TUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

Masha Allah ina yinku masoyan Tun ina karama Allah ya bar zumunci????????????jiya nayi typing abun haushi bacci ya daukeni ya goge gaba daya????
TUN INA KARAMA ????????????????????????????????
By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 21
………..ya kirata ya kai 6 times amma bata daga ba a’a to me ya faru ta kirani kuma yanzu na kira bata daga ba why?ya tmby kansa kuma bashi da amsa ajiye wayar yayi ya nufi bathroom domin ya tsabtace jikinsa don lkcn sallah magrib ya gabato amma tunanin fal aranshi, gashi yayi ma umar alkawalin bazai je gidan ba cikin rashin kuzari yayi komi ya gama ya fito ya sameta still akwance bacci ma ya dauketa cikin jin haushinta da tsana aranshi yaji wani bakin ciki wai me yasa baya iya avoiding dinta idan tazo mashi da bukatarta tsaki yayi mtsss, “nikuma nace daga baya kenan yusuf bayan kasha dadi????haka ya iso inda take kwance hankalinta kwance ya dubi cinyarta ya bata fas! Cikin tsoro ta tashi firgigi tace ” haba yusuf meye haka?”tashi kibani wuri fita zanyi ya fadi fuskar nan tashi murtuk ba alamar wasa cikin mamaki hali irin na yusuf ya tashi ta tattara kayanta ta fita tana kunkuni.kallonta yakeyi acikin ranshi yace jamila kin cuceni babu wani abun birgewa atare dake ranshi ba dadi haka ya dauki key ya kulle ko ina part din shi don yace shi bazai iya bar mata part din bude ba shiyasa ma take zargin ba gidan yake kwana ba amma agidan shi yake kwana saidai kafin ta tashi ya bar gidan.tunda dama dai ita ba gwanar girki bace bare ma tasa ran zaici gaba daya babu wani amfana dayakeyi da ita idan sex ba shima sai tayi masa tsibbu kafin tasamu Allah ya tsaremu da bin bokaye Ameen????haka ya fita ya nufi gidansu umar suyi sallah kafin su ci abinci don yanzu cin abincin shi ya koma gadansu umar tunda dai bazai samu wurin umma ba bare yayi tunanin zuwa can.
Hawwa tana ganin kiran shi taki dagawa sbd dama ji tayi kawai gabanta na faduwa game dashi kuma tayi mamakin rashin zuwanshi gidan don tasan ko umma ta hana yazo to sai yazo amma tunda ta kira bai daga ba tayi tunanin yana tare da matarshi nan da nan taji kishinsa arai bata so ya gane tana da damuwa dashine shiyasa taki daga wayar yusuf.
Allah ya dawo dasu Abba lfy ranar yusuf yaje gidansu kamar yadda suka tsara da umar amma ummah ko kallo bai isheta ba tadai amsa gaisuwar shi batare da wani sakin fuska ba.bayan angama gaisawa ne tare da ban gajiya tundan kowa cikin murna yake suna daining ne suna cin abinci wanda kowa sai abunda yake so yake ci.shida hawwa kuwa sai kallan kalo sukeyi gani yakeyi ta kara masa kyau ga wani budewa da jikinta yakeyi tayi fresh abunta shi kam da za’a basu dama su kadai da sai ya shanye bakin nan nata don ji yake kamar ya sace ta don sha’awa baya jin feeling don yaga mace amma ita saidai idan bai ganta ba.yana cikin tunanin ne yaji hawwa nacewa umma “umma bari in duba ma Abba farfesun kifin shi wanda zaiyi amfani dashi anjima cikin jin dadi Abba yace” ashe littel bata manta da cimar Abbanta ba.dariya ummah tayi tace ai kaganta nan kullum mgnr kenan i’miss my Abba kamar ita kadai ke dashi takare mgna ta dungure ta cikin jin kunya ta tashi tabi hanyar kitchen.da kallo yabita wanda ummah na lura dashi kauda kai tayi kamar bata ganshi ba cikin tace nima bari in shiga Alh saika shigo “ok to sai na iso.
Tana tashi Abba ya kalli yusuf cikin jin tausayin da’da uba yace Y.B ya naganka so haka?kamar jira yake yace” Abba hawwa “hawwa kuma wani abu tayi maka kuma yasake tmbyr sa?girgiza kai yayi yace” gaba daya Abba kunki saurarena akan kuskurena babu mai saurarena cikin fada Abba yace “kai don Allah dakata ince tun kafin in tafi nace maka bazata koma gidanka ba?to yanzu haka ma na samo mata miji yaron wani aminina ne da muke tare dashi a maleysia yanzu haka yana nan zuwa su daidaita tunda ku dai gidan ku na ya hudu ne ba’a haihuwa sai an tsara komi to mu ba haka tsarinmu yake ba, don haka kamar yadda mahaifiyarka ta bukaci takardar hawwa nima ina son ka bata tayi idda sannan wanda ke sonta ya zo neman aurenta.don naga alamar zaifi ka sonta da kaunarta.tunda Abba ya fara mgn yaji shi tamkar gunki ai gara Abba ya harbe shi ya mutu kawai yafi masa sauraren mgnr nan indai har wani zai auri hawwa gara ya mutu walhi ba zai jure ba.tashi Abba yayai zai bar wurin don ya fara bashi tausayi sosai saurin rike masa kafa yayi yana cewa ” yanzu Abba kafi son mutuwata da rayuwata?walhi bana iya rubuta takarda da hannuna a matsayin saki in ba hawwa saidai ku kasheni nayarda ya karashe magana cikin kuka mai tsuma zuciya kamar wani karamin yaro.
Mgn sukaji daga bayansu ummah nacewa”wannan shine daidai da kai tunda har ka yarda hawwa zata iya zubda ciki da kanta har ka iya barinta a asibiti wit condition amma ka tsallaketa ka barta hospital kaida matarka wadda ita ta zubar maka da ciki da hannunta kuma ta karyata kuka yima baiwar Allah sharri yusuf duk bai isheka ba yanzu da da karar kwana daba harda hawwa zata kashe ba.don haka yanzu jamila itace matarka dakake alfahari da ita kuma gogga wadda idonta abude yake ita da uwarta sai kuje can ku karata amma hawwa tafi karfinka bata saurari amsa kowa ba ta juya ta fita ta barsu nan shima Abba janye kafarshi yayi yabi bayanta tsugunnewa yayi wurin yaci gaba da kuka ba tare da tunanin komi ba.
Kafadar shi ta dafa tare da mika mashi tissue juyowa yayi yaganta tsaye cikin azama ya mike tsaye tare da rungumota jikinsa cikin tashi hankali yake fadar hawwa zaki rabu dani ki auri wani girgiza masa kai tayi tare da shigewa jikinsa sosai “bazan iya ba yaya amma kuma bazan ja da iyayena ba amma ni na yafe maka cikin kuka itama ta kara she maganar kara matseta yayi cikin murmushin takaice yace hawwa zanje gidan daddy in rokeshi nasan shi bazaya ki taimako na ba cike da gamsuwa ta amsa da to yayana kada kabari suyi nasarar rabamu.dago kanta yayi ya hade bakinsu wuri daya ya cigaba da kissing dinta ba tare da tunanin komi a ransu ba.duk abunda yake faruwa tsakaninsu akan idon Abba don shi daya tafi dawowa yayi don ya lallashi yaron nasa amma me sai ya iske su cikin wannan halin ko yanzu ya kara tabbatar da cewa suna son junan su kuma suna da bukatar kulawar junan su.ajiyar zuciya ya sauke ya juya cike da farin ciki yana jin haushin kanwar tasa data shigar da rayuwar diyarta mara tarbiyya cikinsu amma ba komi akwai Alla ya furta tare da shigewa part dinsa.gsky ne Abba dogaro da Allah jari????romancing din juna sukayi sosai da alama mgnr umar hakane ya lura tayi missing din shi sosai shima haka ne don yanzu haka sai yayi wanka don gaba daya wandon shi ya baci sbd making love yanda ya kamata a kujerun daining ???????????? ko tsoron ummah ta fito basayi????dago tayayi yana goge mata hawaye da hannunsa cikin husky voice dinsa yace “i promise u idan baki kwana gidana ba yau to insha Allahu gobe kina gidana saurin dagowa tayi don tabbatar da mgnrsa cikin sanyita tace really?murmushi yayi mai kyau ya kara tabbatar mata da hakane.nan ta kara shigewa jikinsa shikuma ya rungume abunsa da kyau????
To komi yusuf ya taka yake wannana alkawali oho?????
Masha Allah takuce sa’ar mataaa ????????????????????ku biyoni next page insha Allahu.????