HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“Kawayan amarya kuma sanye shuke cikin wani cotlace tsadadden gaske meratsin pink and read suka nada gaggoro pink sunbuga Kyau sosai kowacce tasha gwai takota ina sunsha makeup sunsha Kyau manyan mata kenan,’”

“Wayar *MEEMAR* ce tashiga ruri tana dubawa taga *borshaan* ne dasauri tadauka tareda karawa a kunnenta,’”

__”mijina nakaina yaya akayine?,:”

“Ya amsa cikin murmushi tareda cewa __”gani a downstairs kifito inganki zamu wuce daurin aure,’”

“Zabura tayi tareda mikewa ta kalli kawayanta tace __”mijina yazo yana kasa *zeeba* muje kirakani inganshi zasu wuce daurin aurene,’”

“Ihu sukasa mata suna tafi __”gaskia ne Kawata zaiga kwalliyarnan saikiyi ahankali karya b’ata miki makeup dai,’”

__”uhm shiyasa nace arakani nasan halin gogana,’”. Hannun *zeeba* taja suka wuce suna dariya suna tafe abun shaawa ahankali suke sakkowa abun shaawa hangosu yayi wooow itace Kalmar data fito abakinshi danyahango *MEEMAR* hartagaji da haduwa,’”

“Suna sakkowa suka hangoshi woooow sukace harsuna hada baki dan *borshaan* yahadu glass dinda yasakane yasake baiyana tsantsar kyanshi da k’warjininshi,’”

“Tsayawa*zeeba* tayi cak taima *MEEMAR* rada __”Kawata jeki sameshi kuyi maganarku ,’”. Aikuwa ahankali tashiga takawa,’”

“Hannunshi yaware mata tana zuwa tafada yakuwa rufeta tareda matseta a kirjinsa kamshinsu yahade tareda gaurayewa yana fitarda wani kamshi Na musamman rada yakeyi mata,’”

__”beauty u look so cute yau kyanki special ne kasancewar yau special day ne agaremu, beauty ina kikabarmun babyna?,’”

“Idanunta a runtse tsabar Dadi bataso yadena magana acikin kunnentaba dagowa tayi tana kallonshi tace,’

__”honey bankaika kyauba wlh ninaga gabaki daya kasauyamun Kyau sosaifa kyanka yasakemun yawa ga farinka yasake fitowa, honey mekayima fuskarka,?’”

“Dariya yaimata yasaka bakinshi acikin nata yashiga tsotse janbakinta saidakuwa yatsotse Tass sannan yasaketa,’. Aski nayi sannan aka kyaramun sajena shiyasa kikaga nakarayin Kyau,’”

“Dariya tayi tace __”woow wlh kayi Kyau sosai, kagani kashanyemun janbakina ko? Tawani cuno bakinta,’”

__”kajita to dama bani akasamaba toh nayi fushi Nina tafi sakeni ni, yature mata hannunta dasauri ta kankameshi sukasa dariya ciki harda *zeeba* datake gefe tana hangosu,’”

__”honey da’an daura aure zamutafi mothers day Wanda Ummu da frnds dinta suka hada so zakazo kaimana manni saika tafi,’”

__”okey to nizantafi jirana akeyi ana daurawa zankiraki,’ kiss yasake manna Mata abakinta yashiga Mota suna dagama juna hannu harya wuce,’”

*zeeba* tasaka dariya __”Kawata yashanye janbakin Tass wlh zakisha zaulaya awajansu Hajara, Kai Kawata *borshaan* yafito sosai yau,’”

“dariya tasaka suka koma ciki aikuwa suna ganin ba hanbaki sukaimata ca akanta sunata surutai itada *zeeba* sai dariya kawai suketayi,”

“Shikuma yana komawa hotel din suka wuce zuwa daurin auran kofar gidansu *MEEMAR* cikeda maza ‘Yan daurin aure ancika an tunbatsa sosai,’” *mahbub* yana daga gefe shida abokinshi *Nasser* su *borshaan* suka fito nan’aka soma daurin aure waliyan ango da waliyan amarya suka hadu aka daura auran *MEEMAR* tareda angonta *BORSHAAN GIDAD’O* ,’

“Wasu wahalallun hawayene suka gangaro kumatun *mahbub* kirjinsa yadafe Wanda yakeji tamkar zaitsage zuchiyarsa tafito waje tsabar radadi,’”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____151_155*✍????

_inamai Baku hakuri abisa abunda yafaru jiya, wlh tunsafe nayi posting matsalar network da’ake samune sakona yaki shiga harsai Sha biyu saura nadare inamai jaddada baku hakuri duknaga sakonninku Allah yabar kauna,_

_secondly plz masu bina inbox suna tambayar TUBALIN TOKA daga karfo kuyi hakuri nariga nayi nisa turawan daga farko zaibani wuyane bawai inakibane dan Allah kudinga tambaya a groups baza’a rasa metura mukuba, kunsan aikinne is not easy, dan Allah karkuyi fishi masoyana I LOVE U OLL,_????????❤????????????????????

 

“Suntsaya adaidai kofar shiga holl din dasauri, masu daukar video damasu hotuna suka karaso akasoma daukar amare a video da hotuna,’” ajere suke tafiya abun shaawa harsuka shiga cikin holl din,’” kowa atsaye yake dan karrama amare. Wani sautin kidane ketashi nawakar amarya da angonta,’” darawa harsuka karasa inda akaimusu jeren kumbo tareda shinfida,’”

“Asama amarya tazauna kawayanta kuma suna kasa akan shinfid’a sun kishingid’a,:”

“Nanfa akasomayin asalin biki amarya dai tanata kallon mutane Wanda tasani da wandama bata saniba,’”

“Rawa aketayi Ummu tahango tasha adon lace tacakare itada kawayanta suma anko sukayi,’”

“Anfito da amarya gaban holl nanfa akashiga ruwan manni kamar ba’asan zafin kudinba Sam,’” rawa takeyi abunta sosai tanata kwaso shoki abunta ????????????????,’”

“Kawayan amaryama sunata jijjigewa,’” nansuka koma wajan zamansu akashiga rabon abinci table table dasu drinks abincine lafiyayye shinkaface da kaza sai cosulo agefe da snack’s sai ruwa da drinks,’” haka akaita ajjiyewa mutane,’”

“Anci ansha awajan sosai anraba sabeniyas sai sha biyun dare aka tashi kowa yanufi gida su *MEEMAR* hotel suka wuce tareda bajewa suka bude sabon shafin hira,’”

*”meemar* tace. __”gobe dasafe zanga *borshaan* dina Ashe yamun text muna wajan kumbo yacemun suntaso jirginsu karfe shadaya zaisauka a najeria,’”

*zeeba* tace __”kice gobe kuna tare abunku amarsu ta ango saiwani xumudi kikeyi,’”

“Dariya tasaka __”karkisamun magana wanne zumudine wanne darene jemage baiganiba Kawata?,’”

“Dukkansu suka hada baki sukace __”sai daran mutuwarsa Kawata,’”

“Dariya sukasa tace __”gobe event’s biyu za’ayifa kenan ga mother’s day ga coketell party daza’ayi da daddare Kawata,’” ga daurin aure dukni kadaifa,’”

*zeeba* tace __”kobikin budurwa albarka wlh wannan biki yayi gobe tunsafe zamuita sake kaya muna cakarewa ai,’”

“Sunata zuba hira saiwajan asuba tukunna sukasamu sukayi bacci abunsu,’”

“Sukuma angwaye anata keta hazo *borshaan* baccinshi yayi a jirgi abunshi shima,”‘,

“Da sassafe misalin karfe bakwai gidansu *MEEMAR* an harhada wuta anata girki Jalob rice suke dafawa lafiyayya wacci taji hadi taji kayan lambu awadace,’ daga dayan b’angaran kuma kifine aketa soyawa sukumbiya katan katan gakuma b’angaran masu suyar kaji suma sunatayi inbanda kamshi babu abunda kakeji alayin baki daya,’ mata anata hada hadar gama abincin ‘yan daurin aure,:”‘

“Ummu tafito tace __*”zabreena* maza kwaso su drinks dinnan kikaisu uwar dakata kikullo da makulli kirike ahannunki karnazo inyar hada hadar taimun yawa sannan kije Gidan hajia mairo kik’arb’o kulolin dazamu zuzzuba abincin aciki kutafi dasu kabo daughter, da soppy, da Hamidat maza kuyi sauri,:”

“Dasauri suka mike sukadinga loda drinks dinnan a dakin Ummu *zabreena* takulle suka wuce Gidan hajia mairo karb’o kula,’”

“Basu dadeba suka dawo nanfa akashiga zuzzuba abincin ana adanasu agefe kankace me sungama komai anyi wanke wanke anwanke Gidan tsab tsab kamar ba’ayi girkiba Sam,’”

“Da misalin sha dayan rana jirginsu *borshaan* yasauka a najeria shida abokansa da DAD dinsa dakuma ‘yan uwan Dad dinsa harda ‘yan uwan Momy guda biyu suma,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button