TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“Kaitsaye suka wuce hotel dansu samu su shirya suwuce daurin aure dan sha biyune daurin auran,’
“Dad yace __”su hajia safina, sunanan karasowa daga abuja suma zasuje Gidan ita yarinyar dazaka auradin, gobe sai awuce gabaki daya,’”
*borshaan* yasosa kanshi yace __”to Dad saisun iso,’”. *borshaan* yanataso yaga *MEEMAR* gashi tanata Kiran wayarshi yakasa dauka sabidasu Dad,’”
“Sulalewa yayi toilet, yadauki wayar,’”
__”my beauty ina kike inzo inganki yanzunnan kozansamu nutsuwa yanzu muka iso muna hotel dasu Dad,’”
“Ajjiyar xuchiya tasauke tace __”honey ina ni’ima hotel zakazo yanzu, inace ankusan daura auran?,’”
__”yes beauty saura one hour adaura auran bara nayi wanka innashirya kamun mutafi daurin auran zanzo inganki ba bye love u,’”
__”love u too my honey saikazo,’. Wayar yakashe yasoma wanka,’”.
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????
*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*
*page_____161__165*✍????
*”Nasser* ne yadinga tausar abokinshi,’ aikuwa nan akashiga gaisawa da *borshaan* ana nunnunashi abinci lafiyayye akadinga fito dashi taredasu ruwa da drinks katan katan, anci ansha ansha hotuna sannan kowa yawatse,’”
“Su hajia safina Nane akaimusu rakiya zuwa gidansu *MEEMAR* su uku sukazo kannen momyn *borshaan* sukazo daga Abuja sabida dasu za’a tafi da amarya gobe,’ daki akaware musu daban,’
“Akakawo musu lafiyayyan abinci anata zuwa gaishesu Ummu ce tashigo sanye take cikin irin ankon kawayan amarya sak amma nata ja tasha goggoro itama tasha makeup gardasu janbaki su barbad’a kumatu,’ gaisawa tayi dasu hajia safinah,”
__”yanzu *MEEMAR* din zata shigo zamutafi mothers day ne ina zuwa barana kirata awaya,’”
“Hajia safinah tace __”toh hajia badamuwa,’” Ummu tafito wayar *zeeba* taketa kira ,’”
___*’ke zeeba* kutawo yanzu kowa yashirya kufa aketa jira ganan dangin mijin *MEEMAR* harsunzo daga Abuja maza kutawo,’”
“Daga wayar *zeeba* tace __”toh Ummu gamunan zuwa yanzu,’ wayar takashe,’”
*zabreena* ce takaraso gaban Ummu itada lubhan tasha anko irinna kawayan zabrena aka batama sabida raini, net ne milk n pink sai goggoro pink, tayi Kyau sosai danma daciki,’ ” __”Ummu ganan Matar *mahbub* tazo,”‘ Ummu tunjiyafa *hibbaan* take hannuna bataga momyntaba,’”
*”hibbaan* ancab’a mata ado tayi Kyau gatada kiba *zabreena* irin ankon kawaye tasaka Tasha goggoro tayi Kyau tasha awarwaro da sarkar gwal,’”
“Ummu ta kalli *lubhan* dakatan ciki agaba tace __”sannu dazuwa shiga dakincan kinji *MEEMAR* tana hanya yanzu,’ kekuma *zabreena* yanxu *MEEMAR* zatazo tabata nono tasha damma yarinyar tasaba dake,’ kikaima Matar *mahbub* abinci taci,’”
*”zabreena* tawuce abunta takaima *lubhan* abinci tashiga kawayanta itama,’”
“Motocin su * *MEEMAR* ne suka karaso kofar gidan tana gaba kawayanta suka Mara mata tana shigowa tsakar GIDAN kallo yadawo garesu anata fita danshiga motoci za’a wuce inda za’ayi mothers day din,’”
*zeeba* da *MEEMAR* suka shiga wajan dangin momyn *borshaan* agabansu suka zube suna kwasar gaisuwa kan *MEEMAR* akasa wai adole itadin me kunyace,’” sundade awajan saida Ummu taleko tace sufito atafi hardasu hajia safinah,’”
“Tasowa sukayi atsakiya sukasa *MEEMAR* suka wuce kawayanta suka Mara musu baya,’”
“Kowa yawatse agidan anwuce mothers day,’”
“Holl din yahadu sosai gawani kida dake tashi Na fiyano,,’”
“Kawayan Ummu da’ita ummun susuka soma shiga darawa,’”
“Sannan su *MEEMAR* da tawagarta suka shigo,’”
“Saikuma *zabreena* da frnds dinta itama aciki harda *lubhan* dan aikinsu akace tatsaya,’”
“Amarya tasamu waje tazauna nan akashiga bidi”a bakama hannun yaro tafito tadingama Ummu manni itada kawayanta *zeeba* ma tataka rawar gani dantadau magana,’” manni tadingayi kamar ba gobe,’”
“Saizuwa can ankusan tashi saiga gogan yashigo shida tawagarshi fili suka shiga sukaita b’arin nera awajan can yahango hajia safinah da hajia Aliya kannen momynshi,’ wajansu yakarasa yadinga sakar musu kudi,’”
“Sannan akadinga hotuna awajan amarya da anko sukaita hoto da diyarsu atsakiya,’”
“Akasoma rabon abinci da abunsha kala kala saida yamma lis wajan yawatse kowa yanufi gida,’”
“Su *zeeba* nan akashiga shiryen zuwa coktel party, *MEEMAR* Na zaune tanaba *hibbaan* madara saidata koshi tayi bacci sannan tamikama *zabreena* ita sukashiga hada hadar zuwa party,’”
“Makeup akashiga zana mata nagani nafada wata shegiyar milk colour gown meshegen Kyau da tsada tasaka kayan ashokene tsadadden gaske rigar tasha stone’s takota ina dauri akaimata hadadde da yellow ashoke tasha wata fashion sarka da dankunne,’ ja Wanda tasake fitoda kalarta sannan akaimata yafe a ksfadarta na amare da yellow ashoke shoe tasaka meshegen tsini yahadu over *MEEMAR* tayi Kyau over saiwani sheki takeyi,’”
“Kawayan amarya kuwa sukasha material meshegen tsada ash colour da rosiel black sunhadu matuka,’
*”borshaan* shadda yasaka yellow yahadu over wani takalmin sarauta yasaka milk colour yanata sheki yakafa hularsa yahadu yahadu harya Gaji da haduwa,’”
“Abokansa kuma sunsha shadda ash colour malum malum tareda bakin takalmi sunhadu over,’”
“Mota suka shiga tareda nufar kofar gidansu *MEEMAR* wayarta yasoma kira,’”
“Da sauri tadaga __”hey honey kunkarasone?,’”
“Yayi murmushi yace __”yeah munkaraso kufito dawuri plz mutane sunata jiranmu,’”
__”gamunan fitowa yanzunnan mijina,’” wayar takashe tasaka tsalle tana wani yarfe hannu tace,’”
__”ohhh my gosh kufito muwuce inasan ganin sweet heart dina kuzomuje,’” ihu sukasa tareda wucewa ajere abun shaawa suka kama hanya sai waje,’ jerin gwanon hadaddun motoci suka gani babu iyaka,’”
“Gaddafine yafito yasassaka kowa amota *MEEMAR* kuma akasata Mota daya da *borshaan* suna ganin junansu suka tsure fadawa tayi kirjinsa, tasaki wani kuka mekashe jiki,’”
“Tsigar jikinshine yatashi take feelings dinsa yatashi matseta yayi tareda cusa kanshi a kirjinta yana sauke nunfashi wata muguwar, shaawarta yakeji jikinshi harrawa yakeyi,’”
“Dasauri yadago fuskarta yazura mata harshenshi abakinta carab ta amsa tashiga tsotsa duksunsun kidime sunrude yamutsata yashigayi yanata kissing wuyanta da kirjinta,’”
“Kankame juna sukayi suna sakin nunfashi gashi ankaraso holl din,’”
“Dakyar suka saki junansu suka fito suna gaba kawaye da abokai suka Mara musu baya inbanda hasken plash light baka ganin komai,’”
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????
*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*
*page_____166_170*✍????
“Suntaka rawar gani sosai party yahadu kawayen amarya da abokan ango sunsha rawa amarya da angonta kuma suna kallon ikon Allah dan *MEEMAR* takasayin rawa sosai tagaji gaciwon kai daya dameta,’”
“Anci naman rago dasu snack’s ga drinks kala kala awajan antaru kuma sosai ansha hotuna anrarraba sabeniyars sosai,’”
“Saida misalin karfe biyun dare sukabar wajan,’”
“Bacci tasomayima ajikin *borshaan* saida suka kawosu gida yashiga mata rada,’”
___”beauty tashi kishiga gida kisamu kiyi bacci gobe da asussuba jirginmu zaitashi saikizab’i kawayanki guda hudu dazasu rakaki,’” kushirya dawuri fa,’”