HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“Tsugunnawa yayi yashiga bata hakuri yarike kafafunta yana kuka __”inasanki ina kaunarki bazan iya sakinkiba wlh bazan iyaba to akan wanne dalili zansakeki mekikaimun dazan sakeki *MEEMAR*? Bazanfa iyaba kima janye,’”

__”kai kaji wlh wlh allah kenan innasake amsa sunan matarka shegiya nake saika sakeni nagaji bana sanka,’”

“Kuka tasaka yana kuka tana kuka yace __”meyasa zan sakeki nifa bazan sakekiba *MEEMAR* saidai kiyimun duk abunda zakimun,’”

“idanta taruntse tace __” inkana kaunar uwarka da ubanka indai kacika dan halak wlh saika sakeni saidai inba namiji da macce bane suka haihefaba,’ kasaka idanka acikin nawa ‘Yar hauce dakake ganina cikakkiya kasakeni Malam……..’”

“Hannu yasa yakwada mata mari idanshi Na fitarda hawaye kuncinta tadafe yace __”nikike fadama magana haka *MEEMAR*? To zannuna miki nidan halak ne kuma macce da namijine suka haifeni ni *mahbub* nasakeki saki biyu,’. Dasauri yatsugunna yarubuta mata takaddar sakinta,’”

“Dariya tasaka tana kuka tana tafawa tace __*”mahbub* kahadu kacika haka nakesan namiji me xuchiya kaburgeni yau ranar murnace agareni sosai I have to celebrate,’”

“Kayanta tashiga hadawa azuchiye yafita agidan fuuu,’”

*zeeba* ce tashigo __”yaya abun nema yasamu kuwa?,’”

__”sosaima ai dolenshi ammafa nasha mari amma bashshi bonus ne tunda yasakeni ai kinga mutafi Kawata gida sauran kayan akawomun daga baya,’”

“Kayan bebia sukadauka da sarkokinta sai akwati daya nakayanta tace __”bari kigani Kawata mezanyi mutafi,’”

“Fitowa sukayi sunata salati *MEEMAR* tanata kuka tana sambatu menayima zaka sakeni daga dawowata *mahbubz*?:”

“Aitake akadau salati ana mamaki ahaka sukayi ficewarsu daga Gidan kaitsaye sukabar wajan,’

‘Yan uwan Ummu suma suka biyo bayanta dangin *mahbub* kuwa basuji dadiba Sam *lubhan* jikinta yayi sanyi ahakadai taron yawatse,’”

“Tundaga mota *MEEMAR* tadauki takaddar sakinnan ahoto taturama *borshaan* kiranta yayi sukadinga murna kuka tasakamai yadinga rarrashinta sunyi sallama gobe zaizo kamun yawuce america ahaka suka karasa gida,’”

“Ummu tanata waye waye tanasanarda kawayanta *MEEMAR* ta haihu, kawai tajiyo sallamar kallon *MEEMAR* tayi taga idanta sun kunbura tace,’”

__”ke lfy meya faru ubanwaye yatab’aki?,’”

*zeeba* tace __”uhmm wai abun mamaki *mahbub* yasaki *MEEMAR* sabida bayasan business dinda takeyi,’”

__”yasaketa sabida bayasan business shine kekuma kike kuka, inbandama kaddara da rabo inake ina *mahbun*? shidin banza dallah share hawayanki kuwuce daki abunku yayima kanshi wlh ko ajikina wanine zaizo kuma Na tabbata Wanda yafishi,’” Ummu tadinga zage zage,’”

“Daki suka shiga tareda tafasa sukasa dariya ___”sabuwar bebia wacce tazomun da sabuwar rayuwa Kawata sai abunda nakeso zansamu awajan *borshaan*,’”

*zeeba* tace __”wannan gaskia ne Kawata kedai aci gaba da gashi,’”‘

*THIS IS JUST THE BEGINNING,”*

*LOVE U OLL ❤????????????*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____141_146*✍????

 

 

 

 

*AMERICA***********

“hajian *borshaan* tana zaune itada kawayanta anata hidimar biki ankyara Gidan komai sabo akasamasu gida yafara ciki da jama’ar biki,:”

__”waini hajia tafisu kikace yarinyar da *GIDAD’O* zai aura a najeria take dazama sanadin aikinnan dayadingayi kwanaki a najeria shiyasa suka hadu ko?,’”

__”wlh kuwa hajia lallai hakanne elh muma kwatsam mukaji labarin aurannan daga bakinshi *gidodo* nida banma yaddaba wlh saida Alh yadingamun fada yanamun nasiha shinefa harna yadda,’”

“Tafawa sukayi tareda saka shewa irintasu ta hajiyoyi tace ___”toh yazakiyi haka Allah yaso saidai atayasu adda’a kawai ,’”

___”bakiga tantsamemen gidanda aka basuba anan zasu zauna aciki naso ace anan zasuzauna inringa ganin dukwani shige da ficensu Kawata kinsanni badama,’”

“Hajia lallai tace __”nasanki hajia badama kam, toh inadai fatan ansanardasu hajia zinaru da hajia fanna sabida gobe susamu halarta ko?,’”

__”nasanarda kowa dan dukwanda zaizo bikinnan jirgin yau zasushiga nadare gobe dasafe sushigo hardama dangina da dangin Alh duk gobene ai gidannan bamasaka tsinke ina fada miki,’”

“Moses ne yashigo tareda tsugunnawa da harshen turanci suke magana,’*

“Madam ankawo kayan abincin komai da komai ansaka a store shine nace barana fada miki,:”

__”gud moses, aje akyara sunaman dasu kajin duka asoyesu da sassafe gobe zakuyi girki , u can go,’”

“Yamike yawuce hajia khadija beebee tajuyo tace,’”

___”hajia Ashe hajia baraka batasamu ankonba tabani kudintafa insiya mata awajanki kingama nasamu hira niharnama manta,’”

__”aibadamuwa inzakitafi nabaki ammafa kinsan adinke yake zatakaro kudi fa,’”

“Dariya sukasa anata hira manyan hajiyoyi kenan,:”

“Ta bangaran *’borshaan* kuwa shima yana cikin abokansa anata shirin biki kanshi dukyadau zafi jibi zasu wuce najeria dukkansu domun fara bikin ankon malum malum sukayi Na waganbari ash colour mashegen Kyau dan metsadar gaskece waganbarin abunka da babbar harka,’”

 

*najeria************

“Amarsu ta ango anata zuwa airport kwaso kawayansu tareda kaisu hotel bazama sunata hidima sosai ,’”

“Hajia Zainab tace __”Kawata bakiga yadda kike haskawaba tamkar tauraruwa asararin samaniya kinata zamani Kawata gaskia kina wuta,’”

“Hajia ismuha tace __”nufada banma ganetaba tsabar yadda tahadu dayawa fatarta tasake wani murjewa sosaifa,’”

*”hafeez* yace __”ahh aidole taita sheki k’adangarun bariki sundaure mata gindi dole kuganta haka duniya tabata wajan zama,’”,

“Dariya sukasa *zeeba* tace __”rayuwar yanzunce saida dabara wlh Kawata inba wannan hanyar kabiba wlh kana ganin Abu zaifi karfinka kanaji kana gani,’”

“Hajia hajara tace __”Toni kungasu khalifa da Mariya wlh yarannan dukba Na mijina bane uban yaran yananan babban dan majalisane bakuga yanda yake shagwab’aniba da nera sabida yanasan yaranshi shikuma *muftahu* yananan shima yana kafafa aisu khalifa yaranshine nankuwa baisaniba ba aikinshi bane,:”

*MEEMAR* tace __”jamuje Kawata Gidan biki saida ado,’”

“Hajia hajara tace __”itakuma lahira saida Hali Kawata, nikaina bansan iya adadin ‘yaran mata da *muftahu* yalalataba dan inyatafi Lego’s saiyashare sati biyu kunsandai direbobin manyan mota sai’a hankali mafi yawancinsu ‘yan iskane shiyasafa ni banajin tsoro Sam,’”

*”hafeez* yace __”kunga kutaso musamu aje saloon dinnan kuwanke kai kuyi abunda zakuyi domun Alhazaina zasushigo anjima ad’anje a gaisa musamu abunda zamu sama wadanda zamu baro acan mubarosu kutaso me saloon saikirana sukeyi,’”

“Ihu sukasa tareda tafawa aikuwa bashiri suka sakko kasan hotel din mota uku sukayi sai wani hadadden shagon saloon gari guda metarim ma’aikata maza da mata,’”

“Saloon akashiga yimusu anata hira ana shewa ,’ basuwani Debi lokaciba suka fito daga shagon wayar *hafeez* Ce tashiga ruri dasauri yadaga,’”

__”honourable honourable da girman kujerarka ranka shidade kardai harkun k’araso?,”

“Daga wayar akabashi amsa __”eh munkaraso *hafeez* akwai hajane akasa zamu samu mu shiddane,’”

“Ihu yayi tareda tallafe kirji irinna ‘yam daudu yace __”nikuwa nakeda hajoji zuka zuka honourable zankawosu su shiddan kamar yadda kabukata saidaifa banda kwanan gida biki mukeyi munada event nadare ranka yadade mekace?,”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button