HAUSA NOVELTAURA BIYU Complete Hausa Novel

TAURA BIYU Complete Hausa Novel

Zaro idanuwa yayi cikin wani masifaffen tsoro da tashin hankali yayi wurgi da wayoyinsa duka tareda qwalla qara Yana cewa,

Mu..mu..mummmm scorpion,, scorpion,,help help help me,,mummmm

Dummm gabanta yabuga ta bu’de idanuwanta da sauri tareda miqewa sbd itama ba laifi akwaita da shegen tsoro…

Juyowa tayi da sauri zata bar gurin Ashe inda yake ta nufa saigata gabansa turus.

Tsayawa tayi tareda juyawa da sauri cikin tsoro sbd ganin kyakkyawar farar halittar qirjinsa a bayyane Dan tuni ya cire rigarsa yayi wurgi Sai ihu yake Yana qoqarin zare wan…..

Cikinta yayi tareda cukuikuyeta Yana ihu bakin Rai Yana Kiran scorpion..

Tsoro da tashin hankali yasa tafara qoqarin qwacewa Amma ba qaramar cukuikuyewa yayi mataba ba zato Sai gasu a qasa gaba ‘daya Kuma har lokacin ihu yake sosai Dan duk ya yage kyakkyawar farar fatarsa sbd tsoro gashi yaqi sakinta.

Turesa tahauyi tana kuka ahankali Dan ita tsoron biyu ya kasar Mata gana scorpion ‘din dayake Kira ga nasa.

Idonta ne ya sauka kan wuyansa taga gizo gizo irin Mai kaurin Nan Yana tafiya saman fatarsa…

Hannunta ta ‘daga ahankali takai kan wuyansa ta ‘dauko gizogizon tareda kai hannunta saitin fuskarsa ahankali cikin sanyin murya tace,

Look it is not a scorpion,,it’s a spider…

Cikin wani irin yanayi ya ‘dago sbd mummunan dukan da muryarta tayiwa zuciyarsa da gangar jikinsa taredayin rugu rugu da tsoron dayakeji Nan take.

Fuskarta ya kalla har lokacin a rufe take ya maida kallonsa kan tafin hannunta data ware tana nuna Masa spidern dake cikin hannun nata.,,

Kyakkyawar farar fatar hannunta fara tas ya qurawa ido gabansa nacigaba da fa’duwa sbd wannan shine karo na farko data cire Safar hannunta acikin makarantar,, Zara zaran fararen yatsun hannun nata dasukaji Jan lalle Mai matuqar tsari ya qurawa ido zuciyoyinsu na bugawa kusan atare….

Ahankali yafara ‘daga hannunsa yakai fuskarta zai yaye niqaf dinta batareda ta hanasaba ta rintse ido hawaye suka gangaro tana jiran taji ya yaye niqaf ‘din……

Wat da heck Nik”””sukaji Davina tafa’da da qarfi sbd yanayin dasuka samesu Shiba Riga ajikinsa hakama kwance a qasa Yana maqale da ita.

A zabure ta turesa tareda miqewa tsaye shima miqewa yayi jiki a sake Yana kallon wainda ke tsaye akansu.,,

Davina, Murphy tareda police ‘din case ‘din motar Davina da wasu friends ‘dinsu kusan su shida.

Dukkaninsu kallon Nik ‘din suke cikeda mamaki da tuhuma musamman ma Murphy da tuni yaji zuciyarsa tafara quna.

Juyawa tayi jiki a mace kamar munafuka zatabar gurin cikin takaici Davina Tasha gabanta tareda kallonta a wulaqance tace,

Arrest her officers for trying to take advantage of my brother’s inno…..

Stop Davina””” murphy yafada cikin Jin zafin abinda take fa’da.

Ayshah kuwa cikin tashin hankali takalli Davina da police din Jin tozarci da qazafin daza’ai Mata Dan kawai a lalata Mata suna.

Ido cike taf da hawaye ta juyo gefen Nik takallesa
Ya juyar da Kai tareda juyawa yabasu baya Dan har lokacin bai gama dawowa nutsuwarsaba ta yanayin dasuka kasance tareda ita.

Lumshe idanu tayi wasu zafafan hawaye suka gangaro Mata ganin yanda yajuya baya maimakon ya fa’di gskiar abinda yafaru.

Cikin tsawa Davina takalli officers ‘din tace,

I said take her away.

Hannu police ‘daya yakai zai kamo hijabinta yaja yaji anriqe hannunsa.

Dukkaninsu kallon mamaki sukabi Nik dashi ganin shine yariqe hannun police din ransa amatuqar 6ace.

 

 

Mamuh????

 

 

_dont forget to follow, vote and comments_
[7/8, 8:41 PM] 0mmer Farouk: *_MAMUH GEEE_*

 

_*TAURA BIYU….*_????
_Mi amor-mi vida_….

 

_viawattpad@mamuhgee_

*9&10*

 

Cikin tsiwa ta matso gabansa tace,

Wat do you think you’re doing Nik?

Kallon police ‘din yayi da alamar kubar gurin da sauri suka bar gurin ya juyo ya kalleta yace,

Yes I mean she’s not going anywhere and……

A hasale tace,

Wat?
are you crazy?
You must be out of your mind right?
I mean wat……

Shut up Davina”””’ yafa’da cikin qosawa da zancenta sbd zuwa time ‘din zazza6i da ciwon jiki yakeji sosai na ‘yar wahalarda yayi akan spider ‘din.

Juyawa yayi zai bar gurin Amma wani irin jiri da azabar ra’dadin da fatarsa ke Masa yasashi yanke jiki ya fa’di a sume.

A ki’dime sukayo kansa Davina tuni ta ‘daga waya takira mum ta sanarda ita Aiko a gigice tabar office tayo asibiti.

Kinkimarsa sukayi sukabar gurin dashi Davina na jifanta da wani mugun qyamataccen kallo Dan tayi alqawarin na’da Mata mugun tarkon dabazata iya fitaba.

Zubewa gurin jiki a mace hawaye na tsiyayo Mata zuciyarta na wani irin nauyi,
Daqyar ta miqe tabar gurin jikinta a sake.

Kodata koma gida saita kasa samun sukuni ta zare hijab ‘dinta zata ninke taji wani Abu Mai ‘dan nauyi a hijab ‘dinta.

‘dagawa tayi taduba gabanta yayi mummunar sarawa sbd ganin agogo maqale a hijab ‘din
Tabbas koba’a fa’da mataba tasan na Nik ne..

Zarosa tayi jikin hijabin takalla saiga hawaye sun gangaro Mata ta zauna bakin gado tareda rintse idanu tana Jin zafi cikin zuciyarta.

 

Asibiti kuwa sunga tashin hankali Dan kuwa qaramar haukace kawai mum batayiba ganin jikin Nik duk a yakushe abinka da farin mutum da fatarda Bata Saba da wahala ba tuni yayi jajir har wata fa’dawa yayi cikin qanqanin lokaci.

Cikin sati ‘daya ya warke sbd kyakkyawar kulawa da tattalin dayake samu hakama dad ‘dinsu tuni yazo sbd yanda suka zuzuta ciwon.

 

Sauri take ta qarasa gida sbd yamma datayi ga yunwa da gajiyar data kwaso a makaranta.,

Ya salam” tafa’da ahankali tareda saurin Jada baya sakamakon wata ha’daddiyar jeeb tareda motar police datasha gabanta.

Yawu ta ha’diye da qyar idonta na kawo ruwa ganin Davina ce janye da jeeb din tareda ‘yan sanda.

Glass ta sauke takalli officer mace cikin police ‘din tace,

Arrest her she’s the one.

Girgixa Kai tayi tareda ja baya Amma haka matar tajawota da qarfi ta tura motarsu sukai station da ita.

Suna Isa Kai tsaye aka bu’de file ‘din qarar wai ta fasa motar Davina tayi Mata sata hakama tayi amfani da akaifa duk da yayyake jikin Nik.

Ba kunya ba tsoron Allah police suka filen case ‘din ahaka
Banda kuka babu abinda takeyi hartana shaqewa.

Address ‘din gidansu tabayar sukaje suka sanar dasu cikin qanqanin lokaci saigasu ya Umar da baba alhaji.

Tana ganinsu tasaki wani sabon kuka tana qara tausawa kanta da zuriarta sbd wannan shine zuwansu police station na farko atarihin rayuwar gidan Sai gashi akanta anfara.

Kai tsaye sukace basu yarda da wannan zancenba Dan kuwa sunsan halin ayshah babu yanda zaai su yarda da wannan qazafin.

Money and power Mss queen tayi amfani dasu ta Hana a tsaya a saurari su baba alhaji qarshema turata cell akayi aka rufe
Kuka Babu kalar Wanda batayiba
Gidansu ma gabaki ‘daya suna cikin tashin hankali Dan iya zafi sun ‘dauka matuqa akan wannan zalinci da toxarci da akai musu.

Kwananta ‘daya a cell ‘din ciwo ya rufeta ala dole aka saka Umar maimakonta itakuma akai asibiti da ita.

Kwananta biyu taji sauqi suka zo suka Kuma tafiya da ita.

Tunda suka iso police ‘din take kuka wannan karon gaba ‘daya su harda baba malam da abbanta da baba alhaji sukazo taredasu Yaya abbakar.

Isowar mss queen tareda Finn da Davina yasa dukkaninsu miqewa suna kallonta cikin qyanqyami musamman ma iyayensu dasukafi Jin zafi ganinma Ashe kafiraine wainda suka yiwa ayshah wannan mugun wulaqancin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button