HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

*borshaan* yariko hannunta suka hada idanu yace __”I love u. Beauty Na plz take care of ur self,’”

“Tayi maza tajuya tareda tattaka matattakar jirgin tashige sai kuka kawai,’” ahaka su *borshaan* suka juya suka wuce kowa Na tunanin *MEEMAR*,’”

*NAJERIA KATSINA*,

anyi auran Alh’n *zeeba* da faheek’a suna zaune lafiya rayuwa namusu Dadi sosai domun Alh yazama cikakken salihi kuma nitsatstsen mutum zamansu sukeyi da abinci,’”

“Labarine ya’isoma su *Nasser* cewar Allah yayima Hajara rasuwa sanadiyar hadarin Mota datayi tacanja kamanni dan fuskarta fashewa tayi,’”. *Nasser* dajin labarinnan yayafema matarshi Hajara,’”

*zabreena* tananan da dirmemen ciki gashi tarame tayi baki ga jinyar Ummu datakeyi saita Tayar gawari da kafafunta suketayi suna fitarda wani koren ruwa,’”

“Sallamar *MEEMAR* sukajiyo shigowarta keda wuya dataga halinda Ummu da *zabreena* sukeciki sai nan sukaitayi abun tausayi itama labarin duka abunda yafaru tabasu labari sukaita kokama junansu take *MEEMAR* tasa akakai Ummu asibity taje taga *zeeba* jikinta yayi zafi sosai tare akayi asibity dasu dakin tiyata kaitsaye,’”

“Nantake *zabreena* tasoma nakuda abun yaimusu yawa gaba wani me taimakonsu daga *MEEMAR* sai mahaifiyar *zeeba*,’”

*MEEMAR* tacema mama tana zuwa kaitsaye GIDAN *mahbub* tawuce taga antsara gida yadawo hadadden GIDAN sama, gakyau mutane tagani akofar GIDAN matsawa tayi tacema wata mata,’””

__”baiwar Allah lfy naga anbi antaru akofar gidannan waye megidanne?,’”

“Matar tace __”Alh *mahbub* ake fada miki wani hamshakin me kudine mekuma taimakon talakawa duk weekend yake zuwa garinnan A Abuja suke zama shida matarshi da yaranshi biyu *Umar Farouk da tasmeena* yanada taimako sosai duk layinnan na ganinshine,’””

“Ha’a kan *MEEMAR* yadaure gashidai tasan GIDAN amma tana tunanin ba mahbub datasani bane janlayi tayi abayan matarnan ko’itama Allah zaitsaga da rabonta,’”

“Layin kuwa yanata matsawa haryazo kan *MEEMAR* dasauri tashiga tareda sallama akofar katafaran falon amsa mata akayi tashiga,’”

“Yajuya bayanshi turus tatsaya danganin katoton katafaran hotonta ajikin Bangon falon dagacan gefe tahango hoton *mahbub* hawayene suka wanke mata fuskarta daidai yajuyo sukayi ido hudu turus shima yatsaya daidai shigowar *hajia lubhan* aiba shiri itama tatsaya, “,’

“MEEMAR tasomajada baya tana nuna *mahbub* dayatsanta shikuma yanata kallonta danganin yadda tacanja,’”

“Bakinta yana rawa tace __*mahbub* Kaine wai???,’”

“Kada kai yayi yace __”nine meyakawoki gidana awannan lokacin?,’”

*”MEEMAR* tana kuka tafadamai komai gameda mutuwar auranta da dukwani Abu dasuka shuka takuma sHaidamai *baby hibbaan* badiyarshi bace komai dai tadamai,’”

“Zuface tasoma ketomai yace __”kincuceni kin zalunceni Macuciya mazinaciya fitarmun agida bazan yafemikiba kuma bazan taimaka mikiba,’”

*MEEMAR* tanata rokonshi amma ina yaki yadda *lubhan* tanata kuka ahankali *MEEMAR* tajuya zata fita *lubhan* tace,’”

___”tsayama mutafi tare asibityn,’ juyowa sukayi dukkansu *lubhan* ce tasoma takowa *mahbub* yace,’””

___”karki kuskura kisake daga kafarki saida izinina, taimakone taje duk inda takeso a taimaka mata bananba,’ kicemun,’””

“Asanyaye *MEEMAR* tajuya tafita tana kuka,’ *lubhan* kuwa tana tsaye mamakin *mahbub* yacikata,’”

“Ahaka takoma asibity ita tasaka hannu dukka a takaddun tareda biyan dubu dari biyar kudin soma aikinma kenan dan Ummu kafarta guda dayannan yanketa za’ayi dantariga tarub’e,’”

“Nan da nan aka wuce dasu dakin tiyata,’”

*love u oll*

 

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button