HAUSA NOVELTUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

TUN INA KARAMA Complete Hausa Novel

بسم الله الرحمن الرحيم…

By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!

 

 

 

Page 29

 

 

 

………tsaki jamila tayi, ta shige itama hawwa tabe baki tayi tabi bayanta.knocking tayi “yace mata ” yes come in budewa tayi ta shiga cikin sakin fuska ba kamar dazun ba.sallama hawwa tayi da mamaki ya amsa mata sallama shiga tayi”am kuyi hkr na shigo maku ba lkcn daya dace ba tana magana tana nufar inda ta ajiye maganin ta juya zata fita, tashi yayi zai bita don yasan tunda har ta fito neman maganinta awannan lkc yasan ulcer dinta ce ta tashi.

 

 

 

Lkcn da ya fito har ta kusa shigewa part dinta kiran sunanta yayi “hawwa juyowa tayi tana kallon kara sowarsa yana zuwa hannun ta ya kama suka wuce tare.

 

 

Jamila kuwa sakin baki tayi tana kallon su yanda har ya bita baima kula da ita ba ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa zanyi maganinku indai nice badai kin iya kilbibi ba, hmm zan kamaki yarinya ko tare aka haifeku sai kin bar mani yusuf.

 

 

 

Koda suka isa part dinta zaunar da ita yayi akan kujera falo yace” hawwa wai me yasa kike son yin wauta da lafiyarki ni na tabbata yau baki ci abinci ba kuma kinsan kina da larura so kike ki jawo mana wata wahalar littel baza ki gane abunda ke zuciyata bane game dake nasan damuwarki to amma ki fahimce ni littel walhi bana yin wani abunda zan cutar dake kuma bazan bari wani ya cutar dake ba amma ina so ki dauka jamila itace kaddaramu ta rayuwa ba kuma zamu iya kauce mata ba to ina so ki tayani neman mafita wurin Allah insha Allahu zamu samu don Allah ki kwantar da hankalinki ki dawo mani da natsuwata ki saurareni ki daina nisanta kaina dake u are my best frnd sweet heart , jinjina kai tayi tace”ba laifina bane zuciyata ce ta kasa cire damuwar dake damuna game dakai ina so nima in saba da rashinka kusa dani sbd nasan ba ni kadai bace awurinka amma na kasa wannan hkr meyasa bazaka ga laifin “so” ba?ni nasan zuciyata tayi rauni akan soyayyarka yaya amm zanyi kokarin danne zuciyata akan komi ta karashe magana cikin rauni irin nata.

 

 

 

Tausayinta fal aranshi, jawota yayi ajikinsa ya rungume yana jin kamar ya maidata cikin jikinsa “kada ki damu lkc ne zai zo ya wuce zamuyi rayuwar farin ciki ta har abada don haka yusuf ur own babu wadda zata shiga fadarki ur only one in my heart, ” ngd tace tare da share hawayen da suka zubo mata “me kika ci yanzu?” Na sha tea.”ok ina zuwa tashi yayi yaje wurin fridge

 

ya dauko mata fresh milk ya dauko cup ya zo wurinta ya bude ya tsiyaya mata ya jawota jikinsa ya samata cup din abakinta bata musaba ta bude bakinta tana sha har ta shanye sannan ya ajiye cup din ya dauko maganin sannan ya bata tasha ya kama hannunta ya mikar da ita hanyar bedroom dinta ya bi da ita suna shiga bathroom suka wuce ta wanke bakinta sannan suka fito ya kama hijabin dake jikinta ta ya cire ya zaunar da ita kan gadon shima zama yayi yace”yakamata ki kwanta sbd nasan zaki skul gobe daga masa kai tayi “gud to kwanta, gyarawa tayi ta hau gadon sosai ta kwanta tashi yayi daidai kanta ya shafa kanta tare da yi mata light kiss agoshinta sannan yace” have a nice bed rest my own , murmushi tayi tace”tnx.kashe mata wutar dakin yayi sannan ya fito ya rufe mata dakin yazo falo nan ma ya kashe mata komi sannan ya fita ya kulle part din ya nufi part dinsa cike da soyayyar matarsa arai yama manta ya bar wata jamila adakinsa.

 

 

 

Haka yasamu jamila tana ta cika tana batsewa kallo daya yayi mata ya wuce bathroom jamila tana son yi mashi rashin mutunci amma babu hali sbd tana son cimma burinta haka ta cije ta daure ta basar.yana fitowa ya shirya cikin kayan baccin sa yazo ya kashe wutar dakin ya hau gadon ya kwanta yana kwanciya itama ta kwanta batare data ce masa komi ba.kowa da abunda ya ke sakawa a zuciyarsa can dai taga shirun tayi yawa kuma tasan ba bacci yakeyi ba haka nan ta share ta matsa kusa da shi ta rungumesa ta baya jinta haka yasa ya juyo shima ya rungumeta sauke ajiyar zuciya tayi da alama tayi missing din shi cikin jin dadi ta cigaba da aika masa da sako shima yana maida mata haka suka cigaba da romancing din juna kamar zasu cinye juna sai da ya tabbatar ta kamu sosai babu abunda take jira sai sex takai karshe so take kawai taji shi cikinta amma ya tsaya bata lkc.murmushin mugunta yayi sannan ya tamke fuska ya kunna wutar dakin yace”mata tashi ki bar mani daki cikin razana ta juyo tace “what!!!!

 

 

Masha Allah ku biyo ni next page ????masoyan Tun Ina Karama ina yinku nima ftn Alkairi gareku fans din yusuf ga lkcn ku ku saki ranku yanzu aka fara game din????????????yanzu aka fara.

 

 

Takuce sa’ar mataaaaa ????????????????????.

TUN INA KARAMA????????????????????????????????

©????
*Al’umma Writers Asso…✍????*

_{Al’umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al’umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al’umma sai Dan Al’umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al’umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826

بسم الله الرحمن الرحيم…

By sa’adatu Bello saadatu99gmail.com!

 

 

 

Page 30

 

 

 

…….yes i’said get out pls!!!”amma Yusuf baka da imani yanzu sbd Allah ya zanyi da bukatata ko kana so in cutu ne?idan kasan dama zakaje ka biya bukatarka da wannan yarinyar ne me yasa bazaka sanar mani ba kuma ai yau dai kwana na ne da za’a ci amanata dama nasan ba banza ba ka kyaleni anan ka tafi wurinta kuka ci amana ta cikin kuka ta karashe magana.kallon tsana yayi mata yace”ashe kinsan ma inda wurin hutawa amma kike rawar kafa akaina? Jamila ra’ayinki ne bana yi kin daina burge ni nakuma daina sha’awarki sbd haka ki tashi ki koma part dinki idan kum nan zaki kwana to pls ki koma falo this is my bed is not urs, u understand me?pls leave me alone!!!cikin tashin hankali da takaici ta mike ta tattara kayanta ta fice mashi a daki cikin kunci da da nasanin magun gunan data banka gashi yanzu ina zata sanya kanta wa zai cire mata wannan sha’awar?haka ta isa part dinta cike da takaicin Yusuf amma zata nuna masa bai isa ya wulakanta ta ba.

 

 

 

Tana fita dariya yayi sosai yace ai tunda kika riga nasan weeknest dinki yarinya zaki sha wahalata kafin ki bar gidan nan sai na nuna maki babu abun so a jikinki bare kiyi yanda kike so.jawo bed drawer site din shi yayi ya balli maganinshi yasha don shima yana tare da feelings sosai amma bazai iya yin komi da jamila ba zaiyi hkr har sai ya koma dakin Hawwa da haka bacci yayi gaba da shi.

 

 

Ita ko Jamila ranar ba bacci bata san haka ba da tasamu magani ta ajiye haka taita jin wani irin feelings tana ta matse cinyoyi tana xagin Yusuf da ya cuceta lkn da bacci ya dauketa da yake tasa abun aranta haka tayi mafarki ta dan samu ta rage sha’awarta amma ba don ta gamsu ba don ba haka taso ba.

 

 

Asuba nayi Yusuf ya tashi ya shiga bathroom yayi wanka yayi alwala ya fito zuwa masallaci part din Jamila ya fara zuwa yana tabawa yaji rufe tsaki yayi “yace dama nasan haka bazata tashi yanzu ba sai rana tayi Allah ya kyauta.” juyawa yayi ya nufi part din Hawwa yana zuwa ya shiga ya wuce har bedroom dinta ya na shiga bai ganta ba amma yaji motsin ruwa a bathroom dinta murmushi yayi ya zauna gefen gadonta.batayi tunanin komi ba ta fito ko towel babu ajikinta sai rigar baccinta data cire a hannunta tana fitowa idonshi na kan kofar bathroom din saurin komawa tayi tana kokarin kare jikinta shi kuma ganin haka yasa ya mike ya dauki rigar daya gani akan gadonta ya nufi bathroom din ya tura ya mika mata batare da ya leka ciki ba ya dawo ya zauna yana murmushi don yasan halinta da jin kunya fitowa tayi kanta a kasa tace”baka tafi ba?”ina son ganin fuskar gimbiya ne kafin in wuce murmushi tayi tace “to ngd “mikewa yayi yace to sai na dawo ” adawo lfy ta” bashi amsa sannan ya fice ya nufi masallaci.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button