HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“Dariya sukasa *MEEMAR* tace __”Kawata bakida dama wlh to sai maganar sabeniyars kuma ayi list sai aje asiyo atanaji komai da komai dinkinama telan yace zaigama gobe za’asa a jirgi akawosu,’”

*zeeba* tace __”Kawata kidubi yanda naketa kiba abun har yasoma damuna kidubifa kibata gashi nacema Alh zanyi sleeming yace bai yaddaba yafisan macce me kiba, sabida kinsan ina rakashi miting to wai ina dagamai aji sabida kinsan ita matarshi ‘Yar kauyece ba ilimi ga rashin kwalliya ga rashin wayewa gata ladan noma aikinga abun yaimata yawa itakam,’”

“Dariya sukasaka tareda tafawa sunata tsara yanda abun zai kasance musu saida daddare tukunna *zeeba* tawuce gidanta,’”

*lubhan* kuwa wunin yau cir batada lfy tanata amai dataje asibity akasanar da’ita ciki gareta nawata daya,’ tanata murna akwance dai tawuni cir,’”

*”mahbub* ne yayo sallama yashigo da sallama bakowa afalon dakin *MEEMAR* yasoma shiga, yasameta tanata dan yatsuna,’ dan tuntuni mararta taketa danmata ciwo ga bayanta yarike mata,’ takauda kanta gefe,’”

__”yadai *MEEMAR* ko nakudar tazone naga kinata yatsina kozamuje asibity ne?.’. Dukyabi yarude,’”

__”aa nagode zaka iya tafiya,’ tasake kauda kanta tanadan cijewa,’”

“Ledar hannunshi ya ajjiye mata guda daya cikeda kayan fruits yasaka kanshi yafita,’”

“Dafe cikinta tayi tanadan nishi ga bayanta yarike gashi tanaji ruwa nazubowa daga kasanta,’”. Durkusawa tayi akasa tana nishi dakyar tadauko wayarta tashiga kiran *zeeba*,’”

__”washh Kawata kizo kikaini asibity wayyo zan mutu,’”

___”toh toh Kawata ganinan zuwa yanzu,’ dasauri tamike tana zura doguwar Riga akan kayan baccin jikinta abban rumaisa yace,’”

__”yadai naga kamar fita zakiyi kiduba agogo fa?,’”

“Harara tazuvamai tace __”Kawata zankai asibity zata haihu kaga kuwa ko karfe nawane yazama dole inje,’” Jakarta tasura,’”

__”aa *zeeba* ita batada mijine dabazaikaitaba dole saike?,’”

“Tsaki taja __”mtwwws saikayi maganin abun ai,’ tasaka kanta tafice abunta,’”

*”mahbub* yana shiga dakin *lubhan* tasanar dashi abunda take ciki yadinga murna yana godema Allah,’ saidai tanata amai itama *mahbub* dukyabi yarufe,’”

*zeeba* takaraso ahankali tadaga *MEEMAR* suna tafe ahankali dakyar take daga kafarta harsuka fita tasakata amota tadawo aguje tadauki kayan bebia da jakar *MEEMAR*,’ suka wuce fuuu sai hospital,’”

“Suna karasawa aka amsheta da gaggawa kasancewar tanada fial a asibityn labour room akashiga da *MEEMAR* itakuma *zeeba* tanata zurga zurga awajan,’”

_tohfa anzo wajanfa *MEEMAR* anshiga nakuda kudai kubiyoni,’”_
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____116__120*✍????

 

_barkanku da Safiya masoyana hakika inata ganin sak’onninku wandama harsunmun yawa tsabar yawan masoyana, abunda zanje muku shine nagode nagode Allah yabar kauna,’_
_daga me muradinku Badiat Ibrahim,’_❤????????????????????????????????????✍????

 

*zeeba”* takira Ummu tasanar dasu me’ake ciki , aitake suka kamo hanya,’ wayar *borshaan* tasoma kira,’”

__”hello my beauty yaya akayi kashe inkiraki mana,’”

___*”zeeba* ce kawarta anshigar da’ita labour room, yanzunnan tasoma nakuda,’”

“Dasauri yamike arude kuma yace __”yanzu zanyi buking jirgi nanda awa daya zantaso dasafe zankaraso amma yaya jikinta *zeeba* nashiga ukuna?,:”

__”relax *borshaan* bakomai insha Allah zata haihu lfy saika iso kawai bye,’”

“Tana kashe wayar saigasu Ummu da *zabreena* duk arude suke sunyi jigumjigum tareda zuba tagumi,’”

*”mahbub* kuma yamike yace __”bara Na leko antynka nagani dannaga kamar batajin Dadi ,’”

__”toh kila ko nakudace tazo maza dubota,’. Atsanake yafita harzuwa dakin *MEEMAR* bata ba dadilinta,’ ga kayan bebias anwargaza takota ina,’”

__”ha’a to ina *MEEMAR* tashiga daki duk a hargitse haka?.’ Wayarshi yadauko tareda soma kiran layin *MEEMAR* aikuwa *zeeba* tana ganin wayar taki dauka Sam,’”, layin *zabreena* yashiga kira data dagane tasanar dashi a asibityn dasuke,”‘,

“Aguje yafito tareda komawa dakin *lubhan* rigarshi yashiga zurawa tamike __”lfy naganka a hargitse?,’”

__”asibity zanje *MEEMAR* zata haihu sunama asibity kinga bansanma ankaitaba wlh Goya *tasmeen* mutafi maza dan Allah,’”,

“Batareda musuba tashiga tadauko *tasmeena* tagoyata dukda batajin Dadi agagauce sukahau mashin fuu sai asibity,’”, *zeeba* hararar *lubhan* taketayi karasawa tayi gabanta,’”,

___”malama bani yarinyar bayanta ko,’ ke *zabreena* maza zoki goyamum diyata ,’”. *lubhan* takalli *mahbub* yadaga Mata kai halamar ta kunceta,’” kunceta tayi Tamika musu,:”,

*”MEEMAR* kuwa ana labour room anatacin kwakwa inbanda nishi da zufa babu abunda takeyi,’ ????,’”

__”nose din dake kanta tace __”madam yakamata kidan dage kiyi nishi sosai kan baby yana dabda fitowa inkinji yana tahowa kiyi nishi dakarfi,’”,

“Kaikawai *MEEMAR* tadaga idanta nafitarda hawaye nose tana share mata zufa *(taji maza dan karannan. ????)*

“Dataji kan baby’n nazuwa aikuwa tarike karfen gadon tadakarkara tayi nishi aikuwa saiga bebian yafado,’ nose din tabama, dayar ma’aikaciyar bebian,’”

__”maza akyara baby,’” bara nakira Dr yaimata dinki danta karu kadan,’” sannu madam sannu,’”

“Fitowa tayi dasauri aikuwa su *zeeba* sukayo kanta __”nose lfy yaya tasauka kuwa?,’”,

“Murmushi tayi __”congratulation tasamu ta haihu ansamu baby girl saida itadin tadan jigata,’”. Tana kawowa nan tawuce da Dr tadawo suka wuce,:”,

“Nansukuma suka shiga murna *mahbub* hannu yadaga yanayin hamdala ga ubangijinsa,’”

“Anmata dinki sannan aka kyarata akafito da’ita dakin hutawa, nan akabasu izinim shiga suganta kamun akawo baby,’”,

“Tana kwance ana kara mata ruwa bacci takeyi abunta *mahbub* yakarasa kusada gadan,’ yanata kallon *MEEMAR* Ummu tace ___”ikon Allah kenan Allah mefitar da bawa ajikin bawa, haihuwa kenan,’”,

“Nose ce tashigo daukeda kyakymyawar baby a hannunta tasha saitin pick mother care tsadadden gaske,’ bakinnan Na yarinyar pink kamarta daya da *MEEMAR* tamkar kara aka tsaga,’ amma irin farin *borshaan* ne tadebo dan farace tamkar baturiya,:”

“Nose tamikama Ummu bebian,’ bismillah tayi tareda amsar bebian tanata murna adda’a tayima baby tatofa mata tace,’”

__”Allah yaraya wannan yarinya sak *MEEMAR* ungota *mahbub* kaganta,’”,

“Dasauri yamika hannu ya amshi baby tareda rungumeta kiran sallah yayimata a kunnenta tareda sumbatarta,’”

“Kowa yadauki yarinyarnan sannan *zeeba* ta kwantar,’ da’ita tace __”Ummu kutafi gida kuyi bacci asubama tagabato nizan zauna da’ita nasanma gobe za’a sallamemu,’” *mahbub* kasata takyara mata daki kamun mudawo,’”,

__”toh *zeeba* mungode yaya za’ayi da kudin sallama to goben?,’”

__”zanbiya kudai kutafi kawai,’”

“Sallama sukayima *zeeba* sannan suka wuce gida,’”

*zeeba* tazauna akujera *MEEMAR* kuwa baccin gajiya taketayi,’”

“Da asuba tafarka ahankali tabude idanta tajuyo taga bebian akusa da’ita,’” tajuyo taga *zeeba* azaune tana bacci,’”,

“Daukan baby tayi tareda kankameta tanajin wani kaunar Baby naratsata wasu siraran hawayene ya gangaro akumatunta Wanda itama batasan silar zubowarsuba,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button