik acikiba…

Da daddare bayan tayi sallah Bata tashi kan sallayarba anan ta qudundune sbd damuwa da zazza6in datakeji mai tsanani…

Nuratu ce tashigo ‘dakin jiki a sanyaye ta zauna kusada ita takalleta murya asanyaye tace,

Anty ayshah su baba malam na Kira..

‘dagowa tayi takalli nuratu da jajayen idanuwanta a sanyaye tace,

Sun kashesa ko nuratu?

Girgixa Kai nuratu tayi cikin tausayin ‘yar uwarta tace,

Aa,,,,amma dai abun yayi Muni…

Kuka tasaki ahankali zuciyarta naci gabada tsananin zafi..

Anty ayshah da gaske soyayya kuke?

Batareda ta ‘dagoba cikin kukan ta girgixa Kai…
Kafin ta miqe cikin sanyin jiki ta fito ‘dakin ta nufi babban palon baba malam Dan tasan yanxu kowa nacan ya halarta..

Kanta a qasa tashiga tareda rakubewa ta zauna qasa..

So ‘daya ta ‘dago taga yanda kowa ke Mata kallon 6acin rai,qyama da tuhuma..tayi saurin qasa da kanta Tana danne hawayenta.

Cikin ‘daurwar fuska da zafi baba alhaji yace,

Ayshah meye ha’dinki da wannan arnen.

Cikin sanyi da nutsuwa tace,

Babu komai..

A hasale babanta yace,

To meyasa ya biyoki yau harkuka ke6e?

Lumshe ido tayi ta bu’de sbd akaro na farko kenan dazatayi qarya murya a tausashe tace,

Nazo wucewa ne Sai muka ha’du shine yakeson tambayana nace bazan tsayaba.

Sake zaburowa baba alhaji yayi yace,

To su Umar sunce sun gani sonki shi yaron yakeyi.

Girgixa Kai tayi tace,

Ni banta6a sanin wannan ba hasalima yaza’ayima ta yiyu tsakanin ni dashi ba yare ‘daya ba,
Ba addini ‘daya ba..

Sai lokacin baba malam yayi gyaran murya sbd anxo gurinda yakeso Kuma yayi na’am da abinda ta fa’dan ya kalleta yace,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button