HAUSA NOVELTUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

TUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

 

 

 

Hakika hawwa ta ciri tuta wurin mijinta shiyasa yake jinta tamkar ransa kuma yana yu mata soyayyar da tun daga cikin jininsa take zamansu cikin kwanciyar hankali da son juna sukeyi babu wata matsala tsakaninsu sun fahimci juna sosai ya saya mata mota ta fara karatunta na lowyer wanda dama shine burinta.watanta biyu kwtsam jamila ta shigo cikin rayuwarsu wanda shine dalilin rabata da yayanta wannan shine asalin lbrn su…..

 

 

 

CIGABAN LABARI……

 

 

 

……cikin tashin hankali ya dago kanshi ya kalli abokin nasa ido cikin a razane yace “what???jinjina masa kai yayi alamar haka ne…..????

 

 

Hhhhh ????????????????akwai sauran rina akaba jamila kina gab…..amma dai wasa farin girki.????bafa na dadin kowa ba????????????

 

 

Masha Allah ku biyo vote din yusuf kuyi hkr komi zaiyi daidai normal ???????????? don naji kun fara yakamata ya wulakanta jamila ????ba komi za’azo daidai wurin????

 

 

 

Takuce sa’ar mataaaaa inayinku masoyana Tun Ina Karama:next page insha Allahu ????????????????????????????????????????

TUN INA KARAMA ????????????????????????????????

 

 

 

By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!

 

Page 20

 

 

……jamila bata zame ko ina ba sai company su yusuf daidai office din umar tayi parking haka ta fito cike da izza da rainin hankali direct office din ta nufa duba da kowa yasan matar oga ce kuma yar uwar umar shiyasa babu wanda yayi tunanin tsaida ta gashi kuma babu alamar mutunci atare da ita.knocking tayi “yes come in ya fada atunaninsa yusuf ne yasan da wani ne da sectary zata sanar masa kafin ya bada okey ashigo budewa tayi tashiga saurin daga kanshi yayi daga lapton din dayake aiki acikin ta ya kalli jamila ” have a sit ya nuna mata kujera atakaice.cikin rashin kunya da ya zame mata jiki tace”bazama nazo yi ba “to me ya kawo ki?yace mata ” nazo ne in sheda maka kayi saurin ba amininka shawara ya koma gida yana kwana sbd nasan kasan komi akan rashin kwanan shi gida in ma sbd wannan yar shilar yarinyar ne yake avoiding dina to yayi kuskure walhi babu shi babu hawwa har abada jin surutun ta yayi masa yawa akunne ne ya buga table din gaban sa cikin tsawa!!!!”ya daga mata hannu yace ya isa haka nan mahaukaciya ai kin kashe maciji ne baki sare kansa ba sbda duk duniya babu macen da yusuf yake so kamar hawwa kuma bazaki taba samunsa ba kada kika aure shi da asiri bakiyi nasara ba kuma ina so kisani babu macen da yusuf ya tsana duniya sama dake jamila “walhi karya ne umar !kai baka isa karabani dashi ba cikine yayi ma yarinya kuma nayi nasarar zubar dashi sbd ni ya kamata in fara haihuwa dashi ba ita ba, nikuma ban shirya ba don bana bukatar tara yara yanzu ta kara she mgn tana jijiga jikinta.a hasale umar yace” kinji kunyar duniya da lahira jamila kuma ina so kisani daga yau kada ki kara zuwa wurina da shirmen ki don ni ba yusuf Bello mado bane, my name is umar Bashir mado, don haka get out from my office!!!zata kara mgn”cikin tsawa ya kara ce mata”i said get out!!!tasan halin umar don yafi yusuf zuciya don yana iya bugunta juyawa tayi ta bude kofar ta banko ta da karfi tana huci ta fita offici din.kallon kofar yayi ya buga tsaki mtsss stupid kawai ya koma ya zauna yana tunanin jahilci irin na jamila.

 

 

 

Bayan umar ya gama yi ma yusuf bayanin yanda sukayi da jamila.nisawa yayi yusuf yace “frnd jamila tsoro take bani kuma ita kanta rabuwa da ita bashi bane masalahaba sbd ina son dakar fansa akanta kafin in rabu da ita kuma sai ta wulakanta yanda ta rabani da farin cikin iyayena da abunda nake so to itama yazata gane tayi babban kuskure a rayuwa.” Umar yace wannan shine daidai kuma ina so kadai na tunanin kana tsoron jamila sbd da wannan damar take samu tana cutar dakai.”gsky ne frnd insha Allahu zan gyara amma yanzu ya kaga zamuyi da ummah?umar yace”kada ka damu tunda daddy da Abba next week zasu dawo daga umma’rah abi komi a hankali na tabbata zasu lallashi ummah zata baka matarka amma ina so kamar yadda tace kada ka kara zuwa gidan har sai Abba ya dawo.cikin sauri yadaga kai yana kallon umar , batare da damuwar komi ba umar yace haka ya kamata frnd ita kanta hawwa nasan zata so ganinika ko ba komi damuwar da zata shiga shi zaisa asamu masalaha.murmushi yayi mai kayatarwa yace”yes bros that is gud.dariya sukayi gaba daya tare da farin cikin samun mafita.

 

 

 

Koda yusuf ya koma gida yasamu jamila bata dawo ba.haka yabashi damar wucewa part din shi yana shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bathroom don yadan watsa ruwa saida yagama komi ya dawo falonsa ya zauna don ya rage wani aiki daya taho dashi hankalinsa nakan lapton dinsa yaji horn dinta ta shigo tashi yayi ya bude labulen window ya leka ya ganta tayi parking tana fitowa daga mota cikin uniform take hmm yace kamar mutuniyar kirki amma bala’i fal arai sakin labulen yayi tare da kara jin haushinta.ita ko tana shigowa taga motarsa aparking space murmushi tayi tace ai nasan yana jin mgnr umar kamar Alh bashir kuma dama tana so tayi amfani da maganinta yanda zai mance zancen wata karamar yarinya ya dawo su cigaba da soyayya don dama jamila ita mayyar sex ce kuma yusuf yayi mata yanda take so shiyasa take jin bata iya rayuwa bashi yanzu haka amatse take don ya jima bai waiwayeta amma ta kudura ayau sai tasame shi.tana shiga itama part dinta ta nufa cikin sauri ta shiga bathroom tayi wanka ta fito tayi shafa mai lotion dinta tare da perfumes dinta ta dazumuncidaya????banji dadi ba.

Ku biyo ni next page takuce sa’ar mataaaaa ????????????????

 

 

 

 

ha boka ya bata wanda take sanyawa ta goga ko ina san ta dauki wata riga mai shegen kyau ta sanya tare da velt dinta haka ta dauki wayarta ta fito zuwa part din shi cikin dakewa ta bude kofar tare da sallama amsawa yayi batare daya dago daga abun da yakeyi ba.

 

 

 

Isowa tayi wurinsa tare da zama kusa dashi turaren nan ya bugar mashi hanci nan da nan kanshi ya juye dagowa yayi suka hada ido ganinata yayi ta burge shi murmushi yayi mata, cikin kwarewa da yaudara ta maida masa tare da cewa plss sweetheart kadaina fushin haka nan na fadi maka tsautsayi ne abunda ya faru ba da niyya nayi ba arikice nake lkcn danayi mata injection din nan.baice komi ba ya jawota jikinsa tare da rugumeta cikin husky voice dinsa yace i miss u dear wani dadi taji don tarkonta ya kama kurciya kara kankame shi tayi tare da aika mashi sakonni nan da nan ya fara maida mata martani romancing sukeyi sosai kamar zasu cinye juna.jamila ta kware wurin sucking amma shi gsky bayayin sucking dinta koda ba cikin hankalinsa yake ba baya yi mata zaidai sha nonuwanta kuma yayi mata fingering tana jin dadi sosai shima ya na jin dadin yanda take sucking dinsa haka suka cigaba da cakuda juna babu abunda ke tashi a falon sai nishin su wanda jamila harda kukan kissa takeyi mashi a haka har suka cire kayansu gaba daya haka yasamu ya shigeta ihu takeyi tana kara kankame shi shima tana zabgu mashi kalamai masu dadi shi kuma sai off an down yakeyi????haka suka yi satisfy din junan su.cikin rashin kwarin jiki ya tashi ya shiga bedroom dinsa ya barta kwance nan kan kujera.yana shiga yaji wayarsa na ringing da sauri ya isa wurin kafin ya daga yana dubawa yaga hawwa ce miss call har 4 cikin rikicewa yayi dialling din number ta.????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button