Labaran Kannywood

Sayyada ba fim ta dawo ba,hasali ma Aurenta za’ayi nan da wata biyu – Adam A. Zango

Fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood Adam A Zango ya bayyanawa duniya bayan ganinsa da wata “yarsa bayan Ummi Rahab,wato Sayyada Yar Makaranta Sayyada Yar Mata cewa ba Kannywood yarinyar ta dawo ba.

Hasali ma yanzu haka Auren ta za’ayi nan da watanni biyu masu zuwa.

Jarumin Adam Zango ya bayyana hakan ne a shafukan sa na sada zumunta na Facebook da kuma Instagram.

Mutane da dama sunyi ca daman bayan ganin hoton tare da yin dogayen rubutu kan cewa bayan rabuwar da “yarsa Ummi Rahab sun kuma jonewa da wata “yar tasa wato Sayyada,wadda sukayi fim tare a shekarun baya da jimawa tun tana “yar karama.

Ga wani Kadan daga cikin fefen bidiyon fim din Sayyada din.

Kuci gaba da bibiyar mu domin samun labarai da dumidumin su a koda yaushe kuma a duk inda kuke.

Mungode!

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button