HAUSA NOVELTUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

TUBALIN TOKA Complete Hausa Novel

__”kashe miki wayarki zanyi dukka bazai yuyu kiyi waya da mijinki agabanaba inada kishi sosai beauty kosokikeyi inyimiki kuka, uhm,’”

“Jitayi ta tsinci kanta da girgizamai kanta halamar karyayi kuka yadago idanunshi masu rikita me kallo yace,’”

__”mijinkima banaso yasake tab’aki ketawace nikadai zan wadataki da duk abunda kike bukata a dubiyarnan beauty anything, I promise u ,’”

“Dagata yayi tsaye dukya rude mata yana shafa gashin kanta yace,’”

__”sunana *BORSHAAN* nasan baki saniba ko my beauty?,’”

__”wow nice name sunan yadace damaishi sosai nikuma sunana *MEEMAR*,’”

“Dagata sama yayi yana mata hajijiya yana dariya __”sunan larabawa kenan *MEEMAR* sunan mekyaune yanada ma’ana *my beauty*,’”

“Sauketa yayi ga *mahbub* yanata kiran wayarta *borshaan* yanahanata dauka Sam ya zaunar da’ita tareda tsugunnawa agabanta,’”

“Cikin wata murya metsaki yace __” *MEEMAR* kinajin haushi danna hanaki waya da mijinki ko? To dena fishi kuyi wayarku bara naje zandawo yanzu take care of ur self ko,? saina dawo”, ya bata wani hot kiss abakinta sannan yashafa fuskarta yafita,”

“Ajjiyar xuchiya tasauke tareda saurin daga wayar *mahbub* __”hello yallab’ai barkanka da hutawa kanata kirana ina bayine munsauka yanzunnan,’”

__”toh alhamdullah dama abunda yasa dukna damu kenan sabida bansan kokin saukaba,’ yasu Anty sadeeya nasan sunji dadin ganinki ko?,’”

“Hawayen tausayin mijintane yazubo a fuskarta tayi maza tadaure tace __”eh sunatajin dadin ganina bakaganiba sunrasama yanda zasusani tsabar murna,’”

*”mahbub* yace __”aidama nasani wlh kuma naji Dadi sosai nima aikinyi zumunci sosai kigaida kowa da kowa zankiraki anjima kibabbasu agaisa,’”

“Cikintane ta kulle jikakeyi kululululuuuuu,’ dakyar tace ___”toh shikenan saika kirani,’”. Sallama sukayi ta kashe wayar tasoma kiran lambar *zeeba*,

“Ringing daya takuwa dauka __”kedawa kike waya Kawata nakiraki naji number busy ya komai yafaru yanda yadace koyaya,:”

___*”woow zeeba* kekinga kyan gayan kuwa? Wlh yasusutani dan ya’iya lallab’a macce kekinga yanda yarude yananemun sai sambatu yakeyimun kai ammafa yayimun Kyau sosai,’”

*zeeba* tasaka dariya __”Kawata Kawata bakiga komaiba aidama irin matasannan sangarta macce sukeyi saikiga sunata nanema balle ke dakikasha magunguna fitinannu Na maradi dole yarude,’”

___”hmm aininaga Abu gayanfa har kuka yamun tsabar rudashi danayi *zeeba* harcemun yakeyi bai yarda ko *mahbub* yasake tab’aniba inba hakaba mutuwa zaiyi,’ ammafa nima yarudani dayawa dan yahadu,’”

__”Kawata bakiga komaiba nake fada miki wlh kedai kisaki jiki kitatsi rabonki kema kifaso gari wlh zamudaiyi waya anjima ga Alh Na yadawo bye,’”

“Wayar suka kashe atare *MEEMAR* tatashi takyara gadon tareda kwashemai kayanshi daya barsu awajan shinshinar kayan takeyi kamshinshi da Dadi sosai ajjiyemai tayi akan akwatinshi tafito falo tazauna tana kallo,’ tanata Allah Allah yadawo danbata gajiya da sauraran kalamanshi masu taushi,’

“Awanshi daya dafita amma gani takeyi yadade,’ turo kofar akayi dasauri tamike, ganinshi da ma’aikatan hotel dinne yasata tatsaya ware mata hannayanshi yayi itakuma tayi sauri tafada jikinshi yawani kankameta,’

__”kinyi waya dashi ko. Beauty bakyaji dama?,”

“Dagowa tayi suka hada idanu taga yab’ata ranshi tace __”amm sorry plz kaji bazan…….” Bakinshi yadanna acikin nata yashiga tsotsa sanbakin datasa yatsotse tas sannan yadagoda kanshi hannu tasa tana gogemai bakinshi duk janbaki,”

“Cikinta yashafa __”muje kici abinci beauty,’ hannunta yaja harzuwa dan karamin daining din acinyarshi yazaunar da’ita tana bashi yana bata abaki harsuka gama farfesun kaza ce Saikuma jalob rice hadaddiya wacce taji kifi,’”

“Kallonta yaketayi yaki dauke idanunshi akanta itakuma wani iri takeji dukya kasheta ta mayyar kaunarshi,’”

“Tsaye yamikar da’ita yace __”inaso muje yawo sosai komuhau Gado inmiki tausa bari mugani wanne zaki zab’a?,’”

“Shiru tayi tareda sunne kanta a kirjinshi yashiga shafata takota ina take tasusutata shima yasusuce mata kinkimarta yayi suka fada Gado arude,’”

“Lbrn yacanja take haka sukaita sambatu dukkansu dakomai yalafa sukayi bacci tare sai magrib suka tashi tare sukayi wanka sukayi alwala sallah sukayi,’
“Sannnan yadinga lallab’ata sunata hira suna dariya!:”

*”mahbub* yashiga kiranta awaya *borshaan* yadauki wayar tareda kashewa dukka yace.’”

__”beauty kishirya zamuje club kin’iya rawa ko?,’ kanta ta girgiza halamar aa,’”

“Matsowa yayi ya tallafo hab’arta yana hura mata iska a bakinta __”sorry okey, bazan iya barinki kidauki wayarshi bane daz why nakashe beauty kiyi dariya konayi kuka.’ Yanawani zagaye mata lips dinta da yatsanshi ,’

“Idanta a lumshe tace __”it’s okey,” rungumeta yayi suna dariya shiryawa sukayi tsab,’”

“Bonshort ne fari ajikinta meshegen Kyau saiwata karamar Riga orange me hannu daya gashinta kuma tataje tayi donot dashi yayi Kyau tasaka wani takalmi both sau cikine takalmin tsayinshi yakusan guiwarta gashida tsini tayi Kyau sosai dukda tanajin tsoro gashi batatab’a clubbing ba saiyau,’ kaya iri daya sukasa sunata kamshi rungumarta yayi suka fice,’”

“Club din akasan hotel dinsu ashema yake hadaddun gayu manyan bebs Na Abuja anata zuwa manyan tunane masu mukami duksunzo wajandai yahada mutane dayawa *MEEMAR* tanata zare idanunta,’” ahaka suka shiga club din,:”

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: ????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????????????
????????????
????????????
????

*¶TUBALIN*¶
∆∆∆∆∆∆∆∆
*¶TOKA¶*
∆∆∆∆∆
*¶BY BADIAT IBRAHIM ¶✍????*

*page________31_35✍????*

_”hakika duk masoyinka kana tare dashi, komai nisanshi, masoyana nafili Dana boye Wanda banssniba da wandama nasani dukka ina mika godiyata agareku baki daya,’”_
_”domun inata ganin sakonninku suna zuwa gareni kuma inajin Dadi sosai masu mun text message ma inata ganin sakonku masu kiran layina ma dukdai ina godiya hakika,’ tabbas masoya abun nemane kuma allah yabani,’ sabida al’umma baiwace sai Wanda rabbi yaimasa dama,” I so much love u my fans,’”❤????????✍????_”
_makiyinma ina sansu allahu kaima kasansu abunda suke mana kaimusu nakama annabi babu musu ko azuchi banayin zulumi,’”_

 

“Suna shiga asalin cikin club din taga wutace me kala kala , yellow, blue, read , and green,’ kuma ba haske shinefa tasaki jikinta ,’”

“Jawota yayi cikin filin rawan nanfa yariko kugunta yana mata rada,’ __”beauty duk yanda kikaga nayi just do it okey?,’” kanta tadagamai yadinga tsotsar bakinta yana koya mata rawa iri iri samari sai roke ‘yanmata dukeyi suma ‘yanmatan sunata role Guy’s,’

“Club din Na manyan yaran abuja ne kowa najin kanshi hango *zeeba* tayi tana tsaye tana rawa agaban Alh,nta murmushi *MEEMAR* taimata itakuma takashe. Mata idanta,:”

“Akasoma raba kayan maye iri iri *borshaan* yasaka hannu ya amsa tareda jawo hannun *MEEMAR* tafado jikinshi b’alle kwalbar benelin yayi tareda kafa mata bakin kwalbar abakinta batayimai muduba tadingasha harsaida tasha Rabin kwalbar yabarta shikuma yasha kwalba daya da Rabi ‘, nanyashiga rudata,’”

“Yamutsata yadingayi San ranshi itakam batasanma me’ake cikiba Sam wasu taurarine sukeyi mata yawo akanta jinta tayi asaman gajimare,’ tabugu sosai kasancewar yaune ranarta tafarko data farashan wani Abu dazai gusar mata da hankali shiyasa yazaka worst ko hannunta takasa dagawa,’ yadinga rada mata wasu kalamai masu Dadi,’”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button