HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

 

“Tana zaune akan gadanta tarufe kanta da gyale ta amsamai sallamarsa tana murmushi dandama tadade tana kaunar *.mahbub* aranta tayi hakurine sabida babu yanda zatayi saigashi dayake kaddara ta lissafata amatanshi saigashi iyaye sunhada auran,’”

“Jiki a sanyaye yazauna akan gadon tareda yin shiru nawucin gadi candai yace,’ __”amarya bakya laifi to abude mayafin mana uhm ,’”

“Cikin matsanancin jin kunya tayaye mayafin tareda sunkuyar da kanta kasa yace,’”

__”toh alhamdullahi *Lubhan* Allah yayi yayanki zaizama mijinki aikingadai yanda ikon Allah yake ko?,’ to saidai aita hakuri dan zaman tare sai hakuri yanzu dai tashi zakiyi kici abinci tukunna saikisamu kiyi bacci dannasan kingaji wlh nima baccin nakeji,’”

“Kanta yana kasa tace __”toh yaya Allah yabamu hakuri da junanmu nayi tunanin ai Anty nace zata rakoka saina ganka nikadai banaji ance tadawoba?,’”

__”tadawo *lubhan* anty’nki kamun indawoma tayi bacci tagaji dayawa tashi kedai muci abinci,’”

“Kichin tanufa tareda dauko plate’s tazo ta yayyanka kazar tazuba musu fresh milk sunaci sunadan tab’a hira kadan kadan harsuka kammala brosh sukayi sannan suka fito,’ *mahbub* yasaka rigar bacci yahau kan gadon kallon *lubhan* yakeyi wacce take tsaye kanta a sunkuye,’”

__”bakyajin baccine *lubhan* naganki atsaye kisaka rigar baccin mana kizo ki kwanta,’. Toilet takoma anan takwab’e kayan jikinta tasaka rigar baccin akunyace tadawo tasamema harya rufe idanunshi.’ Tahaura gadan tareda kwanciya nesa dashi,’”

“Idanshi biyu danbaici ta bacciba damuwa da tunane tunane sunshamai kanshi harsunasan fin karfinsa,’”, sai kusan asuba yaji bacci nasan dibarshi mikewa yayi yafada toilet dan dauro alwala aikuwa sai aka soma kiraye kirayen sallah,’”

“Yana fitowa yatashi *lubhan* __”kitashi kiyi sallah Nina wuce masallaci,’. Yasaka kai yafito falo kaitsaye dakin *MEEMAR* tadinga buga kofar batasanma yanayiba dan bacci takeyi ranta daya abunta haka yahakura yawuce masallaci,’”

 

 

“Misalin karfe goman safe *lubhan* tana kichin tana hada breakfast yayinda *mahbub* yake falo shida *tasmeena* suna kallo,’ itakuma gimbiya *MEEMAR* tana kwance tana video call itada *borshaan,*,’

__”beauty kinadai kula da kanki yadda ya kamata daiko dankinsanfa banasan abunda zaitab’amunke,’”?

“Murmushi tayi __”sosai nake kularma da kaina fa honey aikasan inaji dakai ko?,’

“Kiss yaimata tawayar tareda kashe mata idanunshi yana mata gwalo,’ __”beauty ga bakina zokisha yanzu dama nayi brosh kisha harsai kin gaji,’”

__”ah honey dasafennan kakesan karudani ko? Wlh zaka Sani inkasa hankalina yatashi Allah,’”

“Dariya yaketa mata itakuma ta zumb’ure bakinta tawani b’ata ranta yace,’”

__”ah sorry sorry beauty Na banda fishi bazan dagamiki hankaliba saidaima hankalina ni yatashi cous I’m crazy about u kemedadice bakya isata Sam,’”

“Idanta tarufe tanamai shagwab’a duktabi ta susutashi dakyar yake bude idanunshi harsun kada kuma sunzama jajur,’”

__”u see hankalinki aiya kwanta ko kindagamun hankali yanxu inba pix dinki kika turamunba bansanma yazanyiba beauty I can’t control my self,’”

__”relax zanturama pix dina kakalla kaji banda kuka plz,’”

__”daz my beauty daz why I love u more beauty, I’m waiting for u now,’ kiss yadinga mata tawayar tanata dariya wayar takashe tareda yimasa pix kala kala taturamai,’”

*zeeba* kekiran wayarta dasauri tadaga,’”

__”hmmmm *zeeba* kinsan Ashe *mahbub* haryayi auran jiya nadawo nasamu munafukan ‘yan uwanshi cikeda gida sunkawo amarya ‘Yar uwarshice ma wlh,’”

___”kuttt kinaso kicemun jiya ankawo amarya gidanki *MEEMAR*? Koda yake yaita auranshi kema kyahuta da maitarshi dayaketayi namaganar hakkinsa hakkinsa, Kawata gamunanma dai zuwa nida *hafeez* dama yace inkawoshi yaimiki godiya yaga alert,’”

__”saikunzo Kawata,’” sallama sukayi ta ajjiye wayarta tafada toilet tayo wanka tafito tasha doguwar Riga irinta Dubai tanata tashin kamshi murda kofar tayi dasauri *mahbub* yajuyo tabude kofar tafito harararshi tayi,’”

*”lubhan* tafito daukeda kayan tea da fara’a tace __”Anty barka da fitowa kintashi lfy ya gajiyar hanya?,’”

__”lafiya sannu ko,’ waje tasamu tazauna ta corosing leg’s dinta tanadan jijjigasu chart tashigayi da *borshaan* dinta *mahbub* yace,’”

__”ina kwana *MEEMAR* kintashi lfy?,’”

“Hannu kawai tadagamai *tasmeena* tazo tahau cinyar mom dinta suna dariya,’. *mahbub* yace,’”

__*”MEEMAR* inasan magana dake……..,’”

“Ayamutse tajuyo __”plz ina maganar business karka rikitamun lissafina kagane ai ko?,’. Kamun yace wani Abu tajiyo sallamar *zeeba* da *hafeez*,’”

__”ahh bismillah kushigo mana, *mahbub* yakaruma kofar idanu shigowa sukayi suna dariya *MEEMAR* tabama *zeeba* hannu suka tafa,’”

__”yaya Kawata wannan haskefa dakikeyi kamar amarya, au dan Uwa zauna nabarka atsaye,’.

*”hafez* takarasa suka gaisa da *mahbub* *zeeba* ma ta gaisheshi da fara’a ya amsa daidai *lubhan* tafito da breakfast a trai tasaka komai da komai da sallama tashigo ta ajjiye tran tace,’”

__”sannunku da zuwa baki mukayine ina kwananku,’? Dakyar suka amsa ahankali tamike *MEEMAR* tace,’”

__”kikawo musu breakfast kinji,’”

“Murmushi tayi tace __”to Anty,’”

*”hafezz* ne yakashema *MEEMAR* idanshi itama takashe mishi,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_______91_95✍????*

 

 

 

*”lubhan* tahado musu breakfast takawo musu zata zauna kenan *MEEMAR* tace tabasu waje zasuyi lissafin business,’ asanyaye takoma dakinta *mahbub* shima yabita kamun acemai yatashi,’”

*”hafeez* yace __”kinyi daidai karkisake kimusu wasa domun kinfi karfin arzikinsu inbandama kaddara da rabo intake ina *mahbub* jibeshifa yayi da doguwar fuskarsa awajan,’”

*”zeeba* tabashi hannu suka tafa tace __”wlh kuwa kaddara fa komezai dameki akan auranshi keda zaman gidannan yakusan kare miki kedazaki shiga daula dajin dadin rayuwa ma dalla mance dasu,’”

__”Kawata wlh ko ajikina dama ni aini ya taimaka dayayi aurannan kunsan jarabar maitar *mahbub* kuwa? Kunga yasamu amarya ajecan aitashan romo nitakaina nakeyi inadan lallab’a *borshaan* dina ,’”

“Ihu sukasa tareda tafawa *zeeba* tace ba wannanba next mouth fa mukace zamuje umara gakuma ciki yakenan *MEEMAR*?,’”

__”ciki zaihanani umarane bazai hananiba tunda aiba cunkoso kamar aikin hajji badamuwa zamuje insha Allah inyaso Ummu nabiya mata aikin hajji taje ita,’”

*”hafeez* yace __”toh yakamata kukarani mutafi tare aimunzama daya kuma nine silar komai,’”

*MEEMAR* tace __”relax aidama dakai zamuje zanbiyama da kudina *hafeez* aikagamamun komai domun dukwata daula danashiga kaine sanadinta ai wlh bawani Abu,’” ihu suka sake sakawa *zeeba* tace,’”

__”aikuwa Kawata kin kyauta next zuwa Nina biyamai *hafeez* kaga tashi mutafi dazafi zafi ake dukan karfe maza muje muga gidannan,’”

“Dariya *MEEMAR* tayi tace __”kaddai gidanda alh yaimiki aikawarinnan ne yasamu Kawata?,’”

___*”natab’aki da aikhairi kishiya tatab’a kishiya dabakin wuta, Kawata gida kam yazo hannu yanzuma ciken takaddu zamuje kutaso mutafi aikune shaidata dama tunda kukadaine aminaina,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button