TUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

Tunda ya kirata bai sake sukuni ba haka ya zauna zaman jiranta, cikin awa daya ta iso gidan shima mai gadin gidan naga ninta ranshi ya baci haka ya bude mata get din ta shiga cikin izza da rashin hankali parking lot ta isa tayi parking ganin duk motocin gidan na nan yasa tayi ajiyar zuciya tace”shegiya neman wurin zama har an dauko mota hmm zanyi maganinki.bude kofar motar tayi ta dauko abunda tazo dashi ta fito ta kulle motar bakin kofar ta isa bell din kofa ta taba sau biyu.tasowa yayi ya bude mata dama tunda yaji zuwanta yana bude mata yaja ya tsaya.ita kuma kakarin shiga takeyi tana tafiya tana cewa y gd ya jikinka”binta yayi da kallon mamaki cikin takaici yace”normal direct part dinta ta wuce batare da ta saurare shi ba.
Shima rufe gidan yayi ya wuce part din shi tare da tunanin hali irin na jamila wato bata ma iya gaishe shi sai wani izza take nunawa lallai jamila kinyi kuskure yanzu za’a fara game din murmushi yayi tare da shafa kanshi ya kara yin balance a kujerar da yake zaune, tabbas kinyi abubuwan daza su sanya in rabu dake amma da sauran lkc.
Ita ko hawwa bata ma ji dawowar jamila ba ta riga har tayi bacci.jamila ko na shiga sashenta ta ajiye magungunanta tayi amfani da wanda zatayi ta boye sauran, tayi imani dama ba zuwa zaiyi ba tashi tayi ta kulle part dinta ta nufi nashi.dai dai falo suka hadu da hawwa ta taso zataje part din shi itama sbd ulcer ta ta tashi kuma maganinta yana part dinsa ka cibus sukayi dai dai kofar shi kalan kallo suka tsaya yi da mamkin juna itadai hawwa bata san t dawo ba ita kuma jamila tana ganin mai hawwa zatayi dakin sa bayan yasan tana gidan?????
To masha Allah Ku biyoni next page don jin yanda zata kaya.ina ma masoyan Tun Ina karama ftn Alkairi kuma ina ganin sakon ninku ina gdy sosai ????????????????????
Taku ce sa’ar mataaa ????????????????
TUN INA KARAMA????????????????????????????????
©????
*Al’umma Writers Asso…✍????*
_{Al’umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al’umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al’umma sai Dan Al’umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al’umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826
بسم الله الرحمن الرحيم…
By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!
Page 28
……….mamaki ne ya hana yusuf magana sbd yanda yaga tashin hankali a fuskar hawwa karara, juyawa tayi ta barshi wurin yana tsaye haka ya ganta ta shige part dinta ta rufe.murmushi yayi cikin ransa yace hawwa a hankali zaki fahimceni zakuma ki san ke kadaice araina.azahiri kuma girgiza kai kawai yayi ya shige part din shi shima batare da ya kara binta ba.
Hawwa na shiga daki fashewa tayi da kuka tana cewa meyasa nayi sabo da soyayyarsa dama abunda umma ke gani kenan taso rabamu?gsky bazan iya ganin wannan rashin hankalin ba ace wai mace ta so hallaka ka amma kana cewa zakaje ka dawo da ita alhali ita ko bin ta kanka batayi ba anya akwai adalci cikin wannan rayuwa kuma kace wai kada afada ma kowa, to me kake nufi ne?haka tai tayin tunaninta wanda babu amsa cikinsa hardai ta tashi tayi wanka tayi sallah.bata iya cin komi shiyasa ta dan sha tea kawai ta kwanta shima sakamakon tana da ulcer kada ta samu matsala yasa ta sha.
A bangaren yusuf kuma shima hakan take saida ya gama komi zai kwanta ya tuna da umar cewa yayi bazasu je gidan su jamila ba yadai kirata awaya yace ta dawo.haka ya dauki waya bayan ya gama komi ya kira jamila, zaune take tana chatting awaya kiran shi ya shigo wayarta cikin tsoro da fargaba take kallon kiran har ya katse.tsaki yayi ya kara kira har ta kusa katsewa ta daga cikin karfin hali,”hello tace kafin ta kara mgn yace”come back ur home right now!kafin ta sake mgn taji dif ya kashe wayarsa, cikin mamaki da jin dadi tayi ihu wanda har saida mummy tayo dakin da gudu tana fadin “lfy jamila???
…….” Mummy yusuf ne ya kirani wai in dawo gidan yanzu ta fada tare da rungume mummy cikin jin dadi mummy tace “amma fa ya shammace mu amma ba komi tunda dama mun gama komi kawai ki maza ki shirya ki tafi kinsan ance da zafizafi akan bugi karfe ” gsky ne mummy bari kawai in tashi to yi sauri kinga 8:30 tayi kije can ki kara shiryawa kinde ji bayanin danayi maki ko?”eh mummy naji amma kinsan nayi mamakin da abunda nayi masa kuma banji ya fada mani komi ba harda wannan dan kazagin nashi banji komi ba.hhh ke wai an gaya maki mu na wasa ne har yanzu ke yarinya ce ai an riga angama komi ke dai tashi dama inata tunanin munyi waya da daddy dinki yace gobe zai dawo dama kada ya dawo ya sameki kuma ya fara fada amma naji dadi tunda anyi haka kuma koda kinje ki kwantar da hankalinki ki bashi hkr kinga dai alamar yana sonki ko?”gsky ne mummy bari ki gani”tasahi tayi ta shiga cikin bathroom ita kuma mummy ta fita don ta fiddo mata komi cikin sauri ta gama komi ta fito ta shiga part din mummy haka suka fito mummy tayi mata rakiya har gaban motarta tare da fada mata yanda ya kamata tayi komi haka ta tashi motarta mai gadi naganin haka yace”ga matsiyaciyar nan bari in bude kafin tayi mani rashin mutunci haka ya wangale mata get.ita kuma dari da tamanin ta fita gidan batare da tunanin komi ba.