HAUSA NOVELTAURA BIYU Complete Hausa Novel

TAURA BIYU Complete Hausa Novel

Gajeran wando ne black ajikinta da vest itama black da ‘dan adon white ajiki.,

Qofar palon taji anbude anshigo da qarfi tareda jeho Mata Kaya akai.

‘dagowa tayi taga siyama tsaye Rai a6ace kamar zata fashe tace,

Ga kayanki Nan idan bazaki iya wankewa da kankiba to saiki hkr Amma Mai Mana aiki bazata wanke wa’innan kayanba masu najasar giya da wama yasaniba ko harda najasar….

Wawan Mari ayshah tasakar Bata batareda tayi tsammaniba takuma tureta tareda fitowa daga palon ta qwala Kiran Mai aikin dakeda suna Fatima.

Da sauri fatimar ta iso jikinta na rawa ayshah ta kalleta fuska a ‘daure tace,

Wuce maza ki kwaso kayan Nan ki aje duk aikin dakike Kona waye ki wankemin su now..

Fitowa siyama tayi cikin zafin Rai da zafin Marin datasha ta kalli fatima ta daka Mata tsawa tuni jikin yarinyar ya’dau rawa sbd ganin tana tsaka…

Kallon siyama ayshah tayi cikin takaici kafin ta juyo takalli Fatima Sai kawai takama hannun fatimar tajata zuwa part ‘din Deen.

Da sauri siyama tabi bayansu tana Kiran sunan fatimar a fusace,

Zaune yake a palon Yana waya sanye yakeda qananan Kaya sai wani qyallin kyau fatarsa take Sai ganinta yayi gabansa ba zato,.

Kayan dake jikinta yafara kallo tunda sama har qasa ya dan tsuke fuska sbd fa’duwar da gabansa yayi,,,

Maida kallonsa kan siyama dake cika tana batsewa yayi hankali kwance yace,

Ya akayi ne?

Cikin ‘dage gira ayshah tace,

Nizaka kalla Dan nice zanyi magana,

Kan tv ya maida fuskarsa Yana cewa,

Then speak.

Cikin takaici tace,

Wannan me aikin waye yake biyanta agidan Nan?

Kallonta yayi cikin mamaki da takaici yace,

Idan baniba kece kike biyanta?

Just answer the question bance ka fadamin maganaba.

Yana kuma maida kallonsa ga tv yace,

Nine nake biyanta,.

Nikuma menene sunan matsayina agidan Nan?

Mata”””””yafada Kai tsaye batareda ya juyo ya kalletaba sbd yagano Sarai masifa takeji shikuma bazai iyaba yanxu.

To hakan ne gud for nothing matarka takasa ganewa sbd she’s insane so just tell her karta Kuma shiga harkana daga yau sbd next time I won’t be nice like this…ok..

Juyawa tayi tabar gurin yabita da kallon mamaki baki asake harta fice kafin yamaido kallonsa kan siyama cikin ‘daure fuska yace,

karki Kuma tsokanota Cox she’s nothing but trouble so idan bazaki iya tsayawa gurinki ba harsaikin je neman fa’da to karkiga laifina akan irin hukuncin dazan riqayi.

Miqewa yayi yashige bedroom dinsa yabarta tsaye kamar zatayi bindiga sbd baqin ciki da takaici.

Itakuwa tana komawa fatima ta kwashi kayan tafice dasu jiki na rawa ita kuwa kasa Zama tayi a palon ma tashige bedroom ‘dinta ta kwanta.

Bayan two days da faruwar haka ta fito part ‘dinta tana Shan waqar single ladies ta Beyonce a wayarta ta nufi ‘dakin Khadija dake kusada part ‘din siyama.

Siyama dake zaune balcony ‘dinta tana gyaran farce tahangota Nan take taji duk annurin zuciyarta ya gushe sbd ganin baiwar kyawu da diri da ayshan takedashi,,

Gefen Deen takalla taga Yana zaune shima a balcony ‘dinsa Yana karatu ga dukkan alama shibaima lurada itaba hankalinsa nakan abinda yake karantawa,

Saurin tasowa tayi sbd Sam batason mijinta yaga ayshan ahaka,

Gabanta Tasha tareda jifanta da wani wulaqantancen kallo tundaga sama har qasa kafin tace,

Kindaisan Nan ba gidan gala bane dazaki ringa shigarda kikaga dama idanma kina tunanin ‘daukar hankalin mijina ne then you’re wasting your time sbd mijina bashida sha’awa akan matan bariki hasalima kallon maza yake musu ba Mata ba so just go back inside and change kafin ki Kuma fitowa.

Kashe wayarta tayi tareda sakata cikin aljihun jins ‘din dake jikinta ta kalli siyamar taga kishi qarara bayyane cikin idanuwanta cikin ranta tace,

Lallai ma wannan matar tacika Yar rainin wayo nida nakeda mijin tun farko na danne abinda nakeji shine zata kawo min rainin hankali lallai kuwa Zan daidaita Mata sahu na koya Mata hankali.

Murmushi tasaki na rainin wayo tace,

Kina tunanin inada abinda zanyi da wancan mijin naki?
Banda abinyi dashi Amma Zan nuna Miki Koda na lalace ahaka shi yanada abinyi Dani idanma bayada Zan nuna Miki mijinki baida tabbas.

Kallon kanta tayi taga dogon pencil jeans ne blue daya matse ‘yan cinyoyinta sosai red top Mara hannu Sai ‘yar jacket Mara nauyi data ‘dora akai ko ‘dankwali Babu akanta,

Murmushin mugunta tasaki tareda kashe Mata ido ‘days ta nuna Deen da idanu tace,

Just wait and watch…

Jacket ‘din jikinta ta zare tabar taciki ta nufi gurinsa tana zare ribbon ‘din data ‘daure kanta dashi.

Saidata Kusa Isa gurinsa ta tasaki qara tareda qarasawa gurinsa da sauri tana ihu…

‘dagowa yayi da sauri tareda miqewa tsaye kafin yayi wani motsi ta shige jikinsa ta cukuikuye tana ihun Kiran scorpion.

A tsorace ya ‘dago da ita daga jikinsa Amma Sai qara shigewa jikinsa take tana ihun kuka kamar da gaske….

Rintse idanuwansa yayi kansa na sarawa sbd hoton ranar da irin haka tafaru a tsakaninsu can baya ya dawo masa.

Girgixasa tana sakin kukan qarya yayi saurin ‘dagota cikin kasala Yana kallon cikin idanuwanta wasu abubuwa na qoqarin dawo masa yace,

Calm down ayshah ba wani scorpion anan.,,,

‘dagowa tayi ta kallesa sbd Jin kasalalliyar muryar dayayi magana da ita tace,

Akwai scorpion anan”’””” ta fa’da cikin shagwa6a tana nuna cikin rigarta,.

Hannuwansa dake riqe da ita ya ‘daga ‘daya ya nufi cikin rigar ahankali jikinsa na tsananta mutuwa.

Gefen siyama dake daskare cikin tsananin mamaki da takaici tareda baqin ciki ta kalla tasakar Mata wani mugun murmushin mugunta Jin hannunsa ya sauka cikin rigarta yasa tayi saurin zamewa tana ha’de fuska Amma ganin siyama ta nufosu a zuciye saitayi saurin komawa jikinsa tana cewa,

Ba anan yakamata acire scorpion ‘dinba we need some privacy.

Hakanan yakasa Musa Mata ta jasa suka shige part ‘dinsa ta turo qoafar da qafarta sukabar siyama tsaye sake da baki jiri na neman zubarda ita.

Suna shiga ta fixge jikinta tareda harararsa tana qarasawa tsakiyar palon ta kwanta a ‘daya daga royal kushins dake palon ta canxa Tasha zuwa boomtv.

 

 

 

Mamuh????

 

_dont forget to follow, vote and comment_
[7/29, 10:07 AM] ‪+234 902 378 7901‬: *_MAMUH GEEE_*

 

_*TAURA BIYU….*_????
_Mi amor-mi vida…._

_Viawattpad@mamuhgee_

*32*

Qarasowa yayi tsakiyar palon ahankali sbd jikinsa daduk ya mutu Dan ba qaramin yamutsa tunaninsa tayiba musamman yanda yaji kansa na sarawa da alamun dawowar tunaninsa,,,

Har cikinta ransa baya qaunar bu’de idanuwa yakallleta badan komaiba Sai Dan halayenta na yanxu musamman mashi dayaga kamar tafi rainasa sbd haushinsa datakeji.

Bedroom ‘dinsa ya wuce yaje ya zauna bakin gado Yana qara tunano ‘dan tunaninsa na baya daya ‘dan shigo kansa adazun.,,

A ‘dazun da tunanin ke shigarsa ji yayi kamar numfashinsa zai fuzge ya bar jikinsa sbd wani zazzafan sonta daya shigesa acikin tunanin,,,
Kenan shima akwai lokacinda scorpion ta shige Masa Riga…oh Allah please help me remember komai da komai coz I want to feel that love,the happiness and possession Dana shiga duka akanta koba komai I can see in her eyes she’s completely broken and lonely she’s just trying to endure the pain ne batareda ta nunaba but he can see it all around her kawai she’s fighting it ne sbd taci gaba da rayuwarta koba kowa,..

Miqewa yayi ya dawo palon for the first time yanason yaji everything daga bakinta,,,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button