HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

__”barka da sauka Alh , toh gashi ba’ayi sharaba bansan dazuwankaba wlh Alh ayi hakuri,’”

___”tashi tashi bakomai Malam bala saidai duk inda kunun zak’i yake inaso kanemamun adarannan azumi nayi banci komaiba,:”

__”toh Alh amma sainashiga cikin gari zansamu,’” kudin akabashi yayi maza maza yawuce dasauri,’”

“Sukuma sukaita kici kici dasu *zeeba* harzuwa cikin daki agado daya dukka akazubasu.’”

“Dasauri Alh musaddiq yasoma kiran Dr shi akan yasameshi da gaggawa yazoda kayan aiki yanzunnan domun akwai wadanda sukayi hadarine,’”

“Dr dajin zancan hadari kuwa yayi maza yamike tareda zura jallabiya. Yadauki akwatinshi karami,’”

__”lfy Dr ina zuwa da daddarannan?,’” inji matarshi kenan,’

“Dr yace ___”zanje Ge’s house din Alh musaddiq ne yana nemana inagafa hadari sukayi amota fa. Kikula sosai kita kokarin kwada number yarinyarnan kozai shiga sainadawo,’”

“Dasauri yashige motarshi tareda ficewa fuuu cikin kankanin lokaci yakarasa awaje ya ajjiye motarshi tareda shigowa Afalo yasamesu sunyi jigum jigum,’” da sallama yashigo.’”

___”yauwa Dr kakaraso sannu?.’”

“Yadanyi shiru sannan yace __”uhm nakaraso ina suke Wanda sukayi hadarin hop dai basuji rauni sosaiba ko?,’”

___”toh dr saikagani dai amma yanaga ranka ab’ace haka lafiya kuwa?,’”

“Dr yace __”wlh diyatace akanemeta aka rasa wayoyinta duk akashe daga zuwa islamiyya tun yamma muke Abu daya bata ba labarinta wlh,”

“Alh musaddiq yace __”ashsha yarinyace haka Dr,’” kuma kunje siteshion kunsanar kuwa?,’”

__”wlh munje bafa yarinya bace sosai tad’ara shekara ashirinfa,’”

__”toh Allah ya bayyanata muje kaga su marasa lafiyan,’”

“Wucewa sukayi su ukun tareda shiga da gaggawa Kansu yanufa yanadan aune aunenshi akan *heefez* sannan yaduba keyarsa daya fashe,’”. Sannan yaduba *zeeba* dakuma ciwon jikinta,’” faheek’a fuskarta ajuye take,’ dr yace,’”

___”amm kudan tallafamun mujuyo da’ita danna duba goshinta,’” suna murgino faheek’a Dr yadafe kirjinsa tareda matsawa baya,’” yana mamaki take idanunshi suka soma fitarda ruwa,’”

“Alh yace __”lfy Dr mutuwa tayine koyaya?,’” shiru dr yakasacewa komai danya firgita,’”

“Alh musaddiq yace __”bakayi maganaba Dr lfy kuwa kake wani abunne yasameta,’”?

“Zufarshi yashare dakyar yace __”she’s my daughter Faheek’a,’”

___”whatttt ur daughter fakace Dr.?’”

“Alh yazaro idanunshi waje tareda daura hannunshi akanshi yace ___”diyarkafa kace Dr?,’”

“Murmushi ya kakaro yafara Ciro kayan aiki yasoma da *zeeba* yawanke mata ciwon Tass allurar yaimata tareda juyowa yace,’”

___”tanada bukatar jini Leda biyu ita,,’” adarannan inba hakaba da matsala,’”

“Yacigaba da aikinshi akan *hafeez* yawankemai ciwonshi tareda sakamai audiga awajan akaimai allura,’” shima,’”

“Dagowa yayi yace __”yaza’ayi da jinin? sannanfa sai anmusu dinki dukkans,’”

” aitunda Dr yace faheek’a diyarshice sukayi mutuwar tsaye cikeda mamaki murmushin takaici yaimusu yace,’”

__”karku damu karkuma Ku razana bakomai aidai Na tabbata da kafafunta takai kanta mahaifitarta bata saniba niban saniba taga zata iya sabida tanajin zata iya,’ ina Baku shawara dani kadai kadaima dukkan abunda zamuyi Allah madaukakin sarki yana ganinmu menene ribarmu danmun lalata kanwar wani, yayar wani, diyar wani, ‘Yar wata,’ mahaifiyar wasu,’? Shin meyasa bazaku godema mahalicci daya wadataku da lafiya yabaku ilmi yabaku dukiya yabaku mulki shin wannan ba abun alfahari bane?

“Meyasa kuka zab’i wannan halin Na lalata yaran mutane kuke keta musu haddi kuke lalata rayuwarsu, wata sanadiyyar zina dazakuyi da’ita sanadiyar lalacewarta kenan har abada,

“Shin kokunsan abunda kukeyi babbar illace ga rayuwarku a idanuna yau kunzama kaskantattun mutane marasa daraja sanadiyyar abunda kuka aikata, kaikasan wazai lalata diyarka, kokaikasan wazai b’ata yaranka, koni nasan wazai lalatamun tawa yarinyar? Shin meyasani zan lalata yaran wasu,’”?

“Yakuke tunani idan duniya tasan abunda kuka aikata koyakuke tunani idan yaranku da matanku zasuji abunda kukeyi shin wannan rayuwace kuka zab’arma kanku kenan?,’”

“To wlh ina shawartarku kudena abunda kukeyi kudawo yanyar gaskia kutuba ga Allah zaiyafe muku, abunda kukeyi baiyiba ace kuna manya akasarsu kukuke lalata mana al ummarmu kun Gina rayuwarku akan TUBALIN TOKA, wa’iyazubillah a’uzu billah,’”

“Kuka yakeyi sosai sukuma jikinsu dukya mutu sunyi laushi domun maganganun Dr sunratsa jijiyoyin jikinsu, Dr yace,’”

___”akamasu asasu amota akaisu asibity Na domun sunada bukatar kulawa ta gaggawa,’”

“A sanyaye suka kinkimesu tareda sakasu amota suka wuce zuwa asibity Dr yasaka akashiga dasu dakin tiyata, domun sai anyima *zeeba* da *hafeez* dinki,’”

“Cikin awa biyu yaimusu komai akadawo dasu daki suna kwance Alh shiyabama *zeeba* jininshi da’aka auna jinin yazo daya kuma yanada lafiya maza aka daura mata yanata shiga jikinta,’”

“Faheek’a da *hafeez* ruwa aka daura musu suna kwance kowa yana bacci basusanma inda Kansu yakeba balle Susan wainarda ake toyawa,’”

“Dr yace __”Alh zaku iya tafiya za’a kula dasu bawata damuwa dukkansu abun yazo da sauki zuwa gobe zasu wartsake insha Allah,’” yasaka kanshi zaiwuce,’ Alh akunyace yace.’”

__”Dr plz stop inasan magana dakai,’” cak dr yatsaya har Alh yakaraso yadafashi yace,’”

___”hakika duk magangamunka suna kunsheda gaskia tunda nake aikata zina banrab’ayin Dana saniba saiyau bantab’ajin zina tafita arainaba saiyau, hakika kunyarka da tsoron ubangijina yakamani kuma nayima alkawari nadena dagayau in anyi duniya dan ma’aikin Allah zinadai komaiyinta bazansake ma’amala dashiba,’”

“Hakika kalamanka sunshiga jikina kuma nagode da nasiharka agareni nayima alkawarin auran diyarka faheeka’ domun allah yana gani Nina keta mata haddinta nayaga budurcinta,’ ina Neman yafiyarka Dr plz,’”

Alh musaddiq shima yakaraso yace __”hakane wlh nima nayarda makaman yakina natuba kuma koyanzu naga mai aikata masha’a tabbas zan nusar dashi taredamai nasiha babu amfani kagina rayuwarka akan TUBALIN TOKA dan rushewa zaiyi dakai abanza, mungode da nasiharka agaremu,’”

“Murmushi yaimusu tareda cewa ___”Alhamdullahi nagodema Allah kuma naji Dadi hakika nayi farin ciki, kugodema Allah, sannan kurekeshi yafiya zai yafe muku kuruke girmanku da darajar da Allah yabaku kurike darajarku da addininku,’” saida safenku,’”,

“Dr yashige motarshi yawuce,’ suma asanyaye suka tuka motarsu asanyaye adarandai bawanda yayi bacci tsakanin Alh musaddiq da Alh’n *zeeba* da Dr dakuma mahaifiyar faheek’a,’” wacce labarin ya’iso mata,’”

“Kowa da tunanin dayakeyi,’”

“Washe gari dasafe suka farka, faheek’a mutuwane kawai batayiba dataga abbanta yana dubata *zeeba* kuwa kuka taketayi sosai *hafeez* shidai yana kwance jikinshi ba Dadi,’

“Dr yashiga ragargazo musu wa’azi yanajan aka yana fassarawa gabaki daya jikinsu dukyabi ya mutu sai kuka suketayi,’”

“Kwanansu uku suna jinya *zeeba* wacce hankalinta yakoma kan mijinta da d’iyarta tamatsa dole aka sallameta itada *hafeez* taroki gafarar Alh tareda faheek’a kowa yanemi gafarar kowa ahaka suka rabu,’”

*zeeba* tunda sukashiga Mota taketa kuka saitaji gabaki daya duniyarta taimata zafi komai yaimata duhu,’” tanata kwada number *MEEMAR* amma takasa samu,’”””

 

*TA B’ANGARAN GIDAN MAHBUB KUMA*,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button