HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“zaman lafiya yasamu sosai lubhan awani daran alhamis nakuda takamata zanga zanga akayi asibity da’ita cikin ikon Allah ta haifi yaranta namiji lafiyayya dashi kato kamarshi daya da *mahbub* sak,’”

“Nanfa dangi sukashiga murna *mahbub* kuwa ba’acewa komai tsabar murna ,’” anata hidimar suna ranar suna yaro yaci sunan mahaifin *mahbub* merasuwa wato Umar Farouk, suna kiranshi da Abba,’ mejego tayi shar da’ita danyanzu tasamu nutsuwa sosai soyayya suke b’arjewa da mijinta sosai *tasmeena* tanata girma abunta,’”

*mahbub* kullum acikin rokon Allah yake Allah yaciremai San *MEEMAR* cikin nasara kuwa yadena tunaninta Sam jikinshi yaimasa karfi jiyakeyi tamkar anciremai wani gingikemen dutse akanshi,’”

“Mahaifin *lubhan* yanemama *mahbub* aiki awata sabuwar ma’aikata da’a bude a abuja,’” yatafi yana aikinshi cikin gaskia darikon amana saidai kawai yace Alhamdullah,’”

“Sabon kulawa dasabon tattali yakeba *lubhan* dakuma yaranshi,”*

*rayuwa kenan*

*love u oll*
[3/14, 3:50 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page_____236__240*✍????

 

*AMERICA*******

 

*MISALI KARFE GOMAN SAFE*,’”

*meemar* tana kofar dakin *borshaan* tanaso tashiga amma tsoro takeji tafi minty goma awajan dakyar tadaure tatura kofar ahankali tashiga,’”

“Samunshi tayi yana tsaye agaban dressing mirrow yana comb din gashin kanshi kugunshi daureda towel,’ juyowa yayi suka hada idanu murmushi yaimata,’” yace,

__”yaya akayine kintashi lfy?,’
“Murmushi taimasa tace,’”

___”lfy lau yakwanan *baby hibbaan* ? Jiya kuka barni nikadai,’”

“Matsowa yayi gareta tareda surarta saikan Gado kamun taiwata magana yarufe mata bakinta danashi labarin saiya canja sako suka murji junansu San ransu *MEEMAR* dake jakace hartama manta kukanda *borshaan* yasakata,’” haka yakasheta da soyayyarshi meratsa jiki wanka sukayo tare sannan suka shirya tsab ,’”

__”honey ina zuwa barana saka kaya adakina indawo,’”
“Saketa yayi tajuya,”

“Wayarta tadauka tana shiga tasoma daddanna number *zeeba* wacce haryanzu wayar akashe take,’” tsautsayi dabaya wuce ramarshi aikuwa *MEEMAR* ta dailing number Alh dantaji ina *zeeba* take,’”

___”hello Alh yakake ya aiki?,’”

Alh ya amsa ___”lafiya lau *MEEMAR* ya *baby hibbaan* dashi me GIDAN?,’”

“Kamun tai magana *borshaan* yashigo afusace danjin ta ambaci Alh, yana karasowa ya karb’e wayar *MEEMAR* tareda karawa a kunnenshi.’”

___”hello *MEEMAR* dama akwai maganar danakeso muyi dake muhimmiya wlh,’”

*”borshaan* yazubama *MEEMAR* idanunshi Wanda sukayi jawur!’ Itadai tana tsaye jikinta yanata rawa,’”

“Alh yanata hello hello amma shiru *borshaan* yace ___’karka kuskura kasake kiran layinnan Matar aurece kanajina ko ?!’””kit kit yakashe wayar,’”

“Gaban *MEEMAR* yakaraso yana zare belt dinshi yace ___”_
Kekuma zakisani yau anfada miki ni lusarin namijine ? Shashasha dakikiya,’”

“Tass yagaura mata hadadden mari yana zare idanshi yace ___”uban waye kuke waya dashi,? ‘Yar iska kawai macuciya kawai zakifada kosaina kasheki?.’”

“Mari yasake hada Mata tasssss bakintane yafashe yace ___”toh dagayau baki ba dariya agidannan baki ba waya bame kiranki bawanda zaki kira anfada miki Nina wasane,’”

“Bakinta yana rawa tace ___”wallahi honey.??.?………..,’”

“Belt yazuga mata dashegen karfi yadinga dagawa yana zambada mata takota ina iyakar karfinshi kuma ihu takeyi tana kururuwa kafarsa yasaka yana boll da’ita har falo ihu *MEEMAR* takeyi sosai,’

__”wayyo dan Allah kayi hakuri bazan sakeba wlh kuwa,’”

“Hannu yasaka ya cikumota yana zazzare idanu bakinta dukya fashe jikinta yayi rudu rudu yatara jini yace!’”

___”aurena dake nawucin gadine zan iyasa almakashi indatse igiyar auranki domun bandaukeki abakin komaiba shashasha kawai wacce batasan metakeyiba uwarsan kudi keda uwarki duk mayun kudine danna lura rashin tarbiyarki yadauko asaline daga wajanta,’”

“Yawani tureta tabugu da kujera tasaka ihu wahalalle muryarta Na rawa tace mamaki dukya cikata dakyar take magana ___”kacuceni ka zalunceni kaci amanata wlh bahaka mukayi dakaiba Ashe ka aurenine sabida ka wulakantani ka tozartani shiyasa karabani da mijina? Kaci amanata wlh,’”‘”belt yafyada mata ajikinta yace,’”

___”aidole kiyi magana dangin ceda kowa aini kaddara ce tasaka Na auroki harna kawoki gidana kuma inbandake jahilace dakikiyace Mara zuchiya harkina maganar cin amana,’ keba amanar wani kikaciba ke wacece dabaza’a aci taki amanarba? Kiyi magana mana shashasha Mara tarbiya anfada miki bansan cewar sabida kudina kika aureniba ko anfada miki ni dakikine kamarki,’”

“Kuka kawai *MEEMAR* takeji danji takeyi maganganun da *borshaan* keyi tamkar ana watsamata garwashin wuta jitakeyi tamkar mafarki takeyi dakyar tamike tsaye tace,’”

___*”borshaan* Ashe dama basona kakeyiba ka auronine danka rozartani ka wulakantani shiyasa ka aureni karabani da mijina?,’

___”rufamun baki mijinda kika fifita kudi dasan duniya fiye dashi mijinda kike wulakantashi kike barin gidanshi kina fitowa kiyi iskanci kikoma gidanshi!’ Kazama kawai Jahila,’”.

“Kuka takeyi sosai *borshaan* yadaketa yaimata ligi ligi sannan yayi wucewarshi,’*

“Aguje Mariya takaraso gaban *MEEMAR* taimakonta tayi harzuwa toilet jikinta dukya fashe yana jini sai Mariya ce ta taimaketa tagasa mata jikinta takamota zuwa kan Gado kuka takeyi sosai,’”

__”kiyi hakuri hajia komai sai hakuri zaman aure yagaji haka,’”

“Hannu *MEEMAR* tadagama mariya halamar batasanjin komai,’” Mariya tafita tabata waje!’”

“Zurfin tunani *MEEMAR* tashiga tana tuno kukanda *mahbub* yakeyi mata alokacinda tasakashi dole yasaketa dakuma irin kaunarta dayakeyi sannan tatuno lokacinda yake rokonta kartayi aure ta barsu ,’”

__” kaicona kaicona wayyo Allah Na *borshaan* kacuceni karabani da farin cikina Allah ya’isa tsakanina dakai,’”

“Zuchiyarta tace ___”kodai kika cuci kanki tareda Gina rayuwarki akan tubalin toka, ai *borshaan* kallon kitse kikama rogo kika aureshi sabida abun duniya,’”

“Kunnuwanta tatoshe tazuba ihu,’ *no no no nooooooooooooo
????????????????

“Haka *MEEMAR* tazama tamkar zararriya adakinnan ga gabaki daya jikinta dake mata ciwo idanta jini yataru,’” tana jiyo *baby hibbaan* tana wasa tareda Mariya tasake fashewa da kuka,’”

 

*NAJERIA*****
“Ummu kuwa tana zaune abun duniya dukya isheta *zabreena* tabude yawon iskanci kullum bata kwana agida da’anyi magana tace antakura mata yanzu wani sabon rashin kunya takeji aranta,’” amma tana kawoma Ummu kudi shiyasa Ummu takasa tsawatar mata Sam,’”

“KAMAR KULLUM,”
*zabreena* ce atsugunne abakin rariya tanata shatata amai kamar zata amayar da kayan cikinta, Ummu tana tsaye tana mata sannu sannu,’” kuka *zabreena* tasaka,’”

__”ke wai lfy kwana biyunnan dukkinbi kincanja motsi daya kuka , bafa wani abun ke damunkiba shawarace dakinsha ararrab’i zakidawo normal,’”

*”zabreena* tace __”Ummu watanafa biyu banga al’adataba ni inaga cikine danifa Ummu,’” tasake fashewa da kuka,’”.

“Ummu tadafe kirjinta tareda sakin butar hannunta tace ___”nashiga ukuna ciki fa kikace *zabreena* haw comes, kuma wayaimiki?,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button