HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

“Dasauri tatoshe hancinta tana tsokanarshi __”uhm warin zufa kaketayi,’” matsowa yayi yaciji kumatunta yace,’”

__”zan kamaki zaki Sani ai bani abinci inci kamun ruwan yayi wlh tunsafe banci abinciba,:’

“Dasauri taje tazubomai jalob din shinkaface taji kifi soyayya Asama takawomai tareda jawomai table ruwa tadauko ta ajjiyemai,’”

“Daki tanufa tareda kullewa tadauko akwatin da *zeeba* tabata tajera kananan kayannan tareda rigunan baccin dadai d’an abunda zata bukata, kayan makeup din tazubasu a hand back dinta sannan tafito tajuyemai ruwan wankan takaimai,’”

__”yallab’ai ruwan yayi kaje kayi,’ dasauri yamike tareda hadata da jikinshi yace,’

__”wai haryanzu baki gama perioud dinbane? Kishinki dukya damenifa gashi zakiyi tafiya kibarni yazanyi kenan?,’”

__”nima inada bukatar ka ai but wannan karon nima ina mamakin period din yanatamun wasa fa,’”

“Sauke kanta tayi kasa tana zare idanu dan karya takemai ba period dinda takeyi,’ wucewa yayi yayo wankansa tareda fitowa itama tayi wankan Tahauro gadan,’”

__”ga kudin motar dubu ukune da Dari biyar zaimiki ko,?’ Hannu tasa ta amsa tace,’”

__”yayimun yallab’ai nagode bacci zanyi dan gobe sassafe zanwuce insauka da wuri,’”

“Shiga tayi jikinshi ahankali yadinga shafata harsukayi bacci,’”

*Allah yayi dare gari yawaye*☀

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page______16_20✍????*

 

 

*”MEEMAR* tunda tatashi tayi sallar asuba tayo wankanta zama tayi tatsara kwalliya tagani tafada sannan tasaka wata doguwar Riga ‘Yar kanti blue taimata Kyau sosai mayafi tadauko pink tareda takalmi da jaka pink,’ tadanyi murmushi tareda kara janbaki a bakinta,’”

“Matsowa tayi gaban gadan tasoma dan bubbugawa ahankali yabude idanunshi yace,”

__”kaddai kicemun harkin gama sai tafiya?,’”

__”yes yallab’ai nagama nafiso insauka ido naganin ido shiyasa,’ banyifa breakfast ba saidai kasiyo waina agidan Umma me waina,’”

“Mikewa yayi tareda sumbatar Lip’s dinta __”jirani inyi wanka inkaiki mana tasha,’”

__”aa kakoma kayi baccinka wlh nayafe zantafi kagaji surutun ‘Yan makaranta ma ya’isheka,’ take care of ur self plz,’”

“Sumbatarta yasakeyi yace __”nagode dakika fahimceni shikenan Allah yakiyaye kicema Anty sadeeya ina gaisheta sosai zamuta waya inajin inda kike, kikulafa sosai,’”

“Rungumeshi tayi tareda bashi peak akumatu taja akwatinta tawuce tana dan murmushi bayanta yabi da kallo yana murmushi Yakoma Gado sai bacci,’”

“Tana fita tasamu abun hawa tahau yakaita amadu bello way tunkamun tasakko tahango *zeeba* atsaye abakin wata tsukekiyar Mota kirar 4matic,’ ta sallami me keken tanufo *zeeba*,’”

__”Kawata yazaki kashe wayarki kuma.,’”

“Akwatinta *hafeez* ya amsa yasaka abayan both sannan suka shiga motar su biyu abaya sai *hafeez* da direba agaba,’” direba yaja motar suka wuce,’”

__”kedai bari Kawata wlh ba chajine tunjiya bafa wuta,’”

*”hafezz* yace __”inadai fatan kinshiryayin aiki dakuma faranta ran megida ko?,’ nafiso kisaki jikinki sosai tayanda bazaiji k’yashin sake miki dukiyaba kisake jikinki sosai abunda yakeso shizakimai,’”

__”insha Allah *hafeez* bazan bada matsalaba zanyi kokarin sakin jikina dan wlh inada abubbuwanyi da kudi rabonda narike dubu goma takaina wlh harna manta,’”

“Dariya *hafeez* yayi yace __”ina kuwa me tabbatar miki zakisamu manyan kudi inkika saki jikinki danbaya wasa kuma yahadu saurayine fa Mejida kudi yana tashe dan wlh ko acan america ‘yanmatan Black’s dinnan dama turawan saikiga sunata binshi,’ sannan aiyafadamun kalar maccen dayakeso wlh daya gama lissafawa kece kawai sak shiyasama kikaga namatsa,’ kisamu Nima insamu,’”

*zeeba* tace __”wannan gaskia ne aini Na yarda dakai baka connection nabanza saimai Kyau,’ akwaifa wani shima kawaline wlh daya hadamu connection kasan wai kwana biyu Nawa shegen Alhajin yabani,’”?

__”aa saikin fada,’”

__”wai dubu Dari biyufa,’”

__”wai dan iskane amma anfadamai irin gajojin ‘yanmatan dayasaba harka dasune baki watsamai kudinshiba a fuska? Shege,’”

__”kaidai bari saida yaninka dakyarma Na amsa amma kaikaga tunda nasameka baka hada connection da masu mako,’”

*”hafeez* yatab’e bakinshi yace __”aini infa nalura dacewar baka sakema ‘yanmata kudi kokirana sukayi *hafeez* akwai kaya akasa kuwa,?’ Cewafa nakeyi babu Honorable ,’”

“Dariya sukasa sunataba *MEEMAR* labari tareda lallab’arta tasaki jiki yasauke mata kudi itama tasamu asoma damawa da’ita,’”

__”cikin awa uku suka karasa cikin birnin taraiya wato Abuja,’” nanfa *MEEMAR* tabaje idanunta tanata kallon haduwar Abuja tanata kallon kerarrun gidajan sama sama dasu plaza iri iri,’”

“Abakin wani kerarren hotel suka tsaya *hafeez* yace __*”MEEMAR* jirani inhada mata connection din saimu wuce mukuma,’”

*”zeeba* tace __”saidai munyi waya zamu hadu da daddare kifasaki jiki hajia wlh bazaki fito cikin hotel dinnanba saiki zama hajia ,’”

__”to Kawata naji zakizodin da daddare dan Allah ko?,’”

__”fito dan Allah mana *zeeba* karmuita b’atamai lokaci,’”

__”saimunyi wayar” sauka tayi *hafeez* narike da akwatinta suka shiga hotel din yakaita wajan mutumin sannan suka fito da *hafeez*,’”

__”yakaganta tayima aiko?,’”

“Alhajin cikin washe baki yace __”tayi sosai *hafeez* yanzu abunda zamuyi ga wannan dubu Dari biyu nakane,’”

__”tohfa nagode alh Saikuma munyi waya,’”
*hafeez* yawuce dasauri tareda sakkowa yasamu *MEEMAR* tana waya da mijinta,’”

__”aa antsayane wasu zasuyi fitsari,’”

__”toh shikenan Allah yakiyaye saimunyi waya inkika sauka,’”

“To kawai tace tareda kashe wayar *hafeez* yace,’”

__”yallab’aine yakiraki anata zukalamai karya ko?Mazanne saida dabara nake fadamiki,’”

“Wayar *hafeez* ce tashiga ruri,’. __”kingani gogankine yake kira kila yakarasone,’” dagawa yayi tareda karawa a kunne,’”

__”ranka yadade barka da isowa,’”

__*”hafeez* inadai fatan kunshigo Abuja ko?,’”

__”kwarai ruwa ranka shidade yanzuma hotel zamu karasa,’”

__”okey kusameni a Airport kaida direba itakuma akaita tahuta taci abinci tayi bacci zantafi mitting sainanda 2hours zata ganni kabata hakuri plz ‘”

__”toh angama yanda kakeso za’ayi munkaraso hotel dinma saimunzo ranka yadade,’”

“Sunshiga hotel din direbane yarakasu har dakin,’ hotel din yahadu karshe dakin kuwa Aljannan duniya kenan,’”

__”kinga dakin *MEEMAR*?,’”

__*”hafeez* naga daki ainazama ‘Yar kauye sosai woow pantastic,’”

__”toh kisaki jiki kiyi abunda yakawoki nanda 2hours zaishigo saikiyi wanka kishirya inna fita zansa sukawo miki farfesun kayan ciki kisha,’ dagacan zankoma nikam,’”

“Sallama sukayi yawuce da *MEEMAR* tashiga toilet tadade tanata kalle kalle waiyau itace a jakuze tana wanka ikon Allah kenan,’”

“Ta cuccuda jikinta Tass tafito da towel tadaura ringing din bel din dakin akayi,’”

__”yes come in,’”

“Ma’aikaciyar hotel dince daukeda trai tazo ta ajjiye akan table __”weldone ma,’”

__”thank u,’”

“Tawuce tafita *MEEMAR* tatsara makeup tadauki Kyau gata fara,’”

“Rigarta tasaka doguwa me hannun vest yellow,’ rigar tamatseta sosai Shep dinta yafito sosai,’ har tsagun kirjinta ana gani, tabi lungu sako sako tadingasa hadadden turaren da *zeeba* tabata takuma feffesa wadanda suka siyodin,’ gashinta tasakeshi gadan bayanta yanata kamshi shima,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button