HAUSA NOVELTAURA BIYU Complete Hausa Novel

TAURA BIYU Complete Hausa Novel

 

 

Mamuh????

 

_dont forget to follow, vote and comment_
*_MAMUH GEEE_*

 

_*TAURA BIYU….*_????
_Mi amor-mi vida…._

_Viawattpad@mamuhgee_

*26*

Babban alamarin tashin hankalin ba qaramin Dakar zuciyarsu malam babba yayi ba Dan iya ,’daukar zafi sun ‘dauka da ayshah shiyasa malam ya ‘dau babban mataki cikin 6acin Rai na hanata fitowa Koda tsakar gidan bare harta fita.

Tayi kuka har qarfin jikinta ya qare saidai na zuci,
Fuskarta kuwa ta ko’de tayi wani haske kamar Mara jini.

Nuratu ce kawai mai tausayinta tana qoqarin tausauta Dan ganin ta rage damuwa Amma Sam kullum alamari qara gaba yake Dan ba abinda ke ‘daga Mata hankali kamar yanayinda aka fitardashi batada tabbacin Yana Raye….

Hakan take tunanowa taji kamar zata haukace wani sa’in Sai nuratu ta ririqeta…

Kamar lokuta da dama yauma kwance take ta takure qarshen qatuwar katifarsu zazza6i takeji sosai Amma batajin ko motsawa zata iya yi sbd raunin dake zuciyarta yayi nasarar karya dukkanin garkuwar jikinta.

Qarasowa nuratu tayi ta zauna gabanta tareda kallon yanda hawaye suka bushe Mata a fuska ta dafa qafafuwanta cikin sanyin murya tace,

Anty ki misalta min inda yake zance nadubo mikishi Dan hankalinki ya ‘dan kwanta..

Da sauri ta ‘dago idanuwanta dasuka koma qanana sbd kuka ta kalli nuratu batasan sanda ta rungumetaba cikin farin ciki.

Gidan anty zainab tayi qaryar zuwa aka barta tana fita daga gidan saita fara zuwa gidan anty zainab ‘din Sai yamma sosai ta fito ta nufi asibitin da ayshah ta misalta Mata
Bata Sha wata wahalar gano room ‘din dayakeba tana shiga Nan ta tarar da wani tashin hankali.

Zaune yake kan daddumar sallah kansa a qasa kuka yake kashir6an kamar ransa zai fita..

A darare ta qaraso gabansa takira sunansa cikin hawaye Dan baqaramin karyewa zuciyarta tayiba da ganin shima halinda yake ciki.

‘dagowa yayi Yana ganinta yasan nuratu ce qanwar ayshansa datake fa’da Masa ya kalleta cikin dashashiyar murya yace,

Ayeeshahna tana…

Katsesa tayi cikin hawaye da fa’din,

Ita tasani nazo Naga halinda kake ciki…

Rintse idanu yayi cikin Jin sabuwar soyayyar ayshansa ya bu’dese ya sauke akan nuratu tareda zubewa gabanta tayi saurin ja da baya jikinta rawa cikin kuka tace,

Me kakeyi haka??

Murya a shaqe yace,

Please take me to her,,,,I want to see her before I die coz I can feel my life is about to end…
I want to see and tell her how much she means to my miserable life because I’m the couse of all her pains…
Please please ple…..kuka yaso kwace Masa batasan sanda tayi saurin durqusawaba itama tace zata kaisa.

Ana Kiran magriba suka Isa anguwar..
Dayake duhu ya’dan fara Babu Wanda ya lura dasu suna,
Saidata leqa taga gabaki ‘daya mazan gidansu sun shige masallaci matan kuwa duk sunshiga ‘dakuna sallah tayi saurin kiransa yashigo takaisa ‘dakin da aka maida ayshan aka hanata fitowa.
Yana shiga tasaki ajiyar zuciya tareda barin gurin.

Duhu ne a ‘dakin Amma Yana iya ganinta zaune kan sallaya ta cusa kanta cikin qafafuwanta tayi Nisa acikin tunani.

Jikinsa ne yayi matuqar saki ya qaraso ahankali ya zauna gabanta tareda Kiran sunanta can qasan maqoshi.

Kamar a mafarki taji muryarsa tana ‘dagowa sukai Ido biyu da qarfi ta fa’da jikinsa tareda fashewa da kuka tana qanqamesa.

Shima hawayen yake Yana qara shigarda ita jikinsa.

Daqyar suka lallashi kansu sukayi shiru suna sauke ajiyar zuciya…

A sanyaye yace,

Ayeeshah….I’m really sorry ayeeshah..
I’m sorry I was so blinded by love and force you into marrying me and now you’re suffering it’s all because of me…
I’m nothing but a pain,,,a sorrow,,,a…..

Toshe Masa baki tayi kuka na qwace Mata tace,

I love you Deen,,,
I love you because I choose to…
I love you because my heart want to…
You change my life,,,,
you bring happiness in it…Deen I can’t live without you so please don’t leave me here I want to live with you…

Qanqameta yayi cikin kuka yace,

I love you ayeeshah,,,
I love you and I want you to know that will never change even I’m here or somewhere else….

‘dago da fuskarta yayi ya kalla cikin hawaye yace,

Promise me you’ll always remember that I nuraddeen Aiden only love you ayeeshah,,,, you alone my ayeeshah,, promise me you’ll never forget that…

‘daga kai tayi hawaye na bin fuskarta da gudu…

Ya qara shigarda ita jikinsa shima Yana hawayen.

Mantawa sukayi da yanayin rashin kwanciyar hankali dasuke ciki suka Sha soyayyarsu kamar ranar suka fara ha’duwa da juna Dan kuwa soyayya Mai sanyi da shiga Rai ya nuna Mata Wanda tashiga ranta ta tsaya.,,

Kwance take cikin jikinsa lullu6e sbd dukkaninsu ba Kaya ajikinsu ta kwantar da kanta a qirjinsa tana Jin bugun zuciyarsa ta lumshe idanu tareda ‘dago Kai takalli raunikansa dake na’de da bandage takai hannu ahankali idonta na Tara hawaye ta ta6a yayi saurin rintse ido ta janye hannu da sauri sbd har cikin ranta tanajin ra’dadin ciwonsa cikin zuciyarta ta kwantarda kanta tareda qara lafewa cikin jikinsa..

shafo kanta yayi yana rufe idonsa yanajin wani yanayi na shigarsa na qarason kasancewa da ita.

Qara ‘dago kanta yayi ya ha’de bakinsu Yana kallon face ‘dinta ba musu taqara bashi hadin Kai suka Kuma making love hankali kwance.

Washe gari dukkanin familyn gidan suna babban palo gurin karatu adaidai wannan lokacin yafita yabar gidan batareda kowa ya gansaba…da Shirin gobe zaije yazo da shaikh ayiwasu baba bayanin aurensu.

Ba laifi a Daren kwanan farin ciki sukayi dukkaninsu musamman mashi daya matsu gari ya waye yaje yazo da shaikh.

Washe gari gidansu yacika maqil da ‘yan uwansu na nesa Dana kusa sbd ranar ne za’a fara bikinta da ya Umar…

Hidima ake anata kaida kawo da hayaniyar biki itadai tana ‘daki kwance wani mugun zazza6i ke cin jikinta danko hannunta Bata iya ‘dagawa sbd kukan datasha…

Nuratu ma nakusa da ita zaune cikin damuwa..

Ummi kuwa tun ranar da alamarin yafaru lafiya tafara yi Mata qaranci Dan baqaramin Dakar zuciyarta abin yayiba sbd Allah yagani tana tsananin qaunar ‘yarta bazataso ace tayi wani abin tir ba.

Kallon nuratu tayi daqyar ta iya bu’de baki murya a shaqe tace,

Nuratu kije kifa’da Masa an jawo ‘daurin auren gobe…

To nuratu tace asanyaye tareda ficewa,,,

Umar dake tsaye bakin qofa yazo magana da ita yanajin abinda tace yayi saurin barin gurin zuciyarsa na tafasa.

Yana bakin titi yaga shigar nuratu napep yatari mashin yabi bayanta.

Har ‘dakin dayake cikin asibiti saidaya bita yagani tana fitowa ya lafe bayan bishiya saidata bar asibitin ya fito Yana kallon qofar ‘dakin cikin wani mugun tunani.

Gaf da magriba Dr yazo ya sallamesa sbd takurawar dayayi a sallamesa ‘din…
Sallar magriba yafarayi kafin yafito cikin hanzari zuciyarsa na tsananta bugawa.

Amenity word yake Daman Kuma akwai qaranci mutane sosai a word ‘din…

Tafiya ka’dan yayi daga ‘dakin yaji saukar wani mummunan duka a tsakiyar kansa da qaton qarfen dayafi Kama da guduma…

Baya yayi fuskarsa na rufewa da jini cikin mummunan yanayi ya yanke jiki ya fa’din jini nabin qasa.

Murmushin mugunta yasaki tareda barin gurin cikin Jin da’din samun nasara.

Cikin tashin hankali nurse datazo tagansa taje ta kirawo Dr Nan hankalinsu yayi mummunan tashi sbd jinin dake zuba sosai ga ba alamun Rai ajikinsa..

Waya Dr yafitar jikinsa na matuqar rawa yakira mum har kusan so biyar Sai ana shida ta ‘dauka cikin tashin hankali yayi Mata bayanin halinda Nik ‘din yake ciki.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button