TAURA BIYU Complete Hausa Novel

Wat is it this time Nik?….you seems so serious…
Batareda ya bu’de idanuwansa ba yasaki ajiyar zuciya ahankali cikin cool voice yace,
I want to take her out of my head Murphy but I can’t…
I can’t sleep,eat..even thinking of anything without her crossing my thoughts….
She’s in my thoughts,,,in my dreams,,,,…. she’s in me all day..
Bu’de idanuwansa yayi dasukai wani laushi kaman maijin bacci sbd rashin sanin taqamaimai matsalarsa ya tashi zaune tareda facing Murphy murya a karye yace,,
Murphy do you think she’s angry…I mean do you think she’s taking her revange by making my life miserable by all these thoughts…
Cikin sanyin jiki murya a sanyaye Murphy yace,
No Nik…i think it’s all because you are inlove..
Wat….Nik yafada da qarfi zuciyarsa na bugawa da sauri..
Rintse idanuwa Murphy yayi cikin wani yanayin sanyin jiki yace,
Yes Nik..you love her.
No Murphy it can’t be true..I mean yes I feel relaxed and happy wen ever I remember her Even in the mask…
Her beauty…her touch and…..
Katseta Murphy yayi da fa’din,
This is called love Nik..love at first sight..
Miqewa yayi tareda kallon sama ya rintse idanuwansa iska na ratsashi ahankali yafara tunano ranar ha’duwarsu ta farko da duk sauran abubuwan dasuka biyo baya..ranar da yafara ganin fuskarta batareda niqaf ba a station yayi tareda tuno yanayin dayaji lokacin da idanuwansu suka ha’du..
Tsit yayi zuciyarsa na kar6ar baqon yanayin dayake shigarsa..
Nitsa’di yaji Yana shigarsa cikin wani irin yanayi ahankali yacewa kansa,,
Could that be really love?
Ba kansa amsa yayi da cewa,
Yes Niklaus Aiden you are really in love..
Mum ‘dinsa ya hango tafe ta nufo gurinsu da hanzari ya nufeta ya riqo hannuwanta biyu yace,
Mum am in….
Dont..if you tell your mum she will kill her for this….
Atare mum da Nik suka juyo cikin mamaki suka kalli murphy Jin abinda yake fa’da Sai suka ganshi da waya a kunne alamar wayace yake ya qara juya musu baya saiyaci gaba da fa’din,
Yes.. think about it again before splitting it out.
Ajiyar zuciya mum tasaki cikin mamakin yanda yau Murphy ke waya Yana ‘daga murya..
Shikuwa shiru yayi cikin nazari Dan ya fahimci dashi Murphy yake Babu wata waya.,
Tabbas yasan idan mum tasani yanxu she won’t hesitate or think twice before harming the poor ayshah and considering wat he is feeling right now about her he can’t let anyone harm even one hair of h…
Katsesa mum tayi ta hanyar dafasa tana cewa,
Yes sweetie you’re saying something..
Riqo hannuwanta biyu yayi tareda kwantarda kansa saman kafa’darta duk da yafita tsawo kasancewarta bamai tsawo sosaiba for the first time dazai fara 6oye Mata abu yace,
No mum,,I just wanted to thank you for calling Murphy Cox he made me realize something very important.. just relax mum am fine now.
Rungumesa tayi cikin Jin dadi tace,
I love you Nik..
I love you too mum…yafada Yana lumshe fararen idanuwansa sbd fuskar ayshah data fa’do Masa.
Mamuh????
_dont forget to follow, vote and comments_
*_MAMUH GEEE_*
_*TAURA BIYU….*_????
_Mi amor-mi vida_….
_viawattpad@mamuhgee_
*13&14*
Da daddare kasa bacci yayi sbd wani irin azaba da tiririn son ganinta da zuciyarsa keyi ya sake lafewa cikin lallausan bargonsa tareda lumshe ido ahankali cikin sanyin murya yace,
I love this feeling,,,and I love you my ninja lady…
Daqyar bacci ya’dan fusgesa Amma 7 daidai ya farka tareda saukowa gado yafa’da toilet yayo wanka yazo gaban mirror kaman mace yafara shiri cikin farin ciki Yana waqar _little more (royalty)ta Chris brown_.
Riqeda ‘dan qaramin Bible mum ‘dinsa tashigo ‘dakin don yi Masa addua kaman yanda tasaba every morning saita tsaya turus tana kallonsa cikin mamaki idanuwanta waje sbd arayuwarta bazata iya tuna Rana ‘daya dazatace Nik yatashiba da sassafe haka Koda kuwa exams zaiyi.
Gabansa ta matso ta tsaya tana kallon yanda yashirya yayi wani masifar kyau cikin wasu classy designer Kaya dark blue dasuka matuqar fidda haskensa da kyawunsa.
Baki tasake tana kallonsa Ya rungumota jikinsa cikin farin ciki yace,
Gud morning my love…
Morning sweetheart””tace tana Masa kallon tambaya.
Sharewa yayi ya miqa Mata hannunsa tareda nuna Mata agogonsa na white gold dake aje gaban mirror da ido alamar tasaka Masa.
Aje Bible ‘din tayi ta dauki agogon tana ‘daura Masa tace,
My boy are you going somewhere im…..
Shihhhh mum,,don’t ask am just going to school and pls mum don’t ask anything now,,I will tell you everything when I get back… okay?
Ok””tace ahankali tareda kissing forehead ‘dinsa bayan ya ‘dan durquso sbd bazata Kai goshinsa ba.
Tareda mum ‘din suka sauko hannunsa na riqeda nata.
Finn dake zaune Yana aiki da laptop ga Kuma cup din hot tea ahannunsa Yana kur6awa ya ‘dago yayi musu kallo ‘daya yaciba gaba da aikinsa Yana cewa,
Gud morning mum..
Amsa Masa tayi tareda juyawa ta kalli Davina data fito bedroom ‘dinta cikin kayan bacci ta kalli Nik sama zuwa qasa kafin ta kalli mum ‘din tace,
Mum is he alright…I mean are you taking him to hospital..coz I think that is the only thing that will make Nik wake up this early..
Cikin murmushin Jin dadi mum tace,
No my princess,,he is absolutely fine,, my boy is a grown up man now and he’s starting to act like one,,, right my boy?
Yes mum”yafada Yana hararar Davina dake Masa dariya Dan tasan da yanxu za’aga Koda kyankyaso a palon to yanxu zai koma kamar qaramin yaro duk ya hargitse gidan…
Grown up man indeed….tafada tana Zama a kujerar dining don yunwa ma ita takeji.
Har mota mum tarakasa tadawo tana murnar ‘danta yafara Zama serious kamar kowane ‘da.
Yau Kam tundata tashi jikinta ke mace ahakadai tashirya tanufi makarantar.
Very late ta Isa shiyasa kodata Isa lecturer dake cikin hall ‘din ya hanata shiga jiki a sanyaye ta dawo ta nemi guri ta zauna tana jiran yagama yafito sushiga next lecture dinsu.
Tunda yasako kan motarsa hanyar department dinsu idonsa akanta yafara sauka sbd wautarsa saiya saki sitarin motar Yana qure kallonsa akanta…
Murphy dayaga da gaske Nik din yake ya manta da driving yake yayi saurin riqe sitarin tareda dukansa a kafada qara yasaki ahankali tareda saurin riqe sitarin yayi parking jiki na rawa zai fita yaje gurinta Murphy ya riqesa tareda ya kallesa cikin sanyin jiki yace,
Easy Mama’s boy because if you go acting like this she will definitely get scared and run.
Dawo da bayansa yayi ya jingina jikin seat ahankali yace,
Yes You’re right.. but how do you think I should…
Apologies…
You’ll have to apologise to her first before anything..
Kallonta yakuma yi batareda ya dauke idonsa akanta ba yace,
Murphy do you think she will say yes if I confess my love to her.?
A darare yabashi amsa da cewa,
She won’t say yes so easy..
A tsorace yace,
No Murphy she’ll have to accept me…help me..
Katsesa yayi da cewa,
No Nik this is your battle that you’ll have to fight alone.,,
Be patient,,be strong,,be truthful,, and be a man..
There is a cheos coming so prepare yourself to be strong to fight for your true love..and please don’t make me regret this one day.
Yana gama fadar haka ya bu’de motar ya fita ya nufeta Kai tsaye yabar Nik da jiki a sanyaye Dan zancen Murphy ‘din tsorasa yayi Amma Kuma yanda yakejin soyayyarta a jininsa zai iya fuskantar koma meyene zaizo.