HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“Harara tawatsamai taja tsaki, *lubhan* takawo mata jus tasha ta ajjiye cup din,’ wayartace tashiga kuka *zeeba* ce kekiranta,:”

__”ya oga yawucene Kawata?,

*”zeeba* tace __”wlh kuwa toya akayine Kawata meye labarinne bani insha?.’”

__”uhm Dubai zamutafi jibi siyayyan baby shine nace zaki rakani wannan katoton shagon Na kayan baby’s musiyo abunda yadace,’”

“Ihu *zeeba* tasaka awaya tace __”Kawata gaskia kina wutafa *borshaan* yabude miki bakin aljihunshi sai facaka kikeyi kinafa wuta,’ Allah yakaimu Kawata jibin mama da Ummu zasutafi saudiya suma inyaso inmuka kaisu airport saimuma muwuce koya,?”

__”uhm hakan yayi, kina inane nakejin hayaniyar mata haka?,’”

__”Kawata jama’ar *hafeez* ne mata yakawosu ajjiya Sabon gida yakwashi sauranma yau dasafe sunyi sokoto yahada musu connection, sauran kuma Lego’s zaikaisu inyadawo, susuketa surutu a falon sama,’”

___”okey toh yanzu ni barina nayi Wanka nadan kwanta yanzu nashigo gida jibin mahadu kafafuna ciwo sukeyi,’”

“Sallama sukayi takashe wayarta tamike *mahbub* shima yamike daukeda Jakarta har daki hawayene ya gangaro kan kumatun *lubhan* dan ba’ayi mata adalci tunda akakawota gidannan koda wasa *MEEMAR* batasake shiga kichin ba tayi maganar da *mahbub* yace tayi hakuri harsai bayan ta haihu Araba girkin,’”

“Girgiza kanta tayi tashare hawayanta tawuce daki jikinta asanyaye,’ *mahbub* yanata magana amma *MEEMAR* idanunta arufe suke batada halamar kulashiba, daya isheta tace,’”

__”Malam plz kawuce dakin matarka plz ka’isheni bakaji nacema bacci zanyiba kuma kafafuna ciwo sukemun dallah jeka,’”

__”amma *MEEMAR*……………”‘

__”hold on koka fita koni nabarma dakin wannan wacce irin masiface *mahbub*?,’” aibadole saina kulakaba ,’”

“Sumsum yafita idanunshi sunzama jawur dasu tamkar garwashin wuta kanshi yayi zafi zama yayi yacigaba da makin littattafan ‘yan makaranta,’”

 

“Su Ummu da mama mahaifiyar *zeeba* sunwuce makka kasa me tsarki sukuma su *MEEMAR* suna DUBAI anata siyayya kamar bagobe kaya sukasiyo sosai kuma ingantattu tanata daukar hoton kayan tana turama *borshaan* inyace beyiba saisu sake inyace yayi kuma saisu barshi,’”

“Sungama siyayyarsu tsab sundawo gida najeria,’ cikin *MEEMAR* yashiga wata takwas,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____106_1010*✍????

 

 

*AMERICA*

 

*”borshaan* ne zaune ababban falon gidansu yanata aiki a laptop dinshi,’ mommy kuwa tana one sitter tana fuskantarshi kallonshi kawai takeyi,’”

*”gidado* yakamata ace yanzu kafitar da matar auranka kaduba kullum girmafa kakeyi amma haryanzu kakasa zab’ar macce daya dazaka aura, inbakada wacce taimakane aisaina nemama ni ko *gidado’*?

“Sunanda mahaifiyar *borshaan* take ki ranshi dashi kenan gidado kasancewar sunan yayanta *borshaan* yaci to bata kiran sunan Sam,’”

“Murmushi *borshaan* yayi yace __”mommy nikam nakusan zab’ar mata kona huta awajanki narigama nazab’a lokaci nake jira kawai mommy saina gabatar muku da’ita,’”

__”aikuwa *gidado* danafi kowa jin Dadi wlh wacece wannan ina take kuma menene sunanta ?,’”

“Dariya *borshaan* yayi __”mommy sunanta *MEEMAR* a najeria take da zama bakigantaba mommy she’s beautiful beautiful,’” ????

*mommy* tace __” *MEEMAR* suna me Dadi kuwa muga hotonta inkanadashi ,’”

“Dasauri kuwa ya nunama mommy hotunan *MEEMAR* mommy takura mata idanunta tayi shiru tana nazari,’”

__”anya kuwa wannan yarinyar *gidado* kundace kuwa, fadamun wanne gari take sainasa aimun bincike akan tarbiyarta dakuma nasabarta domun bazai yuyu kakawo mana Mara tarbiyar arzikiba tashigo family dinnanba kasan mahaifinka babban mutunne akasarsan Abu kalilan zai iya b’atamai sunanshi,’”

___”relax mommy aibazan zab’i macce Mara tarbiyaba nasan matsayin Dad ai wannan yarinyar inasanta mommy kuma tatab’ayin aure bazawarace fa,’”

___”whattt? impossible bazawara zaka aurafa kace *gidado , have u lost ur mind kasan memake fada kuwa bazawara kace zaka aura kakowata family dinnan??? never, this is rubbish,’

“Kallonta yakeyi cikin lallab’a danyasan halin mommy yace __”mommy menene aciki aiba haramun bane auran bazawara ita nagani kuma ita nakeso in da gaske kinasan kiga nayi aure mezai hana ki amshi duk macce dazan kawomiki hay mommy?,’”

__”zancan banzama kakeyi wlh bazaka auretaba *gidado* ni inada wacce zanbaka inkakasa samun budurwa amma bazaka tab’a auro bazawara kakawota family dinnanba,’”

“Sauke kanshi yayi kawai daman yasan za’ayi hakan da mommy, kanshine yasoma Sarawa yasandai babu abunda zai hanashi auran *MEEMAR* saidai in mutuwa yayi,’”

__”tobarima kaji wlh babu kai babu ita dagayau karka kuskura kasakeyin waya da’ita nafadama kenan inba hakaba I will definedly deal with u,’”

*DAD”* Wanda yadade atsaye yana sauraransu yace _____” lallai hajia Ashe auran bazawara bakyaune zaki fadamun awanne hadisin hakan yazo kukuma awacce ruwaya aka baiyana hakan?,’

“Shiru tayi tasauke kanta kasa *borshaan* yayi murmushi , DAD yakaraso gabanta,’”

__”dake nakeyi hajia, Ashe bakyaso yarannan yayi aure kenan tunda yanuna miki yarinyar dayakeso amma kince bazai auretaba sabida kawai takasance bazawara kawai *gidado* ai kyakykyawan koyi yakesanyi da annabi (s a w) shine kikesan hanashi akan wanne dalili dakefa nakeyi?,’”

__”haba Alh yazaiyi yacemun wai bazawara zai aura haka kawai fisabilillahi fa.’”

“Murmushi yayi yace __”zauna hajia ta,’ zama tayi yadingayi mata nasiha tareda jawo mata aya yana fassarawa jikintane yayi sanyi tace,’”

__*”gidado* Na amince ka aureta,’”

“DAD’ yace __”meto ake jira *gidado,* iyayanta basusa lokaci bane,:”

__”eh daddy basusaba tukunna sabida ciki gareta shine sukace abari ta haihu tukunna sai asan yadda za’ayi,’”

__”ciki kuma *gidado* to yazatayi da yaranda tahaifa kenan kuma?,’”

__”mommy nidai inada ra’ayin rike yaron bawani Abu bane ai karki damu,’”

“Dad yace __”Allah yaimaka albarka duk abunda Allah yayi mekyaune ai bawani Abu ko hajia?,’”

“Mommy bayanda zatayi tunda sunnace kuma Dad ya kashe mata jiki da wa’azi,’”

__”bakomai Allah yakaimu lokaci Alh,’”

__”toh Ameen *gidado* cigaba da aikinka kaji,’”

“Kaikawai yafaga musu ciki suka wuce,’

“Ihu yasaka tareda cewa ___”yesssss yessssss,’ shiyasa nakesanka Dad sosai,’ aikinshi yaci gaba dayi yanata murna,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____*111__116✍????

 

 

 

“Su ummu anje ansauke farali sundawo lfy Ummu takarayin Kyau tayi kiba sosai kudi yazauna musu sosai *MEEMAR* tawadatasu da komai, shiyasa sukrbin umarninta duk abunda tace yazauna dole abi,’ kudi kenan masu Gidan rana ????????

*MEEMAR* tana gida Dana zaune da rusheshen cikinta Wanda yashiga watan haihuwa koyau ko gobe,’” *zeeba* ce tazo gidanta suna zaune suna lissafin abubbuwan daza’ayi nasuna,’”

__”kingadai anriga anfitar da ankon sunan kawayanmu Na Dubai sokoto maradi dukzasuzi, hardadu *hajia hajara* da *hajia ismuha* da *hajia sadeya,* da *hajia Aisha,’* nacikin AMARA KIRJIN BIKI hardasu Na gaiyato domun kinsansu dasan zuwa bidi’a,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button