TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

__”to badamuwa muje din yazanyi,’”
“Suna tafe sunadan tab’a hira harsuka karaso daidai kofar gidansu *zeeba*”,
__”kagama anan zan sauka yayi,’” tsayawa yayi ta sauka tareda mikamai gudar Dari tawuce kaitsaye zuwa cikin gidansu *zeeba* gidane irin Na hayarnan katoto Wanda kowa da shashenshi baruwan kowa da kowa,’”
“Kaitsaye tawuce shashen *zeeba* da sallama tashiga cikin falon wasu hadaddun ‘yanmata tagani azaune suna kallo su uku,’”
__”sannunkufa *zeeba* tana cikine?,’”
“Daya daga cikin ‘yanmatan tace __”kishiga tana ciki sannu da zuwa,’” wucewa tayi uwar dakar *zeeba* samunta tayi tana waya tanata dariya, *MEEMAR* tasamu waje tazauna tana kallon kawarta *zeeba*
__”aa Alajina aikanunamun kafisan matarka tunda kadauketa kuka tafi Dubai Alhalin inada raina yaya bazanyima kukaba, uhm kasanfa inaji dakai,’”
“Daga cikin wayar yace ___”come on *zeeba* Darling wlh kinfita sau dubu neza’ayi da saude?, ladanfa nomace wlh matsawa tayi dole dole sai taje, kekuma danace kishirya kitawo saikikacemun mijinki nagari shiyasa amma ina roko ayafemun uhm,’”
*zeeba* tace __”aishekenan Alhaji Na Allah dai yadawomun dakai lfy kabari muyi waya to anjima aminiyata ce tazo nabarta azaune,’”
__”toh toh gimbiya sarautar mata saimunyi waya take care,’
“Bakinta tatab’e tareda kashe wayarta dariya tasakama *MEEMAR* suka tafa,’”
__”aa Kawata wannan kashe murya aisaiki susutashi,’”
*zeeba* tace __”kedai bari manyannan saida haka inba hakaba bamecin kudadensu wlh saida dabara,’ toyaya akayine ya shirye shiryen tafiya,’”?
__”uhm munatayi Kawata wanne magani zansha kuma bayan Wanda nadingasha harfa ciwon Mara nadingayi sabida karfinsa wlh dan gaskia mekyaune nikaina inajin sauyi ajikina,’ Kawata wasu tsula tsulan kyawawan ‘yanmata nagani afalanki suna zaune suwaye?,’”
__”hahaha Kawata bakida dama harsuka kaiki Kyau?, wlh *hafeez* ne yazo ya ajjiyemunsu yaje yakamama direbanda zaitafi damu hotel sukuma ‘Yan matannan Gombe sukayi zasuje ganin wasu ‘Yan majalisu,’ biyun ‘yanmatane dayar kuma Matar aurece yaranta biyu,’”
__”ikon Allah kawata ashe abunda akeyi agari kenan ba ‘Yan matanba ma matan auranba kowa Ron’s?,’”
__”zauna nan kekinayin Abu tamkar baki tab’a zaman class ba saikiga macce mijintama baida aiki amma ita tana hawa manyan kaya mafi yawanci wannan hanyar sukebi wata kiganta jazur kamar tsada taji kayan kudi wlh inkikaga mijinta almajirima yafishi,’”
*”MEEMAR* tace ohh mazajan mu abun tausayi *zeeba*’”
“Zabura *zeeba* tayi tace __”inji ubanwa mazajan mu abun tausayine. *MEEMAR* inmafa bacci kikeyi u have to wakeup and Shane ur eyes,’ kekikasan abunda suke aikatawa insun fitanne,’ ke rayuwa sirrice kawai,’ ga maganin shanye mutafi kasuwa,’”
“Karb’a *MEEMAR* tayi tareda kafa kanta tashanye sannan suka fito,’”
__”ammm Hafsat idan *hafeez* yazo kicemai munfita kasuwa da *MEEMAR* kukullemun kofar kawai makullin yana jiki natafi da ‘ya’yan makullin,’”
__”shikenan anty munfa gode sosai,’ wucewa sukayi tareda ficewa sai kasuwa,’*
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????
*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*
*page_______11_15✍????*
“Wani hadadden *boutique* suka shiga Wanda *zeeba* take siyan kananan kaya hadaddu,’”
__”barka da shigowa hajia bismillah ga waje kuzauna,’”
“Zama sukayi __”barka da kasuwa Malam Isa ya kasuwar dai?,’”
__”toh hajia saidai godiya kawai meza’a Baku nasha fanta ko coke?,’”
__”uhmm banu fanta din dai me sanyi,’”. Aguje yafita yasiyo musu sannan yadawo ,’ yashiga tsab’o musu hadaddun kananan kaya sunfi kala ashirin ko wanne da mahadinsa,’”
__”inaga iyakar asalin masu tsadar kenan designa ne kayan hajia,’”
__”toh babazai gagaraba ,’ tasoma daga kayan tana yabawa dan sunhadu sosai yahada colour’s masu Kyau matchwat colour’s,’”
__”toh Malam Isa fadi farashinsu muji amma kafinnan kayan bacci mukeso hadaddu kamar guda biyar zaka karb’o mana awajan makocinka,’”
__”toh hajia nakine kona wannan hajiyar ne?,’”
__”ohh natane Malam Isa,’
__”to badamuwa, dasauri yafita danyaje yakawo musu *MEEMAR* tace,’”
__”Kawata kayanfa sunyi yawa tsada zasuyi sosai amma sunyi Kyau over,’”
__”Kawata bazai gagaraba kina dawowa zaki biya kudin keda zaki dawo a Hajiya,’”. Dariya sukasa,’”
“Dawowa yayi da rigunan baccin,’ __”gasu sunyi ko Hajiya?,’
“Karb’a tayi tana dubawa tace __”sunyi nawane kudin dukka harda Na kayan naka?,’”
__”toh hajia rigunan baccin dubu biyarne saikayan kuma dubu ashirin kinga Yakama ashirin da biyar,’”
*MEEMAR* tace __”wadannan ‘Yan kayanne dubu ashirin Malam?,’”
__”hajia kenan duk inda kikasa kayannan sai yance kinsan kaya designa nefa hajia,’”
*”zeeba* tace __”rabu da’ita kaji Malam Isa ga kudinka,’ tamikamai yakirga,’”
__”suncika hajia nagode,’ aledar ashagon yasaka musu*MEEMAR* ta amsa suka fito kasuwa suka kutsa sukaita siye siye turarukane Maya mayaine dasu kayan makeup sannan suka shiga adaidaita sahu,’”
__”Kawata kudindafa aka kashe sunkusa dubu Dari har Nawa zansamone haka wai?,’”
*”zeeba* tace __”wayasan uban Kare?, nikaina bansan Nawa zaki dawo dashiba abunda nasani shine koda dubu Dari Nawa muka kashe zaki biya harki loda kudinki a account,’”
*”MEEMAR* tace __”kudin dayawane haka,’”
“Dariya *zeeba* tasaka tace __”aike metsadace zakizo kibani labarin yanda gayan zai haukace miki ya like miki Kawata,’.
“Adaidaita sahun yasauke *MEEMAR* daidai kofar gidansu Ummu tasauka,’”
__”toh Kawata saizuwa goben inmun hadu ko?,’”
__”eh Kawata karfe bakwaifa taimiki a amadu bello way plz,’”
“To kawai *MEEMAR* tace tareda shigewa GIDAN daidai ana kiran magrib,’”
___”yanzu dan Allah *MEEMAR* saiyanzu zaki dawo dayanzu kuma *Mahbub* yarigaki zuwafa kezakice kasuwane tunsafe sai yanzu?,:”
__”kai ummu siyayya nayifa kuma dayawa shiyasa ga kasuwa dab’ata lokaci ni gidama zantafi insamu indaura abinci,’”
__”aa *zabreena* tayi abinci daku gashican acikin kula saiku tafi dashi ai,’”
__”Allah sarki ‘Yar kanwata aikuwa ta taimakeni sossi,’ ina sukayine Ummu?,’”
__”sunje GIDAN Kawar *zabreena* din tuntuni,’”
“Sallamar *Mahbub* sukajiyo shigowa yayi tareda zubewa agaban Ummu yana gaisheta da fara’arta ta amsa yaimata yajikin,’ sannsn *MEEMAR* tadauko kular tabama *mahbub* yaima Ummu sallama yafita,’”
__”kibamu wani Abu mana *MEEMAR* kinga kayan abincinmu yakusa karewa kuma babu kosisi wlh a hannuna,’”
__”to Ummu ga dubu ukunnan kuyi maneji kamun indawo kwana uku zanyi ai,’ Ummu tasaka hannu ta amsa tana godiya *MEEMAR* taimata sallama tawuce.’”
“Mashin din tahau suna murmushi yace __”sorry kinata jirana ko? Wlh kuma wayata ba kati shiyasa bankiraba nadanje kasuwa nayi aikine nasamo miki kudin motarki,’”
“Tashafa bayanshi tareda kwanciya abayan nashi tace __”nima nayi tunanin hakan shiyasa banma kirakaba,’”
__”irin wannan muryar aisaikisa mufada katuwar kwata ina tuki kinamun shagwaba harda kwanciya abayana,?’”
“Dariya sukayi dukkansu sunata hira harsuka Isa gida,’ gaba wuta,’ ga wayarta takusan mutuwa,’”
“Ahaka suka shiga dakin lanta *mahubu* ya kunna sannan itakuma tashiga kicin tadauramai ruwan wanka a risho sannan tadawo tahau cinyarsa,’”