HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

__”uhm *mahbub* ko Allah yaraya yarannan sannan kasani zantafi da *baby hibbaan* kaikarike rike *tasmeen* Allah yarayasu duka yara nawane sukema tasowa basusan iyayansuba bakuma abunda yasamesu aure bafashi saidai kajira goron gayyata ,’

“Tasaka hannu ta amshi *hibbaan* tareda shafa fuskar Z
*tasmeena* tace __”kidinga karatu sosai banda rashinji kinjiko mamana?,’”

__”Momy nima zanbiki kinji?!’”

__”rufamum asiri kidauna agidan ubanki sai anjimanku,’ tayi wucewarta ciki hawaye yashare yafita agidan yanata waige itakuma takoma sukaci gaba da zab’an anko ,’”

“Dubai sukaje tareda siyo kayan cin biki anan akahada *MEEMAR* da hadaddun magungunan mata wadandama bamudasu anan gida najeria fatarta harwani santsi da sheki takeyi tasakeyin Kyau ,’”

“Sundawo akaci gaba da hidindimun biki daga dukka b’angare biyun dan daga gidansu *borshaan* biki suke hadawa meraida motsi,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____146_150*✍????

 

_hakika nibanida wata kalma dazan iyayin amfanida dashi wajan godema masoyana saidai ince Allah yabarmu tare acikin kauna, sakonninku yanata isowa gareni murna sai lullub’eni yakeyi_
_I love u oll_????????❤????????????❤

 

“Su *MEEMAR* suna shiga gida sukaga gida yacika makil da ‘yan Uwa anata girki, aikuwa suna shiga kallo yadawo garesu, *zabreena* ce takaraso da *baby hibbaan* a hannunta tanata kuka,’”

___”aa aa my love kuka kiketayi bazakibar Momy tahutaba haba love,’” amsarta tayi suka shiga cikin Gidan tareda kutsawa cikin mata dakin Ummu suka wuce canciki suka zauna,’”

” madara *MEEMAR* takeba *baby hibbaab* sunayi suna hira,’

__”Kawata kumbo night dinnan karfe nawa wai zamu tafine,?,

*”MEEMAR* tace __”zuwa takwas dai dukwani Wanda zashi sunkarasa wajan mukuma sai karfe Tara saimu muce , karfe shadaya ko shabiyu atashi shikenan,’”,

__”wlh dama nima haka nace bara nakira masu makeup dinnan insanar dasu lokacinda zasuzo,’”

“Wayarta tasoma daddannawa takara a kunnenta,’”

__”hello madam *zeeba* ke magana naceba? Karfe takwas zaku karaso aima amarya makeup da kawayanta plz madam karku b’ata mana lokaci,’”

“Daga wayar akabata amsa __”badamuwa hajia zamuzo takwas daidai karku damu saimunzo kawai,’”

__”okey thanks ma saikunzo ba bye,’” takashe wayarta tasake Kiran masu decorrection,’ din hol suma tayi magana dasu,’”

__”kai Kawata wlh dukna gaji sosaifa baradai naje nasakeyin wanka rikemun *baby hibbaan* infito,’”

“Amsarta *zeeba* tayi *MEEMAR* tashiga toilet tayo wanka taredayin wankan magani, kana tafito kwalliya tayi tacakare da wani green material hadadde me fararen duwatsu dinkin yahadu *zeeba* takafa mata dauri tawatsa kwala kwalai awuyanta da kunnenta da hannunta take tasoma daukar kamshi,’”

“Ummu ce tashigo __”auu Ashe kundawo *MEEMAR* kizo ‘yan uwan abbanki sunasan Ku gaisa tuntuni sukazo anata nemanki,’”

__”toh Ummu ganinan zuwa yanzu,” tana fita *zeeba* tayafa mata gyale milk colour hadade tabata takalmi milk tayi mugun Kyau ahankali tafito tsakar Gidan,’”

“Habawa nanfa akashiga kallonta dantafito a asalin hajia ahankali tayi sallama tashiga dakinda suke tareda zubewa ak’asa agabansu,’

“Cikin fara’a suka amsa goggo Amina tace ___”ai tundazu mukazo akace kunje dauko kawayanku,’”

__”eh hakane goggo, ya hanya,’?

__”alhamdullah, toh *MEEMAR* saidai hakuri kinga Gidan wani zakije kuma ba kasarnanba kinga anceda *hibbaan* zakitafi to dan allah ayi hakuri sosai domun Dole zaman zai bambamta da Gidan mijinki Nada dan Allah kidaure kixauna Gidan mijinki lfy karki sake wata b’araka tashiga tsakaninku kinsan yanzu munafukai sunan zasuita zuba idanu suka shima yasakeki kinfito saikiga anacewa laifinkine sai ashiga kirga miki aure kina yarinya karama kinga badadi *MEEMAR* kinutsu kilura sosai,’”,

“Sukaita mata nasiha yamutse fuska taketayi saida aka kira magrib sannan suka barta nanma dangin Ummu suma suka daura sukaita mata nasiha kala kala,’”

“Tamike dasuka sallameta tace __”kushiryafa yanzu domun anayin isha za’a tafi kowa yashirya,’”

“Fitowa tayi takoma daki tasame su hajia hajara harsun dawo sunata hira sunata shewa,’”

__”kai mezan gani harkun dawo kenan har anyi this tin kenan, amma kunyi saurifa yaya?,’”

*hafeez* yace __”kwarai kuwa ko wacce tatashi da dubu Dari uku uku kinga mesuka rasa ko manni zasuyi ai,’”

“Dariya sukasa tareda tafawa hajia Zainab tace __”mazan sunhadu sun iya aiki sosai,’”

*zeeba* tace __”abun ba sauki kufara wanka dai kamun lokaci yakure mana,’”

“Aikuwa nansuka soma wanka suna saka kaya,’ ankone ajikinsu ankon wani danyan lace orange ne jikin lace din saidan fulawowi milk colour sunyi mugun Kyau sunsha gwala gwalai,’”

“Masu makeup ne suka karaso, motocine awaje sunzo kwasar iyaye *zabreena* ce tashigo tadauki *baby hibbaan* suka wuce ankwashi kowa gida yarage dagasu *MEEMAR* ‘yan tsirarin tsufaffin dabazasujeba,’”

“Amarya tasha gauwn hadaddiya nawani net meruwan pitch colour dinkin yazauna ajikinta sosai tahadu haryagaji da haduwa rosial akadaura mata wani me shek’i Brown daurin yazauna tasha wankan gwal tayi Kyau ga kamshi dataketayi, takalmi akabata metsinin gaske brown, saidan mafifici irinna amare shima brown,’”

*kawayan amaryama sunsha make up sunyi Kyau Rosiel akadaura musu milk colour takalmansuma milk colour, sunhadu over,’”

*hafeez* shadda yasaka orange shima tareda hula da takalmi milk colour.’” Kai amaran harsun gaji da haduwa sosai,’”

“Ahankali suke takawa harzuwa wajan motocin bibbiyu bibbiyu akashiga motar,’”

“Amarya itada aminyarta suka shiga,’ atsakiya akasa motar amarya sai holl,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____156_160*✍????

 

 

“A gaggauce yafito wankan abokanshi suma suka soma wankan,’ Dad kuwa komawa dakinsu sukayi shida jama’arsa domun shiryawa zuwa daurin auran,’”

“Sanye yake cikin farar shadda shole saiwani maiko takeyi malum malum akaimai dinkin,’” farar shaddar ta amsheshi sosai hularsa yakafa me brown dad’an ratsin orange, fuskarta tafito d’odar kasancewar ya aske wannan uban gashin kuma ankyaramai sajenshi da gemunshi,”
“Cover shoe yasaka brown, yanata tashin hadadden turarenshi yayi mugun kyau, wani hadadden eye glass yadauka yasaka baki designa hakanne yasake fitoda kyan kwalliyarsa dan murmushi yayi tareda kyara tsayuwar hularsa,’”

*”gaddafi* abokinshi yace __”maza gaskia kahadu irin totally aisaika ruda amaryarka,’”

“Dariya tareda tafawa yace __”zanje insameta yanzu kamun kugama shiryawa minty ashirin yayi yawa in Dad ya tambayeni kuce ina toilet ba bye saina dawo,’”

“Dasauri yasuri car key dinshi tareda sakkowa dad’an gudunshi yashige Mota fuu Yakama hanya,’”

“Tsaye take angama mata makeup dinta tasaka kaya goggoro ake nad’a mata,’”

“Sanye take cikin wani hadadden lace meshegen tsadar gaske,’ lace din milk colour ne saidan ratsin read ajiki, goggoro ake nad’a mata najan asheke aikuwa yazauna sosai saidan yafen amare da’akaimata dajan ashoken irinna amare akafada daya,” wuyanta cikeda kwalakwalai tsadaddu,’” gashinta yabazu agadan bayanta,’”
Wani read high hill shoe tasaka medan karan tsini ga tsada *MEEMAR* tayi mugun Kyau sosai sai kamshi taketa bugawa,:”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button