HAUSA NOVELTUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

TUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

 

 

Umar koda yaga dare ya fara yace ma kannen sa duk su hadu a maida su gida sauran abokai kuma sunata tmbyar ango da amarya saidai umar yace wani uzurine ya taso suka tafi haka dai cikin hikima ya sallami kowa nabila kuma da nafisa dasu ummi suka hada ma hawwa gift dinta da abokanin yusuf suka bata direct gidan hawwa suka wuce don nan zasu kwana

 

 

Jamila gida ta wuce tare da cewa sai tayi maganin umar sbd shi bai isa ya wulakanta ta ba kuma itama nabila zatayi maganinta da wannan tunanin ta isa gida zuciyarta na zafi don bakin ciki nikam nace yanzu kika fara bakin ciki jamila????

 

 

Koda suka isa gidan hawwa sun isketa kamar wani abu bai faru ba harta canza shiga kowa yaji dadin ganinta cikin walwala lallai hassada ga mai rabo takice, ” nabila ce tace amarya ina angon yayanmu cikin tsokana da jan fada “nafisa tace inaga ma fa mu da gida muka wuce harararta hawwa tayi tace” kyaji dashi ma gulmaciya dariya sukayi gaba daya daidai lkcn da yusuf yake fitowa daga part din shi shima ya canza kaya gaba dayansu shiru sukayi ganin fitowarsa har ya karaso inda suke sannan cikin kulawa yace”har kun dawo yanzu zaku dameta kuma dariya ya ba kowa amma saidai babu halin yi, cikin kasa da muryarsa yace”littel ba rakiya mikewa tayi batare da kallon su nabila ba tabi bayansa binta sukayi da kallo kawai suna fita ya rungumeta cikin husky voice dinsa yace littel yanzu shikenan in tafi in barki eh na daga kaina cikin sanyin murya nace “mashi kaga su aunty duk sun iso suna ciki kaga no need ace kana cikin mu tunda yanzu haka in ba su nabila ba babu wanda yasan kana gidan nan nisawa yayi yace haka na aidai daga gobe shikenan ko?murmushi bayi nace haka ne kara matseni yayi ajikinsa ya hade bakin mu wuri guda yarrrr naji tsikar jikina ta tashi sbd abunda naji na bakon yanayi jikina ma rawa yakeyi yakai minti biyar yana kissing dina sannan ya sakeni a kasalance muka rabu tarea da ban kwana.duk abunda ke faruwa tsakaninmu umar na mota yana kallonmu in banda mamakin abokin nasa babu abunda ya keyi akasalance ya bude motar ya shiga ya zauna cikin tsokana umar yace ai na dauka da ita zaka tafi frnd yana dariya ” yusuf wanda yanayinsa ya canza yace sunzo sun cika mani gida tayaya zan samu sakewa da matata ai dai daga gobe a kyalemu mu huta ko?hhhh”umar yace ai naga alamar ka koya mata rashin kunya itama ????

 

 

Washegari haka gidan hawwa ya kara cika sbd walima hawwa yau ma shiga kawai takeyi tana fita duk kayan data sai an kalleta an kara kallo haka akayi komi cikin jin dadi kuma tasha nasihohi sosai kannen mami da yan uwanta haka suka zo suna tayi mata nasiha.anyi komi cikin mutunci angama yanzu gida ya rage sai su nafisa da nabila da wasu kawayensu suna jiran zuwan ango su tafi gida su ma.don aunty zainab ma dubara tayi zata dauko wani abu daga nan tasamu ta sulle don riketa tayi wai ba inda zata, daga shi sai umar suka zo gidan karfe 8:30 haka suka shigo da ledoji tare da sallama babu wasa tsakaninsu shiyasa gaisuwa kawai sukayi umar ya ce su tashi ya maida su gida.suna tashi nima na mike na rike nabila kallona suka tsaya yi ganin da gske ne yusuf yazo ya rabani da jikin nabila nasake fashewa da kuka haka ina ji ina gani suka tafi suka barni da kewa da tunanin sabuwar rayuwar da zan shiga.

 

 

Masha Allah kuji dadinku amarya da ango amma fa zan dawo don don malama Amina tace ban isaba sai gano masu ya yusuf zaiyi da yar kanwarsa zai tausaya mata ne ko kuwa????to ba ruwana nidai????

 

 

Ku biyoni next page takuce sa’ar mataaaaa????????????????????????????????????

TUN INA KARAMA ????????????????????????????????

 

 

By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!

 

 

Page 19

 

 

 

………koda ya rabani da jikin nabila babu wanda ya kara saurarena cikin su fita kawai sukayi kowa najin yanayin ba dadi aure kenan yakin mata Allah yasa mu dace????zaunar dani yayi kana kujera sannan ya bi bayan su don yayi masu rakiya tare suka isa wurin motar umar bayan duk su nafisa sun shiga ummi ce gaba don karku manta ummin kd umar ya riga ya bayyana kanshi awurinta don haka ko wurin bikin nan yana kafa kafa da abunshi bai bada wani gab ba tsakaninsu don yasan akwai kuraye ????”umar ne yace to frnd mudai muna maku ftn Alkairi yana dariya yana kokarin bude mota zai shiga “murmushi yusuf yayi yace tnx alot frnd Allah ya bar zumunci Amin ya amsa tare da shiga mota ya tada yayi rivos mai gadi ya bude masa ya fita haka yusuf ya juya tare da kaunar yan uwansa aransa jiki ba kwari ya shiga gida tare da rufe ko ina yana shiga inda ya barta nan take zaune ta rufe fuskarta da gyalen jikinta karasawa yayi tare da sallama cikin sanyin murya ta amsa batare da ta bude fuskarta ba.zaunawa yayi daf da ita tare da yaye gyalen dake kanta, ” yace my princess sai kace kun rabu kenan kike wannan kuka haka cikin yanayin damuwa yace don Allah ki daina yi mani asarar tears dinki haka nan ke kuka baya yi maki wuya ne littel ko dai tuna baya zanyi in nemo bulalata dama ke da nafisa baku jin mgn yakara she mgn yana jawota jikin shi haka cikin dabara ya lallasheta har ta fara war tsakewa suka tashi suka shiga cikin bedroom dinta yace ta shiga tayi wanka tayo alwalla shima zai shiga part din shi yayi haka kuwa akayi fita yayi sannan itama ta tashi kamar yadda yace mata bai dau wani lkc ba ya dawo sanye yake da jallabiya , ya tura kofar dakinta tare da sallama amsawa tayi tare da jawo hijabinta ta sanya “tashi muyi sallah yace mata tashi tayi suka tada sallah bayan sun gama ne ya dafa kanta taji yanata kwararo addu’a ahankali take amsawa Amin.bayan ya gama ne yayi mata tambayoyi akan addininta komi ta ba shi amsa duk da dama yasan hawwa badaga baya ba wurin neman ilimin addini kuma haka ummah bata masu wasa akan islamiyya.cikin farin ciki yayi hamdala ga Allah wanda ba wayonshi ba ko dabararsa ba ta ba shi kamilar mace irin hawwa.ledojin da suka shigo da sune ya dauko ya ajiye tare da nufa kofar da yasan kitchen dinta ne ya shiga shi kan shi da bai san komi akan kitchen ba abun ya burge shi yasan iyayensu sunyi kokari sosai, haka yaga wasu plet masu kyau da wasu cups ha ya dauka ya dauraye tare dasa towel din da ya gani wurin ya goge su da kyau ya fito yana zuwa ya zuba kazar da kuma bude fresh milk ya tsiyaya masu a cup din don yasan hawwa akwai son fresh milk amma ranar komi sai ya kwance mata wani irin jin kunyar yayanta takeyi haka ya lura da kanshi yayi feeding dinta har sai da ya tabbatar ta koshi.

 

 

 

Bayan sun gama ne suka shiga bathroom sukayi brush suka fito a tare suna fitowa ne ya wuce wurin drawer da shi kadai ne keda key dinta ya bude ya juyo ya kalleta “yace come on my dear tashi tayi ta nufi wurin da yake tsaye tana zuwa taga drawer cike da kayan bacci ne kawai cikinta zaro ido tayi da mamaki????tace yaya wannan fa?cikin so da kaunarta yace is ur own dear kunya ce ta kamata tayi sauri zata bar wurin amma ya riko ta yace bari in zabar maki wanda nake so yau ki sanya hankali kwance ya dauko wata riga mai kamar vest ya nunan mata rufe ido tayi bai jira komi ba ya cire mata hijabi tare da rigar dake jikinta idonta ita dai rufe ya sanya mata wannan riga wadda da ita garama babu daukar ta yayi cak sai bisa gadon ta yabata light kiss yace i’am coming princess, ita dai tama rasa bakin mgn haka ya fita yaji dakinsa yaje dakinsa wasu kaya ya sanya yanda kasan wani dan india haka ya fito sai kace salman khan ne???? kafin ya dawo hawwa tayi sauri ta jawo humrar ta da sauran perfumes dinta ta cigaba da aikin zuba ma jikinta haka shima ya kwarara perfumes dinshi masu dadi da tausasa zuciyar masoya.lkcn daya dawo da ido daya take kallonsa ya salam ta furta ashe haka yake da kyau gsky yusuf namiji ne na gani na fada dolene in kara taka tsan tsan kamar yadda nabila ke fada mani kullum.bata gama tunaninta ba taji yayi switch off din light sai ya kunna dum light na bed side cikin kwanciyar hankali ya ya kwanta tare da rungumota jikinsa.tattausar ajiyar zuciya ya sauke tare da manna ta jikinsa sosai wanda ia kuwa gabanta bugun 100 100 yakeyi ????cikin hikima yake shafa ko ina na sassan jikinta gentaly yake mata komai cikin natsuwa don baya so yayi hoting dinta badly inda shi kanshi ya shiga duniyar da bai santa ba bakinsa ya dora kan nonuwanta wanda dama sune suke tsokanarsa sosai yake sucking din su cikin kwarewa ita kama tuna tana iya gane komi har ta daina ganewa romancing dinta yakeyi sosai jin ya gama rikitata shima ya sauka network nima dole nace wannan ganin kwaf din badani ba gani nayi yana shirin raba tsakiyarta shi kuma yana kokarin shigewa fadar alfarma koda nafito naja wo masu kofar ban kaiga zama ba naji ihun hawwa har tsakiyar kaina toshe kunnuwa na nayi don jin sambatun ogan ita kuwa kowa na gidansu saida ta kira yazo ya ceceta nikaina hawaye nake mata don naga yusuf ba sauki????naso na shiga in kai mata agaji amma sai na tuna da haka zata sbd nan gaba ma ita zata nema????bai saurara mata ba amatsayinta na kanwarsa sai da yayi satisfy sannan naga ya kara kankameta yana zubda hawayen farin ciki shima.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button