Gyaran JikiLabaraiMaganin cikowar hipsMaganin girman duwawun mataMaganin girman nonon budurwaMaganin hips na gargajiyaMaganin HIPS na shafawaMan girman duwawu

Yanda Zaki Kara Girman Hips Nono Rage Kiba da Karata

Yanda Zaki Kara Girman Hips Nono Rage Kiba da Karata

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: girman hips

Idan kina bukatar Nonowanki Su ceka Suyi Laushi Su koma Kamar na Budurwa.

Kisamu.

 

Garin Hulba.

Cukwi faranti 3.

Farar Shinkafa.

Garin alkama.

Garin aya irin Bula bula din nan.

 

Sai ki Hadesu waje ki Dakisu ki dinga Sha da Madara peak ko Kindirmo, sannan ki dinga gasasu da hulba Sai kuma ki shafesu da Man Halba ki dinga saka Brzy Wadda ta Matseki.

 

 

KARIN GIRMAN HIPS (duwawu)

 

girman hips

Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Maza.

 

 

Madarar Shanu

Zuma

Dan kalin Turawa

Coconba

Kayan Marmari.

 

ki samu dankalin turawa ki dafashi

ya dahu sosai idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da madarar shanu da Zuma kadan Zaki

Sha na tsawon wata

 

 

Sannan ki dinga yawan Shan Mayan Marmari.

 

 

 

GYARAN NONO (BREAST) KYANSU DA KINTSUWARSU

 

ki samu wadannan.

 

Albasa

Zuma

Garin Gero

Madara Peak.

 

Ki Samu Albasa ki yankata sannan ki dafata har sai ruwan yayi baki sai ki sauke ki Zuba Zuma ludayi daya da garin gero ludayi daya sannan ki Zuba Madara Paek sai ki rika sha da dumi har kwana sha tara(19).

 

 

 

GYARAN NONO (BREAST)

 

 

Yan Uwa karkuji Ina ta Maganar Nono Nono.

Nono yana da Mutukar taka rawa wajan Sha’anin Zaman takewar Ma Aurata Musamman a Wajan Me Gida, Domin Yana cikin abun da Ke jan Hankalin Da Namiji a Jikin Mace.

 

Ki samu

 

gero

alkama

jar masara

farar shinkafa

 

1.Sai ki gyara ki hadasu ki wanke ki shanyasu a rana su bushe sai ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika gaba daya sai ki dinga diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono koyoghurt mai kyau zaki mamakin yadda zai canja.

 

2.ko kuma ki sami garin Hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su idan kin gama sai ki sami man Hulban ki shafa musu wacce zatai yaye zata rika sha two weeks before and after tayi yayen.

 

3. Idan kika samu garin Alkama sai ki samu ruwan Gyada ki kwaba sai ki sheka ruwan zafi ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya dahu a sauke a zuba madara da sugar a sha.

 

4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan kamshi a markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama, ki samu farar shinkafa na tuwo ki wanke ki shanya ya bushe sai ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki samu nono kisha kullum da safe kamin kici komai zaki iya sha da madara ko yoghurt.

 

5. Ki samu garin Aya da Dabino kina sha da peak milk shima yana yi sosai.

 

 

KARIN KIBA

 

ki samu Zuma mai kyau ki hada da man hulba waje guda kullum a sha cokali 2 Duk 10 minute kafin cin abinci.

 

RAGE KIBA

 

habbatus-sauda 1 cokali.

Zuma farar saka 1.

dakakkiyar tafarnuwa.

ruwan zafi Rabin Kofi.

 

Sai a zuba a gauraya sosai a sha kafin a kwanta barci a sha kafin a yi Karin kumallo sau biyu 2 a Rana.

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button